Eng Usman Idris abubakar foundation
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Eng Usman Idris abubakar foundation, Health/Beauty, alfijir clinic kasuwar kanawa sokoto, Sokoto.
25/05/2026
GAYYATA GAYYATA GAYYATA
Maigirma Dan Takarar Dan Takarar Jaha Sokoto South 1 Sheikh Usman Idris Yana Gayyatar Yan uwa da Abokan Arziki zuwa Wajen Buda Bakin Azumin ranar arfah
WURIN Kofar Gidan Su Dake Kasuwar kanawa,
Lokaci karfe 6:40 na Marece
AZO LAHIYA
21/05/2026
SANARWA SANARWA SANARWA
ANA GAYYATAR DUKKANIN MEMBOBIN
WANNAN GROUP ZUWA WAJEN ZABEN
FIDDA GWANI
ZA,AYI WANNAN TARONNE A HETKWATAR JAM,IYA DAKE DAURA DA MAKARANTAR MATA NA HAFSATU BAYAN FILIN SUKUWA
LOKACI KARFE. 10:00 na safe
ALLAH YA BADA IKON ZUWA AMEEN
17/05/2026
JIYA CIKIN DARE SHUGABAN WANNAN GIDAUNIYA MAI ALBARKA HON USMAN IDIRIS ABUBAKAR YAKARBI BAKUNCIN QUNGIYAR MATASAN UNGUWAR ROGO MAJEMA DA S**A ZIYARCE SHI DOMINSU KARRAMASHI DUN JAJIR CEWARSA DA KOKARINSA GA AL'UMMAR YANKINSU DAKEWAYE SUN KARRAMA HON.SHEIKH USMAN IDRIS ABUBAKAR DA KUMA NUNA MUBAYI'A DA GOYUN BAYANSU GARESA
15/05/2026
SHUGABAN GIDAUNIYAR UIA FOUNDATION ENG Usman Idris Abubakar DAN TAKARAR KUJERAR DAN MAJALISAR JAHA MAI WAKILTAR SAKKWATO TA KUDU TA 1
YA KARBI FORM NA TAKARAR SA A YAU FATAN ALKHAIRI MUKE NEMA GAREKU
09/05/2026
Mun Gamsu Da Yadda Al'amuran Suke Tafiya Sokoto South One,
Daga wannan nasara ta Samun Ticket In Sha Allahu Sheikh Usman Idris abubakar Zai Yi Nasara a Babban Zabe na Game Gari,
Alhamdulillahi Allah Muna kara Yima Godiya.
MAI HAKURI YANA TARE DA ALLAH
26/04/2026
SHEIKH YA GINA SOLAR BOHOL A MAZABAR GAGI A WARD...
SHUGABAN GIDAUNIYAR UIA FOUNDATION
Maigirma Dan Takarar kujerar Dan Majalisar Jaha mai Wakiltar mazabar Sakkwato ta Kudu ta 1 Sheakh Usman Idris Abubakar Yana Cigaba Ayyukan na Alkhairi da kuma nuna Kishi wannan Yanki, kwanan baya mun Tafi Bada Tallafi Ga Yan Gudun Hijira Bayan Sheikh Ya Gabatar da Tallafin shi, Sai wata mata ta tashi tana Kuka tana Rikon Sheikh dun Allah Ya Gina Musu Rijiya Fiye da Shekaru da dama Suna fama da Matsalar Ruwa,
Sheikh Ya tashi Ciki Damuwa da Tausayi nan take Ya karbi Wannan Bukatar ta boyar Allah nan Sheikh Ya Dauki Nauyin Yi Musu Bohol Mai Aiki da Hasken Rana Solar, yanzu nan da nake Wannan Magana Bohel Ya kusan kai Karshe, kuma za'a Tabbatar da an buda Wannan Bohol Kwanan nan Domin Cigaba da Amfanar Bayin Allah,
Wannan yana daga Cikin Kudurin shi inda Allah ya bashi nasara ta zama Dan Majalisar Jaha mai Wakiltar mazabar Sakkwato ta Kudu ta 1 tabbas Sheikh Zai kawo Ayyukan Alkhairi tare da inganta Lamarin wannan yanki,
Allah Ya bamu Gagarumar nasara 2027
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Sokoto
840212
