Noor Health Tips and Awareness
Health tips, wellness advice and awareness for a better life.
Carbon monoxide ba ya da launi ko ƙamshi, amma yana iya kashe mutum cikin shiru ta hanyar hana iskar oxygen isa ga jiki!👇
Kunun gyada 🔥
Kagama cin abinci kuma ka goge bakin ka da hannu a jikin labule🤔 Wani aiki sai mutanen mu..
29/07/2026
Ka san ba duk food coloring iri ɗaya ba ne? Akwai na halitta da kuma na masana'anta—ga abin da ya kamata ka sani!👇
9pm Zânyi 0nline C0nsultation fr££ a Whatsapp.
Zan ajiy£ l!nk a comm£nt
29/07/2026
Ka taɓa shan Turmeric Tea? Wannan abin sha yana ɗauke da antioxidants da sinadarai masu taimakawa rage kumburi, amma akwai abubuwan da ya kamata ka sani!👇
Kana yawan yin gumin hammata har yana jiƙa rigarka? Wannan ba koyaushe yake zama saboda zafi kaɗai ba!👇
Yaushe rabonka da cin awara?
Kana jin zuciyarka tana bugawa da ƙarfi ko sauri ba zato ba tsammani? Kada ka yi watsi da shi—yana iya zama palpitation!👇
28/07/2026
Kana cin Eggplant? Wannan kayan lambun yana da fiber, antioxidants da ƙarancin calories waɗanda ke amfani ga lafiyar jiki!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
