Dr sani oo1
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr sani oo1, Health/Beauty, Enugu.
20/05/2026
An Sako Fitaccen Mutumin Nan Da Ya Tashi Kan Duniya, Baltasar Egonga
Bayan shafe shekaru biyu a gidan yari, fitaccen mutumin nan Baltasar Egonga ya samu ‘yanci bayan hukumomi sun sake shi.
Rahotanni sun bayyana cewa sakin nasa ya zo ne bayan kammala shari’o’i da binciken da ake yi a kansa, lamarin da ya jawo hankalin jama’a a duniya baki ɗaya.
Har zuwa yanzu dai, babu cikakken bayani daga bangarensa kan matakin da zai ɗauka bayan samun ‘yancin nasa.
TĀLLĀ: Dama ce ta musamman ga masu sha'awar fara kasuwancin data, ko sanya wa kan su, ku Sauke Application na KSBDATA daga ‘Playstore’ zuwa kan wayoyin ku yanzu ku mori Data da kati ‘Airtime’ mafi arha. 👇👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app
Ku tuntuɓe mu ta WhatsApp 👇👇
18/05/2026
Yau za a yi zaben fidda gwani na 'yan takarar majalisar dattawan Nijeriya cikin jam'iyyar APC
Mene ne fatanku?
18/05/2026
Da Dumi Dumi
Kotu ta bayar da belin El-Rufai kan Naira miliyan 100
Wata babbar kotu da ke Abuja ta bayar da beli ga tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, kan zargin karan tsaye ga tsaron kasa da ake yi masa.
Mai shari’a Joyce Abdulmalik ta bayyana cewa an bayar da belin ne kan kudi Naira miliyan 100, tare da sharadin cewa wanda zai tsaya masa dole ne ya kasance mazaunin yankin Maitama ko Asokoro da ke Abuja.
15/05/2026
DA DUMI-DUMI: Attajirin ɗan kasuwa Abdul Samad Bua zai gina babbar matatar man fetur mafi girma a Afrika.
12/05/2026
ZABEN 2027: Ko Wannan Hadin Ya Yi?
......................TALLA..........
Ku sauke manhajar AREWA TOPUP domin siyan Data akan farashi mai sauki da rahusa.
Kamfanin AREWA TOPUP yana rab0n kudi ₦150,000 ga mutum 10 na farko masu yawan amfani dashi a duk karshen wata.
Wanda yazo na fark0 zai sami kyàútàr̃ ₦50,000, wanda yazo na biyu ₦30,000, na uku ₦20,000, na hudu ₦15,000, sannan na biyar ₦10,000. Daga mutum na 6 zuwa na 10, kowane mutum zai sami ₦5,000. Daga mutum na 10 zuwa na 20, suna mayar dasu cikin jerin Top Users wadanda za'a ragewa farashin DATA.
Indai kana sayar da DATA wacce ta kai ta ₦10,000 za ka iya kasancewa daya daga cikin wadanda za su mori wannan garabasa ta "Top Users"
Ku sauke app din AREWA TOPUP yanzu ku more wannan garabasa.
Play store.
👇👇👇👇👇👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.toparewanet.app
App store.
👇👇👇👇👇👇
https://apps.apple.com/ng/app/arewa-topup-cheap-data/id6758279366
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Enugu
042
