Hauwancy

Hauwancy

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hauwancy, Health/Beauty, Abuja.

21/11/2023

JAN KUNNE GAREMU MATA

"Yar uwa bafa akanki akafara rabuwa da saurayi ba, kina tare da shi kullum cikin neman rabin Allah k**eyi karki sake son namiji yarufe miki ido duk namijin da kika fahimce bashe da lokacinki baya baki kulawa baya miki maganar aure kullum se soyayya in anhau online ba text ba kira sai dai chat to gaskiya bakece ta asalin ba duk namijjn gaske masoyin kwarai bazai bari sai a chat zaku rinka magana ba, duk son son da k**e masa kiringa neman zabin Allah karki sake ya fara wulakantaki tun kafin ya aureki ba.

Wlh inkika rike addini kika bi Allah ki ka kiyaye munanan ka a'irai kikabi iyayenki wllh kingama inshaa Allah zakiga Allah yayi miki rabin alkhairi.

Shi aure rayuwa ce wacce in akayi anaso a auna har abada ku tantance kafin ku aura kar azo ana danasani, kunemi abokan zama nagari domin jin dadin rayuwa.

Allah ya karemu Allah yasa mudace Allah ya zaba mana miji na gari๐Ÿ™

17/11/2023

KAYI WUFF DA ITA

Idan kasamu budurwa mai irin wadannan halayyan kada karabu da ita, ka tabbata ka aure ta!

1. Mace wacce ta iya magana
2. Maca mai kamun kai
3. Mace mai tsafta
4. Mace mai hakuri
5. Macen da ta iya girki
6. Mace mai ilimin boko dana arabia
7. Mace da ta iya shegan mutumce
8. Macen da ta iya kwalliya
9. Macen da ta iya boye sirrinta
10. Mace mai tarbiya
11. Mace mai bada kulawa
12. Mace mai bada hakuri
13. Mace mai bada hakuri
14. Mace mai bin umarni
15. Mace mai rarrashe
16. Mace mai godiya

*** Wasu zasu ce na manta da batun kyau ko? ๐Ÿ˜†

To she kyau baya cikin tsarin halayen mata, matukar kasamu mace mai irin wadancen halayen Kai ko ba dukansu ba, ko tanada kyau ko batada kyau na tabbata kayi babbar sa'a domin a wannan zamanin ba suda yawa.

Idan kanada hali ka lallaba kayi wuff da ita ba tareda ka bata lokaci ba.
Fatan Allah y hada kowa da na gari

17/11/2023

YAR BUDURWA

"Barinyi alfahari da kyawun fuskar da Allah ta'ala yayi miki, hakika kyawunki mai gushewa ne. Bayan kuruciya akwai tsufa, kyauwun hali shene abun alfaharinkin. Duk namijin da ya biyewa kyawun fuska ba na hali ba toh hakika baiyi dacen aure ba"
-
"Maza kubi kyawun hali bana fuska ba,hakika kyawun hali shene abunda yake da matukar tasiri ga mace fiyeda kyawun fuskarta,domin she kyawun fuska da sannu yake dishewa ya zamo muni a yayin tsufanta,shi kuwa kyawun hali takalmin kaza ne da she ake mutuwa matukar ba shedan yayi galaba akan halitta ba"
-
"Yan mata kada ki yarda kyawu da darin halittarki yasa ki zamto mai nuna isa da dagawa ba, kada ki zamo mai haifar da fitina a ban-kasa, da sannu Allah zai azabtar da ke a bisa wannan babban kuskuren naki"

โœ๏ธ writer Hauwa Muhammad gana

Send a message to learn more

24/04/2023
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Abuja