I.S.K
I believe all these ugly things that are happening today, will come to an end In shaa Allah.
03/04/2025
REST IN JANNATUL FIDDAUSI MALAM
Innah lillahi wa innah ilaihi rajeeun, Allah yayiwa Dr idris Dutsen tanshi rasuwa Allah yagarta masa Yasa jinya yazama kaffara.
01/10/2023
βππ πππΏπππππΏπππ πΏπΌπ πππππππΌ π³π¬
π³π¬π³π¬A kasarmu bamu da ikon muje duk inda muke so a cikintaππππ
π³π¬π³π¬A kasarmu bamuda ikon muje duk makarantar da muke so muyi karatu acikintaπππ
π³π¬π³π¬A kasarmu ga arziki Allah ya bamu amma mune kan gaba wurin kukan yunwaπyunwa ta kashe mutane da dama
π³π¬π³π¬A kasarmu ga arzikin man fetir amma kuma bamu ke cin amfaninsa ba wasu neππkawai mu mukan siyoshi da tsada
π³π¬π³π¬A kasarmu da kayan cikin gida da wanda aka siyo waje babu bambanci farashi sai ma kyau da na waje sukafiπππ
π³π¬π³π¬A kasarmu ana kashemuππ kamar kajiπ
π³π¬π³π¬A kasarmu ana satarmu kamar kajiππ
π³π¬π³π¬A kasarmu ne masu laifi ke yawo a ko ina amma marassa laifi basu da wannan damarπππ
Ga yunwa ga talauci ga kashe kashe ga sace sace ga rashin yanci ga rashin tsaro ga rashin doka ga zalunci ga mulkin mallakaπππina yanci anan har yanzu mu bayin wasu neππ
AL'KUBAWIE βοΈ π
.S.K
30/09/2023
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Abuja
