Maganin maza zalla

Maganin maza zalla

Share

taimaka wa juna

20/04/2026

ko ango da amarya suna wannan lafuna raka'abiyu Nan kafin su fara ibadan gado yanzu oho 😏 don yanzu naga alama Duk abakin Rai suke

follow 👉 Dr Yusuf Abubakar Suleiman kasance dashi domin samun bayanin akan abinda ya shafa matsalal koh

20/04/2026
20/04/2026

Wani sabon ango ne kullum Babu wando yake kwana daga karshe sai ya Kuma kwana da wando sai amarya tace lafiya ango yace mata ai yaga alama bazai iya kure wannan ni'imar da Allah awajan bane kawai gwara yaci gaba da sa Wando din sa kawai 🤔🤔m

20/04/2026

MAGANIN FITAR ISKA DAGA GABAN MACE DA MATSALAR ƘANANAN NONUWA

"Uwar gida, kada ki bari kunya ko fargabar halittarki ta sa ki kasa sakewa a gidan miji. Matsalar fitar iska daga gaba ko rashin cikar ƙirji abubuwa ne da suke da mafita ta zahiri ba tare da kin jefa kanki a haɗarin shan magungunan bature ba. Ga dabarun da za ki bi domin dawo da martabarki da kwarjininki a idon maigida! ✨💖"

CIKAKKEN BAYANIN MATSALAR DA MAFITA
Matsalolin da suke damun mata a ɓoye suna da yawa, amma sanin hanyar da ta dace na magance su shine babban nasara. Ga yadda za ki magance waɗannan matsalolin biyu:

1. Fitar Iska Daga Gaba (Vaginal Flatulence)
Wannan sautin iska da k**e ji yana faruwa ne lokacin da jijiyoyin mararki s**a yi rauni, wanda hakan yake barin iska tana shiga tana fitowa.

Maganin Kegel (Motsa Jiki): Wannan shine asirin matse gaba. Ki rinka matse gabanki kamar kina son tsayar da fitsari, ki kirga zuwa biyar sannan ki saki. Ki yi hakan sau 30 zuwa 50 a rana. Wannan zai karfafa jijiyoyin, ya hana iska shiga, sannan ya sa gabanki ya matse sosai.

2. Matsalar Ƙananan Nonuwa
Girma ko ƙanƙantar nono halitta ce, amma za ki iya inganta su ta hanyar da ba ta da illa ga lafiyarki.

Tausa Da Man Hulba: Ki daina shan magungunan da ake tallatawa. Ki nemi man hulba ko man zaitun, ki rinka yi wa nonon tausa daga ƙasa zuwa sama kowace rana kafin ki kwanta barci.

Abinci Mai Gina Jiki: Kunun aya da waken soya (Soya beans) suna taimakawa wajen cikar ƙirjin mace domin suna ɗauke da sinadarin Estrogen na halitta.

3. Kissa Da Ado
Tunda maigida yana son manyan nonuwa, ki rinka amfani da rigar nono (Padded Bra) mai kyau wacce take ɗaga nonon ta fito da shi. Kissa da sakin jiki a gaban miji su ne s**a fi kowane magani tasiri.

20/04/2026

Adade anayi ga magani

14/04/2026

KUN SAN ME YASA BARCI YAKE K**A KA BAYAN KAYI JIMA'I KO ISTÌMNA'Í 🤔

Idan mutum ya gama yin marke da matarsa ko kuma yai Istīmna'ì da dare nan da nan zai ji barci yake kwashe shi, ko maye sa....??🤔

Mutane da yawa suna mamakin 🤔 me yasa bayan sun gama saduwa da matansu ko kuma bayan sun yi istîmná'i sai su ji barci yana ɗibansu a bazata.😴

💡 Gaskiyar ita ce:
Ba wai barci kawai bane kwakwalwarka ce ke shiga wani yanayi na musamman, ko muce take sumar da kai baki ɗaya.!🙅

Kuma dalilin sumar da kai ɗin shine akwai wani chemical explosion da ke faruwa a cikin jikinka yayin da kayi Jima'eh ko Istimna'eh.😳

A ilimin Psychology da Neuroscience, akwai abubuwa 3 da ke faruwa lokaci guda;

⚡ 1. Dopamine Crash (Faduwar jin daɗi)
Kafin ka gama marke (dopamine ɗin ka wato Hormones na jin daɗi yana hawa sosai a kwakwalwa.📈
Amma bayan ka gama kuma, sai ya faɗi ƙasa da sauri.📉

👉 Wannan ne nan take mutum zaiji;
Gajiya tare da
Rashin kuzari sunzo sun lullubeshi.
Daganan sai kaji kamar an kashe maka wutar sha'awar a jikin ka, sai kaji karewar sha’awa nan take.🙅

🌙 2. Prolactin Spike (Hormone na nutsuwa)
Bayan ka gama, jiki yana sakin prolactin mai yawa
👉 Wannan hormone ne da yake kawo:
Barci 😴
Nutsuwa da kuma dakatar da sha’awa nan take.🙅
Wannan tasa ko kana son ka ci gaba da wani abu to sai ka ji barci 😴 ya kwashe ka a wannan yanayin.🙅

🔌 3. Nervous System Shutdown Jikin ka zai sami “Rest Mode”
A lokacin da kake cikin magagin sha’awa jikinka yana cikin "High alert mode ne"

Amma bayan ka gama fitar da sha'awar to jikinka zai koma “Rest Mode”

Wannan sauyin shine yake sa ka ji jikin naka yayi nauyi ko kuma ka kasa motsawa sosai sannan kuma Idonka ya fara rufewa da kansa

⚠️ Abinda Ya kamata ka sani 🧏 shine;
Ba gajiya ne yake ka maka a wannan yanayin ba, illa jikinka ne ya gama aikinsa daga nan kuma sai ya jefa ka cikin ‘shutdown’, kamar yadda wayanka take suma to haka kake suma kai ma.😳🤔😂

A takaice dai jin barci bayan ka gama marke ko istimna'eh to wani lokacin ba alama ce ta lafiya ba.🙅

Wani lokacin alama ce dake nuna cewar kwakwalwarka ta gaji da wannan yawan amfanin da ake yi da ita.
Shi yasa zaka ga wani lokacin ko kallon bâtsà kake yi to barci zai dinga ɗaukanka, har wani yazo yaga abinda kake kallo ma kai baka sani ba.😂

Idan kana son fahimtar yadda zaka rabu da munanan ɗabi'u wadanda s**a zama maka addiction ko kuma shawarwari na lafiya da kuma rayuwa tare da samun ingantaccen magani akan matsalolin ka to ka dinga bibiyan shawarwarina a kullum.

06/04/2026

I got over 500 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

22/03/2026

Alamomi goma na gamsu da iyali yayin saduwa

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Bawo Road
Kano
700101