Kaura Latest Caps
I grow up at jaudi Dutse local govt jigawa state Nigeria I have start my primary school
19/07/2026
munada kallan hulinah sabbi
masu kyau da kala a farashi me sauqi muna deliver kowanne garii
whasapt 09165668558
14/07/2026
🎩 HULA MAI KYAU, FARASHI MAI RAHUSA! 🎩
Kana son ka fito daban? Ga hula masu inganci da ƙira mai ɗaukar ido!
✅ Inganci mai ɗorewa
✅ Kyakkyawan ƙira
✅ Farashi mai sauƙi
✅ Ya dace da kowace irin shiga
🚚 Ana kai kaya zuwa inda kake.
📲 Ka yi odarka yanzu kafin kaya su ƙare!
Ka turo da saƙo ko ka kira yanzu domin yin oda. Kada ka bari wani ya riga ka!
18/11/2023
Allah shike bada mulki
Kuma ya kar6e a sanda yaso
Duk abinda Allah yy a wajen bawansa Dede neh
Amma kano munsa kunyi Rashi
Allah kasa haka shine mafi ALKHAIRI
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Kaura Latest Caps posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
Subscribe
We will notify you when anything happens in Dutse.