KOMAI DA RUWAN KA

KOMAI DA RUWAN KA

Share

Zakusamu ingantaccen labarin Nigeria ko magunguna masu kyau inshallah 🙏 ku kasance tareda akoda yaushe.

25/06/2025

YADDA ZAKI KULA DA GABANKI: ( MATAN AURE ) ⬇
Hanyoyin da mata zasu kula da farjinsu..

Saboda abubuwan biyu guda daya ne. Idan mara lafiya ya shiga mai lafiya dole ne shi ma rashin lafiyan ya shafe shi. Don haka samun illimin kula da su biyu yana da amfani.

Mata sun fi maza hadarin kamuwa da cuttutuka masu halaka da shiga cikin farjin su. Shi yasa a kullum suke yawan zuwa ganin likita domin neman lafiya.

Akwai matan da suke kokarin kula da tsaftace gabansu amma a rashin sanin hanyoyin dasu ke bi yana da illa matuka.

Ga wasu hanyoyi masu sauki yadda mata zasu iya kula da lafiyar gabansu. ⬇

1⃣: Ga mata masu aure kuma masu son a musu sakace. Kada mijinki ya rika tura miki yatsa ba tare da kin tabbatar da ya tsaftace hannunsa da kuma faratansa ba. Saboda kananan cuttutuka masu shiga jikin mutu suna iya makalewa a farata.

2⃣: Kada ki rika saka wandon pant da yake jike. Wannan danshin yana iya zama miki a jiki ya cutar da gabanki.

3⃣: Kada ki rika kwara ruwa a gabanki dayawa. Misali ki bude shower kai tsaye ruwan yana fesowa a gabanki wannan yakan jawo cuta a gaban mace.

4⃣: Shi gaban mace yana da ruwa na musamman dake wanke shi. Don haka idan kika ga ruwa na yawn fita a gabanki muddin ba mai wari ko doyi bane kaga kice zaki rika sa tissue kina katsewa, wannan ruwa na lafiyan gabanki ne sai dai kina iya samun ruwa mai dumi kin tsaface gaban ki dashi.
5⃣: Ki guji fesa turare ko f**a a gabanki. Wadannan suna da sinadarin dake iya cutar miki da gabanki.

6⃣: Ki rika canza audugar al'ada ki akai akai. Kuma ki kula da inda zaki yi tsuguna ki tabbatar wajen yanada Tsafta sosai.

A duk lokacin da kika ga wani abu ba daidai ba a al'urarki. Ki garzaya kiga likita.

Kuyi following din page 📃 dinmu domun samun shawar wari gameda Rayuwar aure ga link 🖇️ Nan kuma kuyi sharing domin yan uwa mata su amfana 🙏🙏✅

👇👇👇👇👇
KOMAI DA RUWAN KA

25/06/2025

ILLOLIN ISTIMNA'I (ZINAR HANNU) TARE DA MAGANIN SA👇

Istimna'i shine mutum ya biyawa kansa buƙata ta hanyar wasa da gaban sa, hakan yana haifar da matsaloli masu yawan gaske sannan kuma haramun ne

YANA HAIFAR DA MATSALOLI KAMAR HAKA

1 Yana haifar da ƙanƙancewar gaba

2 Rashin haihuwa

3 yana saka yawan mantuwa da rashin riƙe karatu

4 saurin inzali yayin jima'i

5 yana saka ciwon kai

6 yana jawo ciwon sanyi mai tsanani

7 yana haifar da ciwon gabobi da kafaɗau sosai

8 yana jawo ciwon daji (Cancer)

9 yana haifar da ciwon mafitsara

10 yana saka bugun zuciya da ƙarfi

11 yana sanya yawan damuwa da rashin nutsuwa

12 yana saka gaban mace ya bushe

13 yana lalata s***m (maniy)

Idan ka san kana aikata Istimna'i kayi gaggawar karban magani akan sa domin zai iya haifar maka da dukkan matsaloli da muka lissafa a sama

Don girman Allah kuyi SHARING zuwa wasu groups.

