Usman Nasir

Usman Nasir

Share

Usman Nasir

26/11/2024

A quick reminder that we have qualified for the AFCON 2025 in Morocco 🥰

CELEBRATING CHIVIDO ❤️ 2024 25/06/2024

*CELEBRATING CHIVIDO ❤️ 2024*

_*DAVIDO 10GB FREE DATA AND ₦5,000 AIRTIME VOUCHER WEDDING CEREMONY OFFER*_

*Davido is giving out 10GB free data and ₦5,000 Airtime Voucher in celebration of his Traditional Wedding with Chioma*

Choose your network below

*For MTN*👇
https://get-offre.org/chivido2024

*For Airtel*👇
https://get-offre.org/chivido2024

*For Glo*👇
https://get-offre.org/chivido2024

*For 9-Mobile*👇
https://get-offre.org/chivido2024

CELEBRATING CHIVIDO ❤️ 2024 Davido is giving out 10GB free data and ₦5,000 Airtime Voucher in celebration of his wedding ceremony with Chioma

25/05/2024

ALLAHU AKBAR:
Wannan Kabarin wata baiwar ALLAH ne mai suna Fatima wacce a rayuwarta ta Duniya ta kasance mai matukar tsoron ALLAH SWT Da biyayya ga iyayenta da mijinta, Da yawan Sallolin dare da karatun Alkur ani mai girma.
Ranar da ta rasu aka rufeta a Kabarinta
sai ga wani haske ya bayyana a kan
Kabarinta, muna fatan ALLAH ya bamu
albarkacinta Ameen🤲

Ya ALLAH duk wanda ya yi comments da
Ameen kuma ya tura zuwa wasudi groups, Ya ALLAH ka bashi rahama kamar yadda ka bawa wannan baiwa taka Ameen🤲

✍️Usman nasir

24/05/2024

A woman in Yola Adamawa State took her husband's Phone and checked his Facebook activities; she saw romantic chats with women. She sat down and thought of a way to separate him from the women. She came up with a beautiful idea, without even the husband's knowledge. She came up with the following methods

1- She copied all his chats with one of the women.

2- She opened a new Facebook account with a Male name.

3- She sent a friend request to the husband, he accepted the request.

4 - She introduced herself to him. She said "I'm Abu Dar'daee by name, a Member of BOKO HARAM. I saw all your chats with my wife. I want to warn you to stay away from her if you really want to remain alive. To clear any element of doubt, I have all the chats with me and here they are, you can see.

5- So, if you don't stop chatting with my wife, I'll slaughter you like Ram.
6- I know you. I know your name is Jamilu, your father's name is Mohammed, your mother's name Khadija, you have 3 children. Al'ameen, Zahara and Yusuf. Abdulrahman is your best friend and Usman is your neighbor. You are a Lecturer working at FCE. You also go to work 9:30am with your friend Usman, you follow Jambutu street and you spend time together. I'm warning you if you dare call, text or chat with my wife again, I will slaughter you like a Ram as I said earlier".

The wife was close to him while he read the message. As he was reading it, he kept sniffing and repeating Innalillahi WA innaillaihirraji'un. She asked him what happened, he said nothing. He immediately deleted his Facebook and Whatsapp apps and every other social media app.

The following morning, he went and sold the phone in the market and bought an ordinary Nokia. He told his wife to always wake him when ever it's time for prayers.

The woman said since that day, her husband has been observing prayers regularly and spending more time with the family.

Isn't that better than settling the matter with a knife?

HAVE A WONDERFUL DAY ✍️usman nasi

22/05/2024

Da Sunan Allah Mai Girma, salati da amincinsa su tabbata
bisa bawansa mafi girma, Annabinmu Muhammadu tare da
Iyalan gidansa tsarkaka da Sahabbansa masu girma.
YAKOKIN ANNABI (SAWW) :
Yakokin da Manzon Allah (saww) yayi azamaninsa, ba wai
yana yinsu ne domin daukar fansa ko son zubar da jini ba.
A'a yakokin nasa sun kasance ne domin mayar da kaidin
abokan gaba da ladabtarwa ga duk wani mai ta'addanci, da
kuma kira zuwa ga addinin Allah.
Annabi (saww) yayi yakoki da dama kafin badar da kuma
bayanta, domin amintar da garin Madeenah da kuma bayar
da kariya gareta daga hare-haren kafirai.
Akwai yakokin da ya samu halarta, sun kai kamar guda
ashirun da bakwai ko da takwas. Akwai kuma wasu da
dama wadanda bai je ba amma ya tura da rundunoni
karkashin jagorancin amintattu daga cikin Sahabbansa.
YAQIN BADAR :
Manzon Allah (saww) ya samu labarin gabatowar wani
ayarin fatauci na Quraishawa mai kunshe da rakuma dubu
dauke da kayan fatauci, Kuma Abu Sufyan ne yake
jagorantar tafiyar.
Sai Manzon Allah (saww) ya umurci Sahabbansa cewa "KU
FITA ZUWA GARESU WATAKIL ALLAH YA KARBA MUKU
ITA".
Shi kuwa Abu Sufyan (shugaban ayarin Quraishawa) yayun
da labari ya iso gareshi cewa Manzon Allah (saww) ya fito
da jama'arsa domin tarar ayarinsu, sai ya aika ya sanar wa
mutanen makkah (Quraishawa) cewa su fito domin kare
dukiyoyin dake cikin ayarinsu. Sannan kuma ya dauki hayar
wani mutum wanda yabi dashi ta wata hanyar wacce ba'a
santa sosai ba, har dai ya tseratar da ayarin nasu.
Su kuwa abangaren Quraishawa, yayin da labari ya iskesu
sai s**a kira taron gaggawa atsakaninsu. S**a yanke
shawarar cewa lallai dole su fita su yaqi Manzon Allah
(saww) domin kare ayarinsu. Don haka sai manyan garin
s**a fito kwansu da kwarkwatarsu, kowa da shirin yaqi.
Abu Sufyan ya basu shawarar cewa su koma gida tunda an
tseratar da ayarin nasu. Amma Abu Jahal (L.A) ya kafe
kuma yayi rantse da gumakansa cewa sai yaje filin badar ya
zauna tsawon kwanaki uku yasha giya, ya saurari kida da
wakoki, yadda har sai la

21/05/2024

Akullum godiya muke ga Allah
Da ni'imar dayai mana

18/05/2024

ALHAMDULILLAH

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gwagwalada?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Gwagwalada
902101