Me Glass Beauty World

Me Glass Beauty World

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Me Glass Beauty World, Beauty, cosmetic & personal care, Kano.

Me Glass ๐Ÿ‘‘โœจ
Kwararriyar mai gyaran gashi ๐Ÿ‘‘
Healthy hair + length retention
Assessment โ€ข Routine โ€ข Consistency

Salon | Hair Care | Fashion

๐Ÿ“ž Booking & Orders : https://wa.me/2348108166084

16/08/2026

Detangling na nufin warware tangles ko kullin da ke cikin gashi a hankali, saboda a rage jan gashi da breakage.
A MeGlass, ba ma kallon Detangling a matsayin amfani da comb kawai.
Muna kallonsa a matsayin wani ษ“angare na Gentle Handling, wanda yake taimakawa wajen kare Relaxed Hair lokacin kulawar ki a gida ko a salon ๐Ÿ’†

๐Ÿ‘‘ Different Hair, Different Care.

16/08/2026

ุฑูŽุจู‘ู ุงุดู’ุฑูŽุญู’ ู„ููŠ ุตูŽุฏู’ุฑููŠ ูˆูŽูŠูŽุณู‘ูุฑู’ ู„ููŠ ุฃูŽู…ู’ุฑููŠ... โœจ

Inda kyau ke farawa โœจ๐Ÿ‘‘

15/08/2026

Idan kina da Relaxed Hair, shikenan gashinki ya lalace.๐Ÿ’†

Gaskiya ne ko kuskuren fahimta ne?๐Ÿค”
..Ku mu tattauna.

Me Glass โœจ๐Ÿ‘‘

15/08/2026

Wasu daga cikin kuskuren da muke yawan gani lokacin Detangling

๐Ÿ’†Fara combing ko warware gashi daga tsakiya ko kasan Gashi

๐Ÿ’† Ja ko k**a gashin gda ฦ™arfi.

๐Ÿ’† Fara amfani da comb ba tare da rarraba gashi ba.

๐Ÿ’† Amfani da ฦ™aramin Comb da bai dace da yanayin gashin ki

๐Ÿ’† Yin gaggawar warware gashin

Wanne k**e daga ciki kuma ki ka lura yana baki matsala a gashin ki ๐Ÿ‘†

Deffrent Hair Deffrent Care

Me Glass โœจ ๐Ÿ‘‘

15/08/2026

Ki nemi kariyar Allah daga duk wani sharri...

Inda kyau ke farawa โœจ๐Ÿ‘‘

14/08/2026

A ina breakage yafi yawan faruwa a Relaxed Hair? ๐Ÿค”

Wani guri ne da yake buฦ™atar ฦ™arin kulawa + lura da shi.

An kiransa ...Line of Demarcation.๐Ÿ’†

Deffrent Hair Deffrent Care.

Me Glass โœจ๐Ÿ‘‘

Photos from Me Glass Beauty World's post 14/08/2026

50k Followers Discount da zamu yi a Me Glass โœจ๐Ÿ‘‘

Ga Style inspration da zaki iya yi + yadda zai iya fitowa idan aka dinka shi da kyu ๐Ÿคฉ

Lace ๐Ÿ…ฐ๏ธko lace ๐Ÿ…ฑ๏ธ

Deffrent colour Deffrent Undertone...
Choice what complements you best

Me Glass_Inda kyau ke farawa โœจ๐Ÿ‘‘

14/08/2026

๐Ÿ’† Relaxed Hair da yake da Danshi ma zai iya karyewa idan ba a lura da Gentle Handling ba.

Domin kulawar gashi ba ta tsaya a abin da muke shafawa kawai ba...

Yadda muke warware shi, combing, tsifa da kitso ma yana da tasiri.

๐Ÿ‘‘ Different Hair, Different Care.

Me Glass โœจ๐Ÿ‘‘

14/08/2026

ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุตูŽู„ู‘ู ูˆูŽุณูŽู„ู‘ูู…ู’ ุนูŽู„ูŽู‰ูฐ ู†ูŽุจููŠู‘ูู†ูŽุง ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏู โœจ

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 18:00