Muna taya su da addu'ar Allah ya yaye musu Alfarmar Annabi

23/05/2025

ASSALAMU ALAIKUM!!!
YAU GAMU TAFE DA WANI SIRRI NA MACE WACCE AKA ƊAURE MA CIKI KO MACE MAI NEMAN HAIHUWA ZATA IYA AMFANI DASHI KUMA ANA AMFANI DASHI WAJEN KAWAR DA BAƘIN ISKA NAMIJIN DARE SANNAN ANA AMFANI DASHI WAJEN DAWO DA JINI KAMAR WANDA JINI YAYI ƘARANCI AJIKIN SA
👇
✍️GA YANDA BAYANIN SA YAKE ANA SAMO SASSAƘEN WANNAN ITACE(BISHIYA) ANA KIRANSA ( KUKKUKI ) AMMA ƊIBAR RANAR LAHADI NE AKEYI DA SAFE A SAMU TUKUNYAR ƘASA A DAFA SHI DA JAR KANWA ANA SHA KWANA 3 INSHA ALLAH DUK WANDA KE ƊAYA DAGA CIKIN MATSALOLIN DA NA LISSAFO ZAI IYA AMFANI DASHI ,MUJARRABUN NE.

ANA IYA YIN SHARING DA COMMENT NA SALATIN ANNABI DON SAMUN CIKAKKEN IZINI

AYI FOLLOWING DON SAMUN INGATATTUN SIRRUKA .

ALLAH YASA MUDACE 🙏

18/05/2025

MAGANIN CIWAN KODA SAHIHI DA YARDAR ALLAH, A GWADA AGANI.

Idan kun san wanda ke da matsalar koda, Wannan shine abin da suke bukata suyi.

1. A samo ganyen yalo

2. A Tafasa ganyen

3. A Bar shi yayi sanyi

4. Ana shan ruwan safe da rana da dare

5. Sakamakon yana da ban mamaki.

Da fatan za'a yi share don taimakawa mutanen da suke cikin irin wannan yanayin su amfana.

ALLAH Ya Bamu Lafiya ya Cigaba da Inganta mana Ita.🙏✅✅✅

15/05/2025

Kunji wata sabuwa 🤔🤣

Photos from KOMAI DA RUWAN KA's post 15/05/2025

Da ace Namiji zai samu garin GORUBA ya hada da BAGARUWA ya tafasa sannan ya dinga diba yanasa ZUMA aciki yana sha, da cikin sauki zai magance abubuwa da dama.

Duk wata cuta ake tattare a mara zata warware in sha Allah da sanyin mara, da basir ko kitse da Te'ba dake yawan kawo matsala tsakaninka da iyali. In sha Allah wannan hadin zai magancesu cikin sauki.

