Al'ahad MULTI MEDIA

Al'ahad MULTI MEDIA

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al'ahad MULTI MEDIA, Health/Beauty, SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM MASJID, Gusau.

Shirye muke domin karbar Gayyatar ku wurin shira ruwa da ban da ban A duk inda kuke ku Tun tubi CEO AL'AHAD ONLINE TV A WANNAN NUMBER 09066538823 DOMIN KARIN BAYANI

29/09/2026
29/09/2026

ZAMU BAYAR DA MOTOCI DA MASHUNA DA KUMA DUKKANIN ABUNDA HUKUMAR HISBAH TA ZAMFARA TAKE BUKATA...

Inji Kwamishinan kananan hukumomi ENGR AHMAD GARBAN YANDI.

Ya Fadi Hakane lokacin da yazo dibah Aikin Sabunta Babbar Shelkwakar Hukumar Hisbah Dake Gusau Babban Birnin Jahar Zamfara

29/09/2026
29/09/2026

WAKAR DAN TAKARAR KUJERAR MAJALISAR DOKOKI TA JAHAR ZAMFARA MAI WAKILTAR GUSAU TA DAYA......

Honorable Zayyanu Hashimu Jarumin Tudun Wada

Photos from Al'ahad MULTI MEDIA's post 29/09/2026

KAITSAYAE DAGA SHELKWATAR HUKUMAR HISBAH TA ZAMFARA

Photos from Al'ahad MULTI MEDIA's post 29/09/2026

ZAMFARA STATE HISBAH COMMISSION ZAMFARA STATE HEADQUARTER.

OPPOSITE MARYAM HALL TUDUN WADA GUSAU.

Assalamu wrhmtlh....

in sha Allah yau Talata dai dai da 29/09/2026 mai girma kwamishinan Kananan hukumi Na Jahar Zamfara EGNR AHMAD GARBAN YANDI zaiyi bukin kaddamar wa tare hannun ta SHELKWATAR Hukumar Hisbah ta Jahar Zamfara Zuwa ga Shugaban Hukumar Hisbah Sheikh IMAM UMAR HASSAN GUSAU.

Bayan Kammala gyaran Wannan Wuri Na Gwamnatin Jahar Zamfara tayi Karkashin Jagoran cin DR. DAUDA LAWAL.

Anas Ya'u Gusau Director Media Zamfara State Hisbah Commission

Photos from Al'ahad MULTI MEDIA's post 29/09/2026

Ita Ce Matar Da Kishiyarta Ta Yi Ajalintà, Sakamakon Buga Mata Taɓarya Da Ta Yì A Jihar Bauchi

29/09/2026

DAGA SHAFIN ABDALLAH ABHI.
Banso inyi magana ba amma rashin bani form na skills acquisition in bawa matasa na bangarena domin suma su amfana anawa tunani cutawa gwamnatine domin gwamna yana iya kokarin sa babban burin gwamna matasa su amfana amma kamar wasu sunsaka son zuciya bakomai Allah ya sakama gwamna da Alkhairi wanda bai samu ba yayi hakuri insha Allah dasannu kowa zai amfana Allah ya bawa gwamnan mu nasara cikin sauki 2027 Allah ya bamu zaman lafiya a jiharmu amen 🙏

Al'ahad MULTI MEDIA
Maibiredi Tv
Dan kullum online TV
Almakhluq Online TV
Dauda Lawal
Zamfara Radio & Television Services
Sarkin Samarin Tsafe
Ganau TV
@

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM MASJID
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al'ahad MULTI MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Gusau.