Matashin Arewa Ina ka dosa
Makomar Mu matasa A siyasa
02/03/2026
Links would be available just via with us……
Da ace matasan Arewa da gaske muke, zamu iya zaben wanda muke ganin zai mana adalci to Amma baza mu iya ba sabo da kwadayi ☹️
Kana Matashi amma Baka da matashiya, irin ta kaimi, kuma Baka San inda ka dosa ba, rashin alqibla da rashin sanin ya kamata Abun harya Kai ga rashin tsafta ce jiki da muhalli a gaskiya ya kamata matasa mufarka soba Allah da Annabi 👏🏻
10/12/2025
Wannan hotan kadai ka iya tina maka wani yana yi mai dadi lokacin da mutane suke chikn mutunta juna, Allah yasa mu gama lfy Ameen.
Karka Katsa sai kudi sunzo maka daga sama, work for them first Mr easy 👍😊
Ameen Ya Allah
Ya kamata ya zuwa yanzu ace Malam kayi hankali kasan, kuma suye ya kamata su zama shugaban ni
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kaduna
800283
