Ansarul Faidah TV
Official page of Zawiyyatul Ansarul Faidah.
29/09/2026
SHARI'AR KHALIFA SANI ZARIA: ZAMA SAMA 10+ BABU ADALCI!
Yau ma Za'a sake zaman kotu na Sheikh Khalifa Sani Zaria!
Tun watan January aka k**a shi har yau SAMA DA ZAMA 10 na kotu an yi, amma babu wani sak**ako!
Tambaya a nan ita ce:
INA HUJJAR K**A SHI?
INA LAIFIN DA YA AIKATA?
Me yasa ake tsare mutum tun January ba tare da wata kwakkwara hujja ba?
Idan da gaske akwai laifi, a fito a tabbatar a gaban kotu.
Idan babu laifi, to me yasa ake zaluntar bawan Allah?
Kotu ta ce a SAKI SHI ba tare da sharadi ba, amma har yanzu ana ja-in-ja!
Ya Allah Ka bayyana gaskiya, Ka kwato mana Khalifa Sani Zaria. Tijjaniyawa da masoyan gaskiya bazasu yi shiru ba!
29/09/2026
YAUSHE AKA SAKA ADALCI A GIDAN YARI?
An k**a Khalifa Sani Zaria tun January.
Yau 30 ga watan September, wato kimanin watanni 9 kenan a tsare.
An je kotu sau 1, sau 2, sau 10... yau ma za'a sake zuwa, amma abin kunyar gwamnatin Nigeria - babu hujja, babu laifi da aka tabbatar.
Kotu mai girma Justice........... ta bada umarnin:
1. A sake shi ba tare da sharadi ba
2. A biyya diyya saboda tsarewar ba bisa ka'ida ba
3. A nemi afuwa a rubuce saboda bata suna
4. A bude asusun sa na Jaiz Bank
Amma har yanzu ana wasa da hankalin al'umma!
Wannan ba shari'a bace, zalunci ne!
Muna kira ga Gwamnati da DSS da duk hukumomin da abin ya shafa - KU JI TSORON ALLAH, KU AIWATAR DA HUKUNCIN KOTU.
Tsare mutum ba hujja ba, ba adalci bane.
29/09/2026
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Surv Eedris Suleiman Mairiga, Olatunbosun Arowosegbe Timothy, Abba Mohammed, Abdullahi ASadiq Zalla Gausi, Eamma Bashir Isa, Usman Ismail Muhammad, Umar Ibrahim, Ibrahim Muhammad Sa'ad, Sulaiman Lauwali, Usman Ali Mohammed, Abdulkadir Sulaiman, Sanusi Sani, Aminu Muhammad, Umar Abubakar, Auwal Abubakar, Alaji Isah, Osman Tahiru Sulemana, Umar Musa, Ali Muh'd Abubakar, Isah Ibrahim, Umar Mb Teloli, Samaila Ibarahim, Ibrahim Sadjo, Hamxa DY, Hamza Yakubu Damanda, Muhammad Rabiu Halliru, Yabawa Ajikolo, Abdulhadi Naziru, Aliyyu Cisse Masooyee, Aminu Jos, Yaseer Tukur M Dango, Sheik Maroof Atlola Nawirini, Abubakar Dan Jaji, Haruna Abdullahi Samaritan, Lukman Yahaya, Muhammad Alawi Al Fulatee, محمد ثانى عبدالله ابراهيم, Mustapha Abdullahi Bale, Yahaya Muhammad, Hassan Abdullahi, Faira A Sani, Mustafah Zakariyya Zakariyya, Jidda Goni, Ahmad Rabiu, Nazir Lawal, Maimouna Ali, Nurundeen Suleiman, Abba Abubakar, Zubairu Auwal Maifata, Attahir Ali Dewan
29/09/2026
An k**a Khalifa Sani Zaria tun January.
Zama sama 10+ a kotu.
Babu laifi.
Babu hujja.
Babu adalci.
Yau ma za'a sake zaman kotu - Muna jiran gaskiya!
Shin addu'a ta zama laifi a Najeriya?
Idan har an bashi kudi yayi addu'a k**ar yadda ake cewa, to ina ne laifin?
Allah Ka fito mana da Khalifa Sani Zaria lafiya! 🤲🏽
27/09/2026
Maulidi Karkashin jagorancin Ambassador Matawalle Zanna Jangalma Maulana Dr. Yasamu Halarta Allah yamai maita mana.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Maiduguri
600211
