Mustapha muhammad bello

Mustapha muhammad bello

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mustapha muhammad bello, Health/Beauty, Birnin-Kebbi.

01/08/2026

SANARWA MAI MUHIMMANCI DA JAN HANKALI

MADRASATUTTARTIL LITTAHFIZEEL QUR'ANIL KAREEM
BAITEE MODEL PRIMARY SCHOOL BIRNIN KEBBI, KEBBI STATE.

Muna farin cikin gayyatar iyaye, magabata, da daukacin al'umma
zuwa ga gagarumin taron:

RUFE MUSABAQAR AL'QURANI MAI GIRMA

Wannan taro mai albarka yana gudana ne a karkashin tallafi
da daukar nauyin babanmu Kuma jagiranmu:
👉 ALH SAMAILA LABBO MABO (KATUKAN GWANDU)

BAYANIN TARO:

📅 RANAR RUFEWA: Assabar, 8 ga watan Agusta, 2026 (8/8/2026)
⏰ LOKACI: Karfe Tara na safe (9:00 AM)
📍 WURI: A harabar Makarantar Baitee Model Primary School

Halartarku ita ce nasarar taronmu, uwa uba kuma babbar hanyar
karfafa gwiwa ga dalibanmu masu tasowa a cikin karatun Littafin Allah.

DOMIN KARIN BAYANI KO TAMBAYA:
📞 Kira Wayarki: 0706 434 0945
💬 Turu sako (WhatsApp): 0703 839 3332

Photos from Dr. Jamil Gwamna's post 27/05/2026

Ayar da muka fada *Surat Al-Ahzab 5*:
*"ادْعُوهُمْ لِآبَائِهِمْ هُوَ أَقْسَطُ عِندَ اللَّهِ"*
Ma’ana: _"Ku kira su da sunayen ubanninsu, wannan shi ne mafi adalci wurin Allah."_

Hukunci game da mace da ke amfani da sunan mijinta:

*1. A shari’ance ba halal ba ne mace ta danganta kanta da sunan mijinta maimakon sunan mahaifinta.*
Dalili: Ayar ta bayyana a sarari cewa kowa ya k**ata a kira shi da sunan mahaifinsa. Wannan don a guji rudani, a san nasaba da gaske.

*2. Me ya sa ake ganin haka?*
- A musulunci nasaba na zuwa ne ta wajen uba, ba mijin ba.
- Idan mace ta rubuta “Aisha Muhammad” maimakon “Aisha Abdullahi”, hakan yana nufin k**ar Muhammad ne mahaifinta, wanda ba gaskiya ba ne.
- Sahabbai da matan Annabi ﷺ ba su taba amfani da sunan mijinsu a matsayin surname ba. Misali: Aisha bint Abi Bakr, Khadija bint Khuwaylid.

*3. Amma idan amfani ne kawai na lakabi/duniya ba nasaba ba, malaman sun raba:*
- *Wasu malaman* sun ce makruhu ne ko haramun ne ko da kuwa don lakabi ne kawai, domin yana k**a da dangantaka.
- *Wasu kuma* sun ce idan a fili aka sani cewa ba nasaba ba ce, kawai don gane mutumin a al’umma, ba laifi sosai, amma mafi kyau a guji shi.

Madadin haka:
Mafi kyau mace ta ci gaba da amfani da sunan mahaifinta. Idan tana so a san tana aure, za ta iya rubuta “Ummu Fulana” ko “Aisha Abdullahi – matar Ahmad”.

*Takaitawa:*
Hukuncin asali shine _ba daidai ba ne_ a danganta mace da sunan mijinta maimakon sunan mahaifinta, bisa ayar Al-Ahzab 5. Mafi kyau a guji haka.

Tunatarwa shekh🙏

TikTok · Ahmad 07/12/2025

TikTok · Ahmad Check out Ahmad’s Story.

27/09/2023

Nayi mantuwa neh.

25/09/2023
25/09/2023

GONI SHEKH KABIRU UMAR WASAGU

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Birnin-Kebbi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Birnin-Kebbi
3366

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mustapha muhammad bello posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Birnin-Kebbi.