Umaira Yusuf

Umaira Yusuf

Share

alhamdulillah

09/10/2026

Maza Maza Kai kudai dole sai kunnuna Kuna bukatanku? Maza maza kuji soron Allah πŸ˜‚

Photos from Umaira Yusuf's post 08/10/2026

Wannan fa zai iya haukacewa ga yanda yake zare idanuπŸ‘€

Allah ya mayar masa da mafi alkawari

01/10/2026

Yarinyar nan tama malan satafa nidai babu ruwa na

Photos from Umaira Yusuf's post 01/10/2026

πŸ™†πŸ™†Lalala tanacin zarmalulu shikenan itama zai fitu mata πŸ™†

01/10/2026

happy Independence Day Nigeria πŸ‡³??

30/09/2026

Mata Banda Zooming please πŸ™πŸ˜‚πŸ€£

πŸ”žπŸ”žπŸ”ž

26/09/2026

Bokan ma sai Kinyi mai fake alertπŸ€£πŸ˜‚

Photos from Umaira Yusuf's post 26/09/2026

INNALILLAHI WA INNA'ILAIHI RAJIUN 😭😭

Wannnan wasu daga Cikin mutanen da Allah ya hada xama mu dasu ne Anan Kasar Libya S**a taho zuwa gida Shekaran jiya s**a sami matsalar Lalacewar Mota Kishirwa da yunwa tayi Silar Mutuwarsu baki daya kusan su 37
Wannan fa an fita neman yadda za'a rufawa kai asiri ne anje an nemo a hanyar dawowa Gida ne baki daya Allah ya karbi Rayuwarsu

Ubangiji Allah ka jaddada Rahama a garesu Allah ka yafe musu Laifukansu Gaskiya kam hanyar Libya akwai Kalubale mai tarin yawa Fatanmu Ubangiji Allah ya bamu abinda mukazo nema na Alkhairi ya maidamu gida Cikin iyalinmu Lafiya Ameen ya hayyu ya kayyum

Nura jibrin maigatari

Abubakar Sadeq

15/09/2026

What was your 2go username? πŸ˜‚

Miyene 2go username naka? πŸ˜‚

Bari muga Yara

12/09/2026

Soyayya ne ko kazanta

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umaira Yusuf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Kaduna.