Almajirin Sayyid Ibraheem Zakzaky
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Almajirin Sayyid Ibraheem Zakzaky, Health/Beauty, aliyuibrahimmm33@gmail. com, Abuja.
06/07/2026
INKAYI FARIN CIKI DA GANIN WANNA PHOTON KA AJIYE SALATI HADIYA GA JAGORA (H).................................. Allahu masalli Ala Muhammad wa'ali Muhammad
Sista Aleeyah
Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky
20/02/2026
'MUHIMMANCIN CIYAR DA MAI AZUMI..'
__Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) yace:
"Manzon Allah yana cewa; Yaku mutane wanda ya ciyar da mai azumi mumini a wannan wata, zai samu ladan 'yanta wuya wajen Allah, da kuma gafaran duk abun da ya shude na zunubansa. S**a tambaye shi, s**a ce; Ya rasulullah ba kowane yake iya ciyar da mai azumi ba ai. Yace, kuji tsoron wuta koda da rabin dabino ne.
Domin Allah ta'ala yana bada wannan lada mai yawa ga wanda ya yi aiki kadan, "Wato koda tsagin dabino ka bayar ko kuma kurbin ruwa in shi zaka iya, to shima zaka samu wannan ladan. Wato ma'ana ba sai kana da wadata zaka ciyar ba, 'dan Abin da kake da shi ma ka bayar aci. Yace, Yaku mutane wanda ya kyautata halinsa a wannan wata, to zai tsallake siradi rananda kafafuwa suke zamewa.
-Shaikh Ibraheem Zakzaky (H).
Ja'afar Muhammad Jr.
©ZARIA MEDIA FUROM
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja
