Abdulsalam Mohammad Yalo

Abdulsalam Mohammad Yalo

Share

Alhmdullh for everything

10/09/2026

Alhamdulillah I'm forever grateful Ya Allah

01/09/2026
Photos from Abdulsalam Mohammad Yalo's post 01/09/2026
Photos from Abdulsalam Mohammad Yalo's post 01/09/2026

ALLAH YASA MUTUWA HUTUCHE AGAREMU BAKI DAYA ALLAH YA MAKA RAHAMA BROTHER 😭🤲

Photos from Abdulsalam Mohammad Yalo's post 31/08/2026

UBANGIJI ALLAH YA JADDADA RAHAMARSA GAREKA IBRAHIM MUHAMMAD IBRAHIM

22/06/2026

Rashin waya ya sa na rasa budurwa ta ta farko a Jamus - Janar Abdulsalami

Tsohon Shugaban Mulkin Soja na Najeriya, Abdulsalami Abubakar, ya bayyana cewa rashin hanyoyin sadarwa a Najeriya a shekarun 1960 ya sa ya rasa masoyiyarsa ta farko yayin da yake samun horon soja a Jamus.

A cikin littafin tarihin rayuwarsa mai suna Call of Duty, Abdulsalami ya ce kafin tafiyarsa zuwa Jamus a 1964 ya yi baiko da wata budurwa a Minna, amma rashin wayar tarho ya hana su ci gaba da sadarwa.

Ya ce mahaifin budurwar ya ba shi wa’adin yin aure ko kuma ya rasa ta, amma kafin ya yanke shawara sai aka aurar da ita ga wani mutum.

Tsohon shugaban ʙasar ya ce duk da cewa lamarin ya ba shi ciwo, bai ɗauki zafi a kai ba.

Ya bayyana cewa bayan wannan ne ya fara soyayya da matarsa ta yanzu, Fatima, wadda s**a fara mu’amala ta hanyar rubuta wasiʙu tun a shekarar 1967 yayin da take karatu a makaranta.

Abdulsalami ya ce mahaifin Fatima da farko ya ʙi amincewa da auren saboda tsoron kada auren ya hana ta ci gaba da karatu, amma daga baya ya amince bayan ya ba shi tabbacin cewa za ta kammala karatunta.

Ya ce an ɗaura aurensu a ranar 30 ga Yunin 1972, lokacin yana da shekaru 30, yayin da Fatima ke da shekaru 21.

Tsohon shugaban ʙasar ya kuma tuna da yadda ake gudanar da bukukuwan aure na gargajiyar Hausawa a wancan lokaci, yana mai cewa bukukuwan sun kasance masu sauʙi kuma ba sa buʙatar kashe kuɗi mai yawa kamar yadda ake yi a yanzu.

13/07/2025

Wato Wannan Amsar da Dan Bello ya bayar ne ya bani Dariya sosai🤣🤣🤣! Yace A NIGERIA MUKE FA🤣🤣Yace har da kayan prison ya shigo da ita!

Wato Babu abinda bazai iya yuwa ba A Nigeria nan!

Kasa ce wanda shugaban kasar baya bin Dokar Kasar!

Kasa ce wanda Doka baya aiki akan wanda ke madafun iko!

Kasa ce wanda ya saci dukiyar Al’aumma shine abun yabo ko Gwarzo!

Kasace wanda Jami’an tsaro basa bin dokokin kasa!

Kasace Wanda Dan Siyasa zai iya kashe Rai don ya samu mulki kuma Don yayi zalunci!

Kasace wanda ba’a mutunta Hakkin Dan Adam!

Abdulsalam Mohammad Yalo āœļø

14/05/2025

Alhamdullillah šŸ™ā¤ļø

03/05/2025

Alhamdulillah šŸ™ā™„ļø

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Tafawa-Balewa
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulsalam Mohammad Yalo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Bauchi.