Wannan ko baka da aure zaka iya jarabawa

Kuyi sharing sbd Yan uwa su amfani 🙏✅

15/05/2025

AMFANIN CUCUMBER A JIKIN DAN ADAM
Cucumber tana da sirruka da
dama a tattare da rayuwar dan
adam, domin masana kiwon
lafiya sun bayar da umarnin a
yawaita yin amfani da ita
saboda irin sirrukanta a jiki. Kadan daga cikin amfaninta ga
rayuwarmu ta yau da kullum sun
hada da:
1. Narkar Da Kitse: Duk mai yawan amfani da
Cucumber zai rika samun
isasshen lafiya, karin ni’imar jiki
da kwarjini. Wannan ta sa mata
suke yawaita sanya barinta a
kan idanuwansu. Dalili a fili ne cewa a daidai lokacin da mace
ta sanya Cucumber a kan
fuskarta, Cucumber za ta tsotse
duk rubabben kitse da ke tattare
a kan fatar kwayar idanunta
nata, domin tana da wasu sinadaran da ke warkar da irin
wadannan cutukan na kan fata.
Ba ma a fatar idanu kawai ba, an
nuna cewa mutum zai iya gyara
Cucumber ya dora kan duk inda
yake masa ciwo, ko inda fata ta sami matsala. Sannu a hankali
komai zai gushe kuma zai samu
waraka nan take.
2. Kore Yana Da Raba: So tari idan mutum ya yi wanka
da ruwan zafi, raba za ta rufe
duk wani gilashin da ke dakin
wankan ko kuma bayan ya fito
zai rasa yadda zai kalli madubi
sabo irin wannan rabar da yana a wasu lokutan. Daya daga cikin
sirrukan Cucumber su ne da arar
ka shafa shi a kan gilashin, daga
lokacin zai washe kuma mutum
ya ci gaba da amfani da kayansa
lafiya lau.
3. Ciwon Kai: A duk lokacin da mutum ya sha
wahalar aiki ko gajiyar
musamman, wadanda ke
haddasa nauyin jiki a lokacin da
aka tashi daga bacci, muddin ya
dan ci Cucumber kafin ya kwanta, zai tashi tamkar wanda
ya wuni yana motsa jiki.
4. Warkar Da Radadi: A wasu lokutan mutum ya kan
iya samun buguwar wata gaba a
jikinsa, har ta kai shi da yin kara
saboda da radadin da zai iya ji
daga gare shi. Amma a duk
lokacin da ki ka shafa Cucumber a wajen da irin wannan radadin
ya samu, nan da nan radadin da
zafi za su gushe saboda irin
sirrin da ke cikin Cucumber.
kuyi sharing sbd Yan uwa su amfani 🙏✅

14/05/2025

MAGANIN CIWON SANYI (TOILET INFECTION)

Wanda sanyi yayiwa kamun rashin tausayi ga hanyar waraka da izinin allah

ABUBUWAN DA ZA'A NEMA
1- Tafarnuwa
2- Saiwar tumfafiya
3- Kananfari
4- Citta
5- Jar kanwa

YANDA ZA'A HADA
Asamu saiwar tumfafiya yar kadan sai asarata awanketa fes sai ahada da kananfari da citta da tafarnuwa dadai sai azuba ruwa Liter daya sai asa jar kanwa kadan. Sai adafashi sosai.

YANDA ZA'ASHA
Za'a dinga shan rabin kofi sau biyu arana zuwa kwana 7

TANBIHI
Anaso adinga sha da dumi sannan adinga lura da kalan fitsari.

A turawa yan uwa su amfana

14/05/2025

ISTIHARA!

Yadda zaka gane wani Abu daya shigemaka a duhu albarkacin annabi Muhammad s.a.w

Yadda akeyi, lalle wannan wata istihara ne da akeyin ta da ayar kur'ani kuma Allah zai nuna maka, ko sanar da Kai wani abinda ya shige maka duhu, yadda akeyi idan akazo in barci da daddare ko da Rana massaman bayan sallar asubahi dama da al'walarka sai kayi niyya ka karanta wannan ayar(Salamun Qaulan min rabbin rahim) kafa 70 سلا م قولامن رب رحيم ٧٠,
Duk wani abinda kake son kasani ko a nuna maka zahiri a mafarki to kayi wannan sirrin ka kwanta da niyya insha zakai mamaki, ko me kake son kasani ko kagane,

Izini ayi salatin Annabi sannan ayi share zuwa wasu group Domin wasu amfana .

14/05/2025

MAGANIN LALURA NA MAI FITSARIN KWANCE GA WANDA YAKE FAMA DASHI.

Ana debo wannan ciyawar wadda ake gani a hoto, Idan aka samota to Aiki ya kammala,

Ana kone wannan ciyawar adibi tokar ajikata aruwa atacheta aba mai fama da wannan lalurar za'a samu nasara in sha ALLAHU,

Sunan Wannan chiyawar kyasuwa.

matsalar ta chiwon fitsari in Sha ALLAHU za'a Samu Waraka, Adaure ajarraba. Kuyi sharing sbd Yan uwa su anfani.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Abuja