Muhammad shahid Habib Al-mashastofy
إِنَّ ٱللَّهَ لَا یَظۡلِمُ ٱلنَّاسَ شَیۡـࣰٔا وَلَـٰكِنَّ ٱلنَّاسَ أَنفُسَهُمۡ یَظۡلِمُونَ اللهم صل على محمد وآل محمد
19/07/2026
"Duk wata ɗaukaka da Allah Ya ba shi; shuhura, miliyoyin masoya da mabiya a gida da waje... idan ka tambaye shi sirrin wannan ɗaukakar, amsarsa ita ce: 'Kawai yin Allah ne.'
Wani irin tauhidi ne rayuwar Jagora Sayyid Ibrahim Zakzaky take koyarwa?
Tauhidin da yake kawar da son rai, ya ɗora zuciya kan hanyar Allah kaɗai, ya koyar da cewa bawa ba ya mallakar komai face abin da Allah Ya nufa; Shi ne Majiɓincin al'amuran bayinsa."
Mokama ga Allah cikin komai namu Sai ya jiɓincin lamuranmu kamar yadda ya jiɓincin lamuran wannan bawan nasa.
Daren jiya ƙasashen larabawa sun sha lugudan makaman Rokan iran,Da Jirage marasa matuƙi.
Tambayar anan maiyasa ƙasashen larabawa ba Israel ba ?.
Amsar itace: Amurka bata amfani Da ƙasar Israel,gun kaiwa iran hari,tana amfani Da sansanin sojinta, dake ƙasashen larabawa gun kai mata hari,bisa haka iran take maida martani kan sansanonin sojin Da ake amfani dasu akanta
Wanda wannan shine mafi dacewa Da hankali,kataba wanda ya taɓaka,ko wanda akai amfani dashi gun cutar dakai 🤏
An sanya shugaba cikin Ramin sa yanzu hanks🥹
09/07/2026
Agah 💔🥹
09/07/2026
Jana'izar Da Ta Kafa Tarihi A Duniya!
Akalla mutum miliyan 43 (kamar kashi 50 na al'ummar Iran kenan) ne su ka halarci jana'izar a biranai 5 (Tehran da Qom da Najaf da Karbala da Mashhad) a ƙasashe 2 (Iran da Iraƙi). Mahalarta taron mabiya addinai mabanbanta ne, duk da Musulmi sun fi yawa. Wakilan ƙasashe sun fi 40; ɗaiɗaikun mutane daga ƙasashe kusan 90.
Jana'izar ta yi wa masu biye da ita a yawan jama'a fintinkau, misali jana'izar wani Ba'indiye ɗan Tamil Nadu, C. N. Annadurai, wacce aka ruwaito mutum miliyan 15 sun halarta a shekarar 1969. Sai ta Haj Qaseem Sulaimani da Abu Mahdi mutum miliyan 8 a shekarar 2020 a biranai 5 na ƙasar Iran. Sai ta maigidansu Imam Khamenei, wato Imam Khomeini mutum miliyan 5 ko 6 a shekarar 1989.
A nan gidan Nijeriya ma mu na da wata jana'izar, ita ma kamar ta Imam Khamenei, tsabar girmamawa ce da soyayya ta sa jana'izar Shehu Dahiru Bauci, wacce aka kiyasta adadin mutum miliyan 4 da ƴan kai ne su ka halarta. A tarihin ƙasar nan wannan adadi ne na ban mamaki, ina ga miliyan 43? Wato kamar ninkin tamu sau 11 kenan. Allah ya ɗaukaka darajar Imam Khamenei cikin shahidai maɗaukaka.
09/07/2026
Yanzu yanzu
Karfe 3 na dare agogon Iraq an fara gabatar da Sallar Janazar Sayyid Khamna'e a Haramin Imam Husaini as dake Karbala.
Zuwa wayewar gari ake saran kawo shi birnin Masshad na Jamhuriyyar Musulunci ta Iran inda nan ne zaa rufe shi insha Allah.
06/07/2026
الأحمق
الحمار
الخنزير
اللّعين
المتقطرس
الغبي
ثقلتك أمك
Donald J. Trump
وداعا 💔🌹
Yadda Al'uma ta fashe da Kuka bayan an kunna sautin muryar JAGORA Shahid Syed Ali Khamenei (R) a Tehran, wurin Jana'iza.
"Lallai haƙuri abu ne mai kyau, sai dai idan rabuwa da kai ne. Kuma lallai rashin haƙuri abu ne mummuna, sai dai a kanka. Kuma wannan masifa da ta same mu saboda rashin ka, hakika babbar masifa ce. Kuma duk wata masifa da ta gabace ka ko za ta zo bayanka, ba ta kai wannan girma ba."💔
Click here to claim your Sponsored Listing.
