Dan Muba Muby Miya
MAULANA MUHAMMAD RASULULLAH
29/07/2026
Alhamdu lillah
facebook sun dubani
ataimaka min da da mungode
Alhamdu lillah allah yayi Yau facebook sunfara kallon�mu
����
Sau da yawa idan mai hankali ya tuna cewa wata rana mutuwa� za ta zo masa ba tare da sanarwa ba�, sai ya ji dukkan lissafinsa na duniya ya rikice. �
Domin babu wanda ya san lokacin da za a kira sunanshi, Kwanciyar kabari ba ta jiran shiri, bawan da Zai zabi ranar da zai fara wannan doguwar kwanciyar. �
A lokacin�, duk wata hidima, buri, dukiya� da alaƙa dole za a barsu a baya. Wannan tunani kaɗai ya isa ya sa zuciya ta farka.
Mu yi amfani da lokacin� da Allah Ya ba mu kafin lokacin da ba za a ƙara samun damar gyara� komai ba yazo. Domin mafi alherin tanadi shi ne aikin ƙwarai da kyakkyawan ƙarshe�
Allah Ka ba mu ikon aikata abin daka yarda da shi kafin lokacinmu� ya cika. Ka sa ƙarshen rayuwarmu� ya kasance cikin imani da rahama Amin.
Wanni darasi ka ta6a gani na mutuwa a rayuwar ka ?
saka a comment � ��
29/07/2026
Alhamdu Lillah
28/07/2026
Hhdh dispatcheddh☝
Allah Ya tsare mana imanin mu
Wanni darasi ka dauka a wannan abunda yafaru????
Duniya Ta Lalace! 🔄🌚↩
Ba a Musu Bulala. 🏃🏃😛
Ba a Hukuntasu. 🚯🤔
Kuma Suna Nan a Cikin Kano. 🥺
Na Rasa Kano🛂🛂🛂
Wai wane irin, it' it' it' Ni Kano Wani Irin Gari Ne Kam Wai Shi... 😂😂😂
Komai Kn 🤣
Kano ta dabo timbin giwa koda mekaje ....??
28/07/2026
Duniya Ta Lalace! 🔄🌚↩
Ba a Musu Bulala. 🏃🏃😛
Ba a Hukuntasu. 🚯🤔
Kuma Suna Nan a Cikin Kano. 🥺
Na Rasa Kano🛂🛂🛂
Wai wane irin, it' it' it' Ni Kano Wani Irin Gari Ne Kam Wai Shi... 😂😂😂
Komai Kn 🤣
Click here to claim your Sponsored Listing.
Telephone
Address
Ganjuwa Ugw Ari Town
Bauchi
MIYA
