Imam Nafiu Abubakar Almadani

Imam Nafiu Abubakar Almadani

Share

أنا لست بشيء🚶
لكن أنا عبدالله👌
أن الله عز وجل خلقني🧑
من ماء نطفة💧
هذاهوأصلي✊
كيف أتكبر❓
I LOVE M

11/08/2026

Darasi Na (006) Akan Sallah.
الصلاة فى النعال والامر بها.
Hukuncin Sallah Da Takalma.

✍️Hakika Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Yakanyi Sallah Da Takalmansa Kuma Wasu Lokutan Yana Cire Takalmansa.

👉Abu Dauda Da Ibn Majah Duk Sun Ruwaito Kuma Hadisi Ne Mutawatiri K**a Yanda Imamu Dahawy Ya Bayyana.

✍️Wasu Lokutan Kuma Umarni Yayi Sai Yace:
Idan Zakayi Sallah Ka Cire Takalmanka Kokuma Ku Cire Su Ku Sanya Kasan Kafafuwanku Kada Ku Cutarda Na Gefenku.

👉Abu Dauda Ya Ruwaito Imam Hakim Ya Ingantasa.

✍️Wasu Lokutan Kuma Ya Kwadaitarda Yin Hakan sai Yace:
Ku Sabawa Yahudawa Domin Su Basa Sallah Da Takalma Kokuma Sai Kuyi.

👉Abu Dauda Ya Ruwaito Imam Hakim Ya Ingantasa Dakuma Imam Azzahaby.

✍️Wani Lokacin Kuma Yayi Sallah Saiya Ajiye Takalmansa Ta Hagunsa.

👉Abu Dauda Da Nisa'i Da Ibn Khuzaimah Duk Sun Ruwaito Sa Da Isnadi Sahih.

Abun Lura:
👇👇👇👇👇👇
👉A Wancan Lokutan Masallaci Ba Tabarma Saboda Haka Yanzu Kada Ka Shiga Masallaci Da Takalma Ka Janyo Rikici.

👉Duk Lokacin Da Zakayi Sallarka Inda Bazaka Takurawa Kowa Ba Da Takalmanka Ya Halasta Kayi Sallarka Kuma Sunnahce Ma.

👉Idan Ka Cire Takalman Zaka Ajiye Ne A Bayanka Idan Ba Kowa Kokuma Hagunka Idan Kuma Akwai Mutane Ta Ko Ina Sai Ka Sanya Karkashinka Ka Zauna Kansu.

👉Ba'a Ajiye Wa A Gaba Ko Bangaren Dama.

Allahu Aalam.

Idan Da Mai Tambaya Yayi.

✅Zaku Iya Copying Dakuma Sharing Domin Yan Uwa Su Anfana.

✍️

08/08/2026

Allahu Akbar Wannan Bawan Allah ,Ya musulunta A Hanun sheikh Abubakar Mahmoud Gumi, Shekara 15/04/ 1990,

Babban Abun burgewa Anan Shine Kuda Yazo Musulunta , Babansa Baya Gida ya fita Waje, Sannan lokacin Shi Wannan yaron karamı Ne ko Balaga Baiyi ba, “ Bayan ya Karbi kalman Addinin Musulunchi’ Sai Mallam Yace masa Miye sunansa Yace masa Alex , Aka Ce masa Yanzu Wane Suna Yake so, Yace (Muhammad) Aka Saka masa , Mallam Yace Ai Basai yayı Wanka ba, Tunda Bai Balaga ba, yario Ne,

Sheikh Abubakar Gumi Yace masa Idan Baban ka Yadawo kayı kokari shin Yazo ya musulunta Idan Yaki, kawia ka Kyale Shi, Kaci da Zuwa Anan masjid Din,

A yanzu shekarar 36 Da Karbar Addinin Musulunchi’
Muna Rokon Allah SWT Yajikan Sheikh Abubakar Mahmoud Gumi, Rahimahullah,

23/07/2026

Photo na farko: Lokacin yana Idrisu
Photo na biyu: Bayan ya sauya jinsi zuwa Bobrisky

21/07/2026

Mahaifin wasu ya shiga hannu 🥹

14/07/2026

Kunya tsakanin Ango da Amarya a Daren Farko ❤️

Kunya ba rauni ba ce, alama ce ta girmamawa da sabon farawa. A daren farko, abin da ya fi muhimmanci ba gaggawa ba ne, sai fahimtar juna, mutunta juna, da nuna kulawa.

Soyayya ta gaskiya tana farawa ne da tattaunawa, haƙuri, da amincewa. Da lokaci, kunya tana raguwa, ƙauna kuma tana ƙaruwa.

Allah Ya albarkaci duk ma'aurata, Ya sanya zaman aurensu ya kasance cike da soyayya, rahama, da zaman lafiya. 🤲❤️

08/07/2026

😃 wacce zaka iya aura?

07/07/2026
02/07/2026

Ba mutuwa akayi masa ba, kuma ba korar sa akayi daga wurin aiki ba

Wai budurwarsa ce tayi aure, shine ya kafe kyamara yana sharɓar kuka kamar wani ƙaramin yaro underage 😂😂

Allah wadaran naka ya lalace.

Hafsat Ibrahim Adam kuyi masa nasiha

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Sokoto?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Sokoto