Bilyaminu ALIYU FANS

Bilyaminu ALIYU FANS

Share

I'm glad to have you as a friend and contributor thank you for your time and concern

Rewards Universe - Register 17/01/2025

https://rewardsuniverse.e68.io/register?invite=1oPI7NVTHu

Darashin gwaji akan bar garabasa

Rewards Universe - Register Rewards Universe | Free Platform to make money online

Telegram: Contact @Muskairdrop_bot 18/10/2024

https://t.me/Muskairdrop_bot/app?startapp=i_6727146793
🎁Very shocked, today Elon Reeve Musk is conducting a non-discriminatory airdrop reward, I have already received $88 USDT, believe that the goddess of luck will also favor you, limited to 100,000 places, the airdrop reward lasts for 7 days, hurry up and click the link to claim it!

Telegram: Contact @Muskairdrop_bot

26/05/2024

Nasiha zuwaga masu mining
Hattara!!!
KADAN DAGA CIKIN ILLAR MINING

1. Dauke Hankalinmu game da Kisanmu da ake wadda Kuma kowa ya sani kashe² da ake a Nigeria kwangila ce daga Turawa. Wadda Kuma kullum karuwa yake ba raguwa ba.
2. Dauke Hankalinmu wajen Kulawa da Addini.( Karatun Qur'an Azkar, Nafila, sauraron Wa'azi).
3. Koyawa Mana lalaci da nufin Samun kudi ba tare da Shan wahala ba.
4. Halasta Mana kudi kowane iri ba tare da tantance Halak da Haram ba.
5. Daukaka Darajar Yahudawa a dalilin sun ba ka hanyar samun kudi cikin sauki.
6. Cusawa Yara akidar amfani da waya wadda hakan kan Hana Yara yin karatu.
7. Koya Mana Raina Sana'o'i Musamman Kananan Sana'o'i.
8. Rashin Kulawa da Mazaje daga matar aure .
9. Rashin Bai wa Mata lokaci daga mazajensu.
10. Rashin Kulawa da Kuma ba da muhimmanci ga Mai sana'a(a kasuwa ko shago).
11. Samun gazawa daga ma'aikatan gwamnati, sakamakon Mining.
12. Saka Buri a zuciya a kan abin da ba shi da tabbas Kuma ba naka ba.

Wannan kadan kenan daga ciki, na sani wani zai ce min dan kauye, ko Kuma ban waye ba, to wallahi sai dai a fada domin har a Raina ban yarda da wannan tsarin ba. Dalilina anan shi ne, ta Yaya wani zai ba ka kudi ba tare da wata manufa da yake son cimma Kansa a kanka ba???

Mutanen Nan YAHUDAWA a duk duniya ba su da MAKIYI Kamar Musulmai da Kuma Bakar Fata, to ta Yaya za su so ku amfana da arzikinsu haka kawai???

Sannan ku Kara tunani da kyau,
Misali Zan ba ka, yanzu a ce ka mutu, sai Allah ya tambayeka a Ina ka samu wannan kudin, me za ka ce masa,??? Ko dai ba ka yadda da za a Yi maka wannan tambayar ba ne, a Ina ka samo?? Me ka Yi da su??? Ko dai mining din ya mantar da mu wannan??.

Dan Uwa/'yar uwa wallahi Kar mu ruda kanmu, mu Yi taka-tsantsan da wannan rayuwa, domin fa abin akwai ban Tsoro, yanzu daga jin NOTCOINS ta fashe duk mutane sun rude, kowa Kudi kawai, maza da Mata Yara da manya. But

Allah ya Fahimtar da mu.Amin.

Mas'ud Kurphy

22/05/2024

Duk macen da zata zama mai dogon buri a rayuwar ta da kuma son hangin abinda bata da damar yiwa kanta, Akwai babbar matsala gaskiya.

Saboda wannan burin da zata saka a zuciyar ta zai hanata ganin iyakar kokarin da iyayen ta suke mata,sai ma kullum ta dinga kallon gazawar su, saboda basa mata abinda take burin samun a gare su.tana hangin abinda yafi karfin ta.

A hakan koma komai zai iya faruwa da rayuwar ta,muddin bazata cire wannan burin nata a zuciyar ta ba.

Shiyasa sam ba'a son mace da dogon buri a rayuwar ta,kar tana hangen rayuwar wasu, rayuwar da sam ita bata da hanyar yin wannan rayuwar,kuma karta matsawa kanta akan dole sai itama sai tayi wannan rayuwar wasun.

Ki kula yar uwa wannan dogon burin matukar bana alkhairi bane don Allah kiyi kokarin fitar dashi daga zuciyar ki,kiyi hakuri da yadda Allah ya ajiye ki,ki daina kallon rayuwar wasu.

29/09/2022

Update will start soon

29/09/2022

Page has been completed

29/09/2022

Alhamdulillah

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Sokoto?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Sokoto