Arewa Blog Top

Arewa Blog Top

Share

Alhamdulillah. A calm space for people who love city lights, motivation, and real-life psychology.

A collection of cinematic city videos and photos from Chicago, New York, and Los Angeles β€” mixed with short, powerful messages about mindset, life, healing, and growth.

Photos from Arewa Blog Top's post 12/08/2026

Yadda dattawan Kannywood s**a murmure sabuda samun tallafin TINUBU

12/08/2026

TIRKASHI:" "Na janye fatawar da na bayar cewa idan mutum ya saida fili KO Gida ko gona ya sanya kuΙ—in a kasuwanci kuΙ—in ba zai yi albarka ba; jarin zai rushe. Bayan zurfafa bincike da tattaunawa da malamaina na gano cewa hadisin bai inganta ba". In Ji Farfesa Mansur Isah Yelwa.

ME ZAKU IYA CEWA?!

12/08/2026

To wannan shine Allah yasa mudace ameen πŸ˜†

12/08/2026

BABBAR MAGANA:" Kwankwaso ya bayyana hakan ne yayin wata hira da kafar yaΙ—a labarai ta DCL.

ME ZAKU IYA CEWA KAN WANNAN FURUCI NA KWANKWASO.

12/08/2026

TIRKASHI::" WATA SABUWAR KUNGIYA TA BAITANA A KANNYWOOD WACCE TAKE KALUBALAN TAR KUN GIYAR RARARA.

Wata sabuwar kungiya da aka kafa a kannywood mai suna Kannywood forum Awareness da suke kin goyon bayan Tinubu, yayin gudanar da taron tofin Allah Tsine wanda s**a yiwa laqabi da suna.

"πš–πš„ πš”πšŠπš—πš—πš’πš πš˜πš˜πš πš‹πšŠπš£πšŠπš–πšžπš’πš’ πšπš’πš—πšžπš‹πšž πš‹πšŠ πš–πšž 𝚍𝚊 πš–πšžπšπšŠπš—πšŽπš— π™°πš›πšŽπš πšŠ.."

Shin me zaku iya cewa kan wannan abun da yake faruwa a Kannywood

12/08/2026

TIRKASHI:" Iran ta kuma ce za ta iya kai hari kan tasoshin samar da wutar lantarki, layukan isar da makamashi da sauran muhimman tsare-tsaren Amurka da na Ζ™awayenta.

SHIN KUNA GANIN IRAN ZATA IYA CIKA WANNAN IKIRARIN DA TAYI KUWA.

KU FADA MANA RA'AYIN KU

Photos from Arewa Blog Top's post 12/08/2026

Hadiza gabom wajan tattakin motsa jiki, wani tafa zakuyi Mata.

Photos from Arewa Blog Top's post 06/08/2026

Naji ance shima khalifa ya gana da tinubu Kuma har yayi Masa addu'ar samun nasara.

Duk Wanda kaga ya Rabi tinubu a irin wannan yanayin to aljihun sa kawai yakeso ya cika.

Gaskiya kasar Nan ba balance 🀣

Photos from Arewa Blog Top's post 06/08/2026

Meyasa Matan yanzu basu da kunya basu da tarbiya wasu daga cikin su.

Wannan matan ko kadan Bata da kunya Kuma nasan tabbas in dai tayi aure to tana da Yara Maza Kila har da Mata.

Irin Abun da takeyi batajin Kun, yar yaran ta sugani, shin batajin kunyar iyayan ta da surukan ta.

Allah ya kawomu wani lokaci Wanda mutun ze iya yin komi kan kudi, irin tallan da takeyi wannan ba tallabane face yada barna.

Allah mun godema da kabamu iyaye na gari, tabbas kayi kokari ka zabama yayan ka uwa ta gari ko ba komi zasuyi alfahari da dabi'unta

06/08/2026

TIN DA Rarara ya taba mutun cin malamin addini Yan social media masu editing s**a fara Mai da martani.

Malamai ba abun wasa bane, duk Wanda yace zeci zarafin malamai to karshen shi bazeyi kyau ba domin malamai magada annabawa ne.

Allah yasa mudace ameen 🀲

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Kano
Kaduna