Gyara Kanki da Kanki

Gyara Kanki da Kanki

Share

Wannan page anbude shine domin temakon yan uwa mata da maza wajen inganta lafiyarsu da Rayuwa. munada Ingantattun Magunguna Masu kyau da inganci

munada ingantattun Mugunguna masu kyau da inganci Gamasu Butar Magani zaku iya kiranmu a 08032263401 ko Whatsapp 08114919183.

03/10/2026

SHAWARA ME ƊACI....

Idan kasan kataɓa yin alfasha da wacce ba halak ɗin ka ba, ashawar ce ka je asibiti ama gwajin RVS na (HIV), HBSAg.

Idan kinsan kin taɓa yin alfasha da wanda ba halak ɗin ki ba, ashawarce kije asibiti amiki gwajin RVS na (HIV) HBSAg.

A ƴan kwana kin nan abubuwa mukeji masu karya zuciya akan wannan al'amari.

Allah dai ya kyauta
Allah yakare mu🤲🤲

03/10/2026

HADIN SABAYA

Ingredient:

1. Shinkafa fara 4cups
2. Alkama 4cups
4. Soya beans 4cups
5. Gyada 3cups
6. Aya 3cups
7. Sesame / ridi 3cups
8. Dried plantain / busashen ayaba
9. Fasa kwari
10. Asuwakin mata
11. Mazar kwaila
12. Kanunfari
13. Citta
14. Kimba
15. Cinnamon
16. Hill

Yadda zaku hada:

Dangwalamin like sannan Kuduba Comment section Domin ganin cikakken Bayanin yadda ake hadawa 👇👇👇👇👇👇

Gyara Kanki da Kanki

WhatsApp 08032263401
Dr Muhammad

03/10/2026

GYARA KANKI DA KANKI 🌿❤️

😳 SHIN KANA/KINA FAMA DA SANYI KO ƘAIƘAYIN JIKI?

Ga wani haɗin gargajiya da wasu ke amfani da shi a matsayin wani ɓangare na kulawar jikinsu. 🌿
👇👇👇👇

03/10/2026

Dan ALLAH mu daure muyi azkar na Safiya bayan tashi daga bacci

👇

03/10/2026

ALAMOMIN CIWON ƘODA (KidneyDisease)
👇👇

03/10/2026

Assalamualaikum Barkanmu da wannan Lokacin ina muku fatan Alkhairi

02/10/2026

kada ku manta da sallar dare itace mabudin dukkan wani alkhairi ka daure kayi koda raka 2 ce kuroki Allah buqatunku

02/10/2026

SIRRIN KARYA SIHIRI NA BAN MAMAKI 👇👇

02/10/2026

Damisa kuda nawa kagani ajikin hotonnan?

02/10/2026

Idan yaran ku suna fama da tari mura zazzabi da ciwon ciki wanne magani na herbal kuke basu?

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gyara Kanki da Kanki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Abuja.