Sanusi liman page
Alhmd lillah alah kullie halin
09/06/2026
Shin Tsakanin Gwamna Ahmad Aliyu Da Hon Maniru Dan'iya
Wa Zaku Zama A Matsayin Gwamnan Jihar Sokoto A Zaben Shekarar 2027
With Hausa Daily Times – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!
08/06/2026
Abin Burgewa: Yadda Gidauniyar XM Charity Foundation Ta Samar da Ingantattun Kujeru Zama Ga Ɗalibai a Ajujuwa guda Takwas a Cikin Garin Bauchi.
08/06/2026
Sakamakon zaben gwaji da aka yi ya nuna:
Atiku Abubakar yazo na daya
Peter Obi yazo na 2
Bola Ahmad Tinubu yazo na 3
Goodluck Jonathan yazo na 4
Kuna ganin hakan zata faru a zabe me zuwa?
08/06/2026
Mataimakin Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Idris Muhammad Gobir, ya yi kira ga al’umma da su riƙa kai rahoton duk wani abu da ba su yarda da shi ba ga jami’an tsaro domin ɗaukar matakin da ya dace.
Gobir ya yi wannan kiran ne lokacin da ya kai ziyarar jajantawa ga waɗanda s**a tsere daga ƙauyen Ɗangulbi da ke Ƙaramar hukumar Tureta bayan hare-haren da ’yan bindiga s**a kai, inda s**a kashe mutum 37 cikin hare-hare biyu a kwanaki uku a makon da ya gabata.
Mataimakin gwamnan ya jajanta wa al’ummar yankin tare da addu’ar Allah Ya gafarta wa mamatan. Daga nan ne ya sanar da bayar da tallafin Naira miliyan 30 da buhunan shinkafa 300 ga iyalan waɗanda aka kashe.
Haka kuma, gwamnatin jihar ta ba da tallafin buhunan shinkafa 1,200 da Naira miliyan 10 ga ’yan gudun hijirar da ke yankin, sannan ta ware Naira miliyan biyar domin kula da waɗanda s**a jikkata sakamakon harin.
Gobir ya kuma roƙi kwamitin da aka kafa domin raba tallafin ya tabbatar da an yi adalci wajen rabon kayan da kuɗaɗen tallafin.
08/06/2026
Bayan tabbatar da cewa akwai jan aiki a gaban gwamnati, Bola Tinubu ya ce za su kubutar da dukkan wadanda aka yi garkuwa da su a Najeriya. Karanta bayanin da ya yi a sashen sharhi.
Hoto: Bayo Onanuga|Facebook
08/06/2026
Matsalar tsaro: Shugaban ƙaramar hukumar Talata Mafara a jihar Zamfara Hon. Yahaya Abubakar Yari kenan ake fafatawa da shi wajen tarwatsa maɓoyar ƴan bindiga dake addabar al'ummar sa.
08/06/2026
Kashi 99% Na aiki Sabunta makarantu da XM Charity Foundation ke yi cikin garin Bauchi an kammala shi cikin ikon Allah.
Muna kara godewa Allah da kuma shi shugaban wannan gidauniya Ahmad Yusuf Saifullah (XM) bisa wannan kokari da yake yi.
Allah ya kara wa dukiya albarka. Ameen 🤲
08/06/2026
DA ƊUMI-ƊUMINSA: Rundunar Sojojin Nijeriya ta Operation HADIN KAI ta ka$he ƴan b0k0 haram sama da 200 tare ceto mutane 360 da s**a haɗa da maza, mata, da yara daga maboyar ƙungiyar a yankin Dutsen Mandara da ke kudancin jihar Borno.
An gudanar da gagarumin sumamen ne cikin nasara a kusa da Ngoshe, bayan dakarun sun yi amfani da sahihan bayanan sirri da sa ido na zamani ta hanyar jiragen sama marasa matuƙa (drones), lamarin da ya ba su damar mamaye sansanin 'yan ta'addan ba zato ba tsammani ba tare da sun sami damar mayar da martani ba.
With Hausa Daily Times – I just got recognized as one of their top fans!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Sokoto
