Skip to content
Salons10
Nura Sunusi Maliya

Nura Sunusi Maliya

Kwana Hudu Kwaura Goje, Kano Health/Beauty

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nura Sunusi Maliya, Health/Beauty, Kwana Hudu kwaura goje, Kano.

Photos from Nura Sunusi Maliya's post 22/09/2026

GABAN GAWUNA TAYI KYAU BAYAN GAWUNA TAYI KAU, ALHAMDULILLAH

Tuna baya A baya Lokacin Da Dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya na jam'iyyar NDC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, yana Kwamishinan Gona na jihar kano Shine ya sahale a kafawa Alhaji Halliru, Manyan Injinan gyaran Shinkafa da Sarrafata na zamani na Miliyoyin Nairori Kyauta, a Kwanar dawaki dake karamar Hukumar dawakin kudu, wanda wannan kamfani yana iya yin aikin Shinkafa Buhu Dari Shida 600 duk rana suna aikin Mota daya....

Cikin Yardar Allah, Allah ya san yawa wannan kamfani da Gawuna ya Sahale aka ginawa Alhaji Halliru shi Kyauta Albarka, Shine ya haifar da wannan katafaran Kamfani wanda yanzu haka duk rana Suna aikin Buhu Dubu daya da Dari takwas 1800, wato mota Uku duk rana.

Kafin Dr. Gawuna ya Sahale a gina wannan kamfani a baya Alhaji Halliru yace baifi yayi buhu Sittin 60 tamanin 80 dun rana ba.

Alhaji Halliru yace su zuwan Gawuna a Kwamishinan Gona Alkhairi ne domin akwai irinsu da yawa da s**a amfana da wannan tallafi kyauta a jihar Kano.

Dr. Gawuna yace Sunfi kowa farin ciki in ka cire Alhaji Halliru da samun wannan katafaran Kamfani, Dr. Gawuna yayi Addu'ar Allah ya sanya albarka yaci gaba da daga darajar wannan kamfani a jihar kano dama kasa baki daya.

Nura Sunusi maliya
Media Aide to H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, talata 22/September 2026.

03/05/2026

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nura Sunusi Maliya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Kano.