First Aid Group of Y.M.C National Media
HUMANITY
Ymc
Taimakon farko
29/06/2026
Munazzamatu Fityanil Islam
24/03/2026
@
24/03/2026
ZIYARAR YAN AGAJIN MUNAZZAMA GASHUA YOBE STATE GA HUKUMAR
(FEDERAL ROAD SAFETY CORPS) RS 12. 33 GASHUA UNIT COMMAND YOBE STATE
A Ranar Litinin 23/3/2026 Kungiyar Agaji Ta First Aid group of Young Muslim Congress of Nigeria Gashua Yobe State
Takai Ziyarar Sallah Ga Wannan Ofishin Na FRSC Ziyarar Ta Kasance Karkashin Jagorancin Vice Chairman Na Uwar Qungiya Wato
Mall Muhammad Sani Usman
cikin Wannan Ziyara Shugaban Hukumar Wato Audu Idi Yabada Shawar wari
Masu Muhimmancin Gaske Gameda aikin Agaji Da Sauran Abubuwa Masu Muhimmanci A Karshe Chairman Yayi jawaban Godiya Sosai Kuma Yayi Addu'a
Yace Allah Ya Taimaki Wannan Hukumar akan aikin ta Na Ceton rayuka Kuma Allah ya Albarkaci Wannan Hukumar
✍️ Munazzamah Media Connect
24/03/2026
CIKIN HOTUNA 📸
ZIYARAR SALLAH
LITININ/23/3/2026
Kungiyar Agaji Ta Munazzamatu Fityanil Islam Reshen Gashua Yobe State Yayin Gudanar da Ziyarar Sallah Ga Ofishin
Jami'an Tsaro Na
Nigerian Security and civil defense Corps Bade Division Dake Garin Gashua Yobe State
Ziyarar Ta Gudana ne Karkashin Jagorancin
Mataimakin Chairman Na Uwar Qungiya Wato Mall (Muhammad Sani Usman)
Cikin Wannan Ziyara an Tattauna Abubuwa Masu Muhimmancin Gaske Kan Lamarin Tsaro Tareda bada Shawara wari Kan Wannan Aiki Na Agaji Kuma Yan Agaji Sun Muna Farinciki Kwarai Da Wadan nan Shawara
A karshe Chairman Yayi jawaban Godiya
Yace Muna Yiwa Wannan Hukuma Addu'a Allah yataimake ta A Kan Ayyukanta Na Alkhairi Na Kusakure Allah Ya Yafe Muna Godiya Kwarai
21/03/2026
Ymc Nigeria
21/03/2026
First Aid Group
08/01/2026
ZA'A IYA KIRANSU DA GIDAN YAN AGAJI
Allahu Akbar 😭
Aminu Dan Ahmadu Tijjani (Duddu Mai Goro)
Mahaifin sa Duddu Mai Goro Shima Dan Agajine Dashi mukai ta ayyukan Agaji Har Allah yakarbi Ransa Ina Tunanain Wajajen 2019 Yarasu
Sai Aminu Yamaye Gurbin Baban sa yafara
Aikin Agaji Shima Yanzu Allah yakarbi
Abinsa Lallai Wannan Gida Kungiyar Agaji Bazata Manta Dashi ba
Allah Yakarbi Ayyukan ku Na Alkhairi Yasanya ku Cikin Rahmar sa alfarmar Shugaban halitta S a w
✍️First Aid Group of Y.M.C National Media
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
7000231
