MR KHAN RADIO
To our country liberty
03/09/2026
narasa menene ke damun yan zamanimu da kowa ke neman nasara takowane hali
baji babu gani awanan zamanin mutane kan iya saida mutunci dakuma imaninsu wajan ganin sun zama hamshakai kokuma sananu awanan duniya
wani marubuci yafada a litafinsa cewa aduk lokacinda kaga tsanani yana damunka to abayansa da akwai kamshin wata nasara
wani yabar gida wani gari yabari wani kuma kasar ma yabari bakidaya domun aga an inganta rayuwa saidai bakowane hakan ke tasirantuwa acikin rayuwarsa ba domun da akwai mutanan da bubu nasarar azanan kadarar rayuwar su baki daya
02/09/2026
daga mai gyaran wuta mai fenti zuwa jarumin barkwanci yasha matukar wuyar talauci inda zuwa yanzu kuma rayuwa tayi kyawu
sunan sa SOORI indai dashi a film to karkaji kyaman kalonsa domun ko babu fada a film din shi sai yasha maririka da s**a zarce 5 ko 7
02/09/2026
da iya gashin baki kadai aka dinga raina mana hankali awanan film din daga mutum mai sanyi hali zuwa gaye dan kwalisa
idan yana sanyeda gashin baki yakan zamo mutum mai matukar sanyin hali amma daya cire sai yazamo mai matukar hawa kai
anyi matukar raina mana wayo awanan film din
17/08/2026
babban dadin daukaka itace kasan da akwai nasama dakai
yadda jarumi rocky yash ya bayyanawa duniya irin yadda yake matukar girmama jarumi shahruhkhan
wanan alamune dake nuna cewa kowace nasara akwai wata asamanta
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Garki One
Abuja
