Abba Abubakar
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abba Abubakar, Sokoto.
05/09/2022
Alheri gadon barci hausawa nacewa duk dan halak baya barin gidan su haka kuma duk dan kwarai baya taba manta alkhairi
Al’mansoor Gusau Director New Media Office Of The Former Governor Zamfara State His Excellency Hon Dr A A Yari.
Tabbas hakika nin gaskiya Al'mansoor gusau mutun ne kawa kowa mutun ne mai son mu'amala da muta ne mutun ne mai mar haban da kowa duk lokacin da s**a hadu koka yi waya dashi mutun ne mai mutunci mutun ne mai daraja mutun ne wanda baya bibiyar kowa da sharri mutun ne mai dattako daza kasamu matasa kawar shi mai irin halayen sa to da tabbas ina da ya kinin cewa matasa zasu samu aikin yi zasu sam incin suga yan siyasa da kuma gwannatance.
Al mansoor gusau matashi ne mai jida kanshi matashi ne mai dogaro dakan sa matashi ne mai son cigaban matasa matashi ne mai kishi addini matashi ne mai ilimi addini dana boko makura duk inda kake neman matashi mai kishi ga al'ummatai tabbas Al'mansoor gusau ya kai wanda baya kishi da samun ka baya hassada dakai kuma bai kullace kowa ba.
Allah (SWT) wannam bawan naka kaqara lamunce masa ga dukkan lamurran sa Allah (SWT) ya qara yima Al'mansoor gusau budi na alkhairi ya qara hada kansa da mai gida Dr AA Yari Allah (SWT) ya bashi kujera sanata zamfara state alfarman manzon Allah (SAW).
Ina qara godia da jinjinawa da irin ko karin da yayi dani ina godia Allah (SWT) ya bar zomunci ya qara hada kanmu Allah (SWT) ka karemu da sherin mahasada tsakanin mu.
19/08/2022
Ya Allah ka raba mu da mummunar ƙaddara ka haɗa mu da kyakkyawar, ka haɗa mu da abokan zama kona mu'amala mutanen kirki salihai, ka albarkaci samun mu ka yafe zunuban mu, ka cire mana hassada ka yalwata ƙirazamun da wadatar zuci ka ba mu arziki daga taskar ka da zama lafiya. Barka da Juma'a
Nagartacce, Jajirtacce, Ƙwarerre,Tacecce, mai Ciƙakkiyar Halitta Annabi Muhammadu Rasulillah ﷺ.
Allah Ka Tsare Gidan Duk Wani Magidanci Da Ƙarewar Abinci 🍚
Ya Allah🤲🏻
Dan Annabi ﷺ.
Alhamdulillah
Yau mun shiga sabuwar shekaran Musulunci 1-Almuharram-1444
Muna fatan Allah Ya tabbatar mana alherin dake cikinta
18/07/2022
... ALHAMDULILLAH MASHA ALLAH
Allah abin godia ina godia ga Allah da ya nuna mana wannam tafia anyi ta lafia an dawo lafia yan uwa da abokan arziki ba'abin da zamuce sai dai muyi godia ga Allah da ya kai mu lafia ya mai da mu lafia bisa ga addu'o'in da kuke muna muna qara godia sosai.
Zanqara jinjina da kuma godia zuwa ga mai gida na bashar m bashiru shugaban kungiyar arewa media writers jahar sokoto kuma chairman na chairmomi na kungiya.
Ina qara kai jinjina ga shugaban kungiya Comr Abba Sani pantami bisaga irin ko karin da yayi shi da wasu jajirtatu cikin wannam tafia.
Daga karshe inama kowa fatar ansau ka gida lafia Allah ka hutar da gajiya Allah kakoma sada mu da Alkhairi.
Ya Allah Kajiqan Babana Alfarman Fiyayyen Halitta Kakai Haske Cikin Kabarin Su Shida Kullihin Musulmi Ya Allah ❤
29/06/2022
Hankalin Wani Bawan Allah ya tashi bayan da ya gano Cewa matarsa ta kwanta da Garada Tara...
Daga Falalu Lawal Katsina
Magidancin Ya Bayyana cewa ya fara zargin matar tasa ne tun lokacin da ta fara gabatar masa da uzuri da zarar ya nemi su yi kwanciyar aure.
Bayanin na sa da Jaridar Gistlover s**a fitar ya nuna cewa kusan shekararsa 10 da auren wannan mata, amma take aikata Wannan Mummunan aiki.
Mutumin Ma'aikacin Gwamnatin Tarayya ne kuma ya Buƙaci a ɓoye sunansa..
Mutumin ya Bada Labarin Yadda ya Gano Matar tasa Tana Kwanciya da Garada kamar Haka..
Yace wata rana ta mantar wayarta da za ta je aiki, shi kuwa ya sa yaronsu ya bude wayar.
A nan ne ya gano irin badalar da mai dakinsa mai shekara 38 ta ke yi, ta na aikawa mazaje hotuna da bidiyonta, abin ya rikitar da shi domin bai so su rabu.
Bayan ta dawo anan ya Titseta Inda Taji matsa ta faɗa masa Gaskiyar Lamarin Tare da Ayyana Masa Tayi Kwanciyar aure da mazaje kala tara..
29/06/2022
Ance labulen wata Amarya yar katsina ne🚶🚶🚶
"Idan Ana Maganar Mutunci Annabi ﷺ Yafi Kowa 💗
Click here to claim your Sponsored Listing.
