Ochar 2020
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ochar 2020, Health/Beauty, Manchoch Street, Kaduna.
30/01/2024
Sheikh Dr. Jameel Muhammad Sadis Zaria (Hafizahullah).
Dr. Jameel Muhammad Sadis haifaffen Zaria ne, yana daga cikin matasan Malamai da Allah ya azurtamu dashi a lardin Zazzau.
Allah ya albarkaceshi da ilimin Qur'ani bakin gwargwado, yayi karatunsa bangaren Qur'ani a jami'ar Musulunci dake birnin Madina tundaga matakin degree har PhD (Qur'anic Science), sannan yayi PG da Msc a bangaren Islamic Banking and Finance a United Kingdom England.
Yanada bada gudunmuwa sosai a lardin Zazzau wajen ilimantar da jama'a tareda tallafama al-umma. Daga cikin karatun da yake gabatarwa lokaci lokaci a Zaria akwai Majalisin Qur'ani a Masallacin Juma'a na Abdullahi bn Abbas dake Kwarbai (Madarkaci) da Markazzu Salafiyya Tudun Wada Zaria etc
Muna rokon Allah yasama sauran rayuwa albarka, yaqara muna tsantsar soyayya da biyayya ga Manzon Allah (S.A.W) tareda samun cetonshi kuma yasa agama da iyaye lafiya (Amin Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲).
Daga Qani kuma Masoyi:
Musa M. Bashir Iliyasu Gyallesu
(Danmasani Na Sarkin Kudun Zazzau)
17/10/2022
Nigerian government free our HERO Abba kyari now, Enough is Enough. We have endured more than enough now. Let him reunite with his family.
03/10/2022
Red pen l dey wet u 2023 insha Allah ❤️✅
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Website
Address
Kaduna
