Assalafy doguru
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Assalafy doguru, Health/Beauty, Mashi/katsina, Abuja.
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Usman Ali, Sadam Dansokoto Sadam Dansokoto, Hamza Barau Waya Garundanga, Yusif Halifa, Ibrahim Ya U Kafi, Moh'd Buldo Ra-ayi, USMAN, Bashir Umar, Shuaibu Aliyu
19/09/2026
TUNA BAYA: Wasu kaษan daga cikin Malaman Izala da Allah Ya yi wa rasuwa.
๐คฒ ุงููููููู
ูู ุงุบูููุฑู ููููู
ู ููุงุฑูุญูู
ูููู
ู ููุนูุงููููู
ู ููุงุนููู ุนูููููู
ูุ ููุฃูููุฑูู
ู ููุฒูููููู
ูุ ููููุณููุนู ู
ูุฏูุฎูููููู
ูุ ููุงุบูุณูููููู
ู ุจูุงููู
ูุงุกู ููุงูุซููููุฌู ููุงููุจูุฑูุฏูุ ูููููููููููู
ู ู
ููู ุงููุฎูุทูุงููุง ููู
ูุง ูููููููู ุงูุซููููุจู ุงููุฃูุจูููุถู ู
ููู ุงูุฏููููุณู.
Ya Allah, Ka gafarta wa malamanmu da s**a riga mu gidan gaskiya: Sheikh Musa Maigandu, Sheikh Adamu Aliyu Maigora, Sheikh Rabi'u Aliyu Daura, Sheikh Ali Modu Mustapha Maiduguri, Sheikh Abubakar Giro Argungu, Sheikh Habibu Yahaya Kaura, da sauran malaman Musulunci da s**a rasu.
Ya Allah Ka yi musu rahama mai yalwa, Ka haskaka musu kaburburansu, Ka sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsu.
Ka karษi ayyukan alherinsu, Ka sanya ilimin da s**a yaษa ya ci gaba da amfanar da al'umma, Ka saka musu da mafi alherin sak**ako.
Ya Allah, Ka haษa mu da su a Aljannar Firdausi. Ka ba iyalansu, almajiransu da masoyansu haฦuri da juriya. Ka sa abin da s**a bari na alheri ya ci gaba da zama haske gare su har zuwa Ranar Alฦiyama.
ุงููููููู
ูู ุงุฌูุนููู ููุจููุฑูููู
ู ุฑูููุถูุฉู ู
ููู ุฑูููุงุถู ุงููุฌููููุฉูุ ููููุง ุชูุฌูุนูููููุง ุญูููุฑูุฉู ู
ููู ุญูููุฑู ุงููููุงุฑูุ ููุฃูุฏูุฎูููููู
ู ุงููููุฑูุฏูููุณู ุงููุฃูุนูููู ุจูุบูููุฑู ุญูุณูุงุจู.
Amin Ya Rabbal Alamin. ๐คฒ๐๐
JIBWIS NIGERIA
Copy
17/09/2026
ฦan takarar gwamnan Gombe na jamโiyyar PDP, Farfesa Isa Ali Pantami, ya ce ya shiga siyasa ne domin yaฦar barnar da ke cikin tsarin mulki.
โ
โShehin malamin ya jaddada cewa ba zai janye ba matuฦar yana da gudummawar da zai bayar ga alโummarsa.
โ
โPantami ya kuma ce a baya an ba shi amana, kuma da taimakon Allah ya samu sak**ako mai kyau.
18/08/2026
New style for parents during disturbing their child
14/08/2026
Watan bautar gumakan shehunnai ya k**a
12/08/2026
Mu shakata da wannan
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Assalafy doguru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
