Ganaye.com
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ganaye.com, Health/Beauty, ZARENAWA UPDATE DATABASE, Abuja.
28/07/2026
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ba ta haramta digirin da ake samu ta hanyar jami’o’in karatu daga gida wato (Online Universities) ba, sai dai ta jaddada muhimmancin tabbatar da inganci da sahihancin cibiyoyin da ke bayar da irin wannan karatu.
Ƙaramar ministar Ilimi, Farfesa Suwaiba Sa'id Ahmad, ta ce abin da gwamnati ta dakatar shi ne amincewa da takardun shaidar wasu jami’o’in ƙasashen waje da ba su cika ƙa’idojin da s**a dace ba, ba wai dukkan jami’o’in karatu ta intanet ba.
Ta ce abinda gwamnati tafi mayar da hankali a kai shine tabbatar da cewa makarantun da ke bayar da irin waɗannan karatu suna da sahalewa da kuma cika ƙa’idojin da hukumomin da s**a dace s**a gindaya.
Karin bayani 👉🏽 https://premierradio.ng/wiuj
28/07/2026
"Yana zargin wani yana bibiyar matarsa, a saboda haka sai ya gano shi, s**a yi masa jina-jina har lahira. Da mijin da matar, da wani mutum ɗaya, suna hannan Yan Sanda da zargin halaka mutum"
CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, kakakin ƴan sandan Kano
28/07/2026
Alhaji Indai a tafiyarka baka Dan Amana irin Abba Sani Pantami to ka buga alhaji, ka zama Jagwab.
Kai kawai masu cin kudinka kake da su yan wankiya kuma kake daukar kana da aminci?, wanda bazasu tare maka mutunci ba sai dai su zubar maka?, da sake gaskiya, ina sam ai Alhaji yaki sai da commander.
Tsarin Pantamiyya muke goyon baya In sha kuma goben mu fara ce sol.
18/07/2026
Maryam Kamar Yarinya Take A Wajena, Ina Mai Bawa Ahmad Isa Hakuri, Don Allah Ayafe Mata 🙏🙏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
ZARENAWA UPDATE DATABASE
Abuja
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Ganaye.com posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
