Katsinawa Properties
musulunci shine tafarkin tsira
KANFANIN KATSINAWA PROPERTIES TANA TALLATA MUKU FILI40 by 80 A BAYAN NAITAL 7500 GA MAI BUKATA GA NOBA 08069453405
KANFANIN KATSINAWA PROPERTIES TANA TALLATA MUKU GIDA GA MAI BUKATA DAGA IBRAHIM BAKO BAYAN NAITAL 6.5 Mlil GA MAI BUKATA GA NOBA 08069453405
Ruwa cikin cokali ya ishi mai hankali wanka......🖍️
Sokoto (Sheikh lukuwa).
Kano (Sheikh triumph).
Allah ya qara Kare ku daga sharrin Yan bidi'a 🤲
MUTUWA BA TA TABA KASHE TASIRIN MAI GASKIYA
Wasu mutanen suna rayuwa ne domin tsoron mutane, su boye gaskiya saboda kada a yi musu surutu, idan sun tafi, sai komai ya tafi tare da su.
Amma akwai mutanen da s**a rayu domin gaskiya da Tauhidi, s**a tsaya a kan abin da s**a yi imani da shi, ba tare da tsoron adawa ko s**a ba.
Malam Dr. Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi ya bar mana darasi, ba dole sai kowa ya yarda da kai ba kafin ka tsaya kan abin da ka san gaskiya ne.
Ana iya matsa maka, ana iya s**ar ka, ana iya yin magana a kanka, amma idan gaskiya ce, ba'a sayar da ita saboda tsoron mutane.
Shi ya sa mutum zai iya mutuwa, amma tasirinsa ya ci gaba da rayuwa a zukatan mutane.
Allah ya gafarta masa, ya jikansa, ya karɓi ayyukansa na alkhairi, ya sanya iliminsa da abin da ya bari na alkhairi su ci gaba da amfani ga al'umma. آمين.
Rubutawa: Abdulkadir Muhammad
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Bauchi
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Katsinawa Properties posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
