Mahmud
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mahmud, Health/Beauty, AUTA NIKPE, Abuja.
02/10/2022
Ku Yafe Mana Dan Allah - Aisha Buhari Ta Naimi Afuwar 'Yan Najeriya Bayan Tsawon Shekaru Bakwai
Yayin da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ke kokarin karewa, Mai dakin shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari ta roki al’ummar Najeriya da su yafewa gwamnatin mai gidan ta sakamakon bakar wahala da jama’a ke sha saboda koma bayan tattalin arziki da kuma rashin tsaro.
Uwargidan na shugaban kasa ta bayyana hakan ne yayin da ta ke jawabi a wajen wani taron lakca a babban masallacin birnin tarayya Abuja.
02/10/2022
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja
