Aliyaseen Studio
we specialized in photography videography, and Live Event 08131251906 08105818281
Masha Allah 🤍🩷
Dr Abubakar Isa Gombe
Shugaban makarantan maremi academy, ya karyata jitajita da ake yadawa akan an kwace makarantar an mayar da'ita ofishin jam'iyar PDP
ALIYASEEN TV
Aliyaseen Studio
Abubakar Isa Gombe
Professor Isa Ali Pantami
pantami tv concept group
31/08/2026
Highlights from the celebration honoring our world champion for securing 1st place in the King Abdulaziz International Qur’an Competition in Saudi Arabia. 🏆🇸🇦📖
Congratulations on this outstanding achievement! 🎉👏
Aliyaseen Studio
ALIYASEEN TV
Masha Allah karatun Gwarzuwa a wajan Walima tayata murnan samun nasara agasan duniya
ALIYASEEN TV
Aliyaseen Studio
🩷🤍
❤️🤍
27/08/2026
📍 BAUCHI STATE | ZIYARAR MALAMI
Alhamdulillah, yau na samu damar zuwa Bauchi domin ziyartar Malam/Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum, jagoranmu kuma abin koyi a gare mu.
Wannan ziyara ta kasance wata dama ce ta neman nasiha, ilimi da albarka. Muna godiya ga Allah da Ya ba mu damar kasancewa cikin irin wannan taro mai amfani.
Allah Ya ƙara wa Sheikh lafiya, tsawon rai da hikima, Ya kuma ƙara amfanar da al’umma da iliminsa. 🤲
Aliyaseen Studio & ALIYASEEN TV
📸 Muna ɗaukar tarihi, muna isar da saƙo, muna kawo muku abubuwan da s**a shafi al’umma.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Gombe
760242
