Koki infos
Koki infos est un média en ligne, qui diffuse des informations,en français et en Haoussa,basé au Niger.
01/09/2026
30/08/2026
Mutinerie à Niamey : l’USN réaffirme son attachement à la paix, la souveraineté l’unité et à la stabilité de la République
Le comité Directeur de l’Union des Scolaires Nigériens (CD-USN) a, dans un communiqué rendu public le samedi 29 Août 2026, indiqué qu’il a suivi avec une vive préoccupation les événements malheureux survenus dans la nuit du vendredi 28 au samedi 29 août 2026 à Niamey, marqués notamment par des tirs et des détonations au niveau de la Base 101 et de certains sites sensibles de la capitale. Lire la suite :https://anp.ne/mutinerie-a-niamey-lusn-reaffirme-son-attachement-a-la-paix-la-souverainete-lunite-et-a-la-stabilite-de-la-republique/
30/08/2026
29/08/2026
19/08/2026
17/07/2026
10/07/2026
Da Dumi-Dumi
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya dauki Kashim Shettima domin ya yi masa takarar mataimakin shugaban kasa a jam'iyyar APC. Wannan na nufin Tinubu da mataimakinsa za su nemi tazarcen kujerunsu a zaben 2027.
20/06/2026
Ma'aikatar Cikin Gida ta Jamhuriyar Nijar ta fitar da wata sanarwa inda ta umarci duka jami'an tsaro da su gudanar da bincike cikin gaggawa domin gano wasu motocin haya (Taxi) guda huɗu da ake zargin 'yan ta'adda sun yi amfani da su wajen kai harin ta'addanci a Filin Jirgin Sama na Diori Hamani da ke Yamai a ranar 18 ga Yuni, 2026.
Motocin da ake nema sun haɗa da:
🚕 Toyota Yaris mai lamba CI 5946, lambar ƙofa 8685. 🚕 Toyota Yaris mai lamba CI 4418, lambar ƙofa 878. 🚕 Toyota Yaris farar mota mai lamba CI 0297. 🚕 Toyota Yaris farar mota mai lamba CI 4961.
Hukumomin tsaro sun umarci cewa duk wanda ya ga ɗaya daga cikin waɗannan motocin ya sanar da jami'an tsaro cikin gaggawa. Haka kuma, idan jami'an tsaro s**a gano motocin, za su tsayar da su tare da k**a mutanen da ke cikinsu domin ci gaba da bincike.
⚠️ Tsaro hakkin kowa ne. Idan kana da wani bayani da zai taimaka wajen gano waɗannan motocin ko mutanen da ke da alaƙa da harin, ka sanar da hukumomin tsaro cikin gaggawa.
Labarun Nijer TV Hausa ✍️
19/06/2026
Site Web
Adresse
Notifications
Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Koki infos publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.
