Soyayyar Gaskiya
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Soyayyar Gaskiya, Beauty, cosmetic & personal care, Funtua.
Na girkiri wannan page din saboda maza da mata Kuma masoya wa'yanda zasu iya kare mutuncin soyayyar su da gaskiya kawai shi yasa na keson wannan taken wato (Truth Love).For any person who beloved with Truthfully in the world..
19/06/2022
# Humairah beautiful picture.
Akoda yaushee idan kana soyayya dole saika irinka hakuriii domin su 'yan Mata yanzu duk sunchanza..
Tawacee fah
11/02/2021
Sa Sutura ya zamto dole ga Dan-adam bai hankali da tunani,to Kamar haka nake tunanin suturtaki yake abar KAUNATA( MY LOVE)
30/01/2021
Tabbas kyau Yana sa ka fada cikin soyayya,to amma Ina so ku fadamata ni bana gani zata iya SONA...
30/01/2021
Na barki badan Ina so,saboda tun daga ranar da nagane cewa kina sonane saboda Kudi to daga ranar na gane keba kalata bace...
30/01/2021
Kamar yadda narike hannunki bana fata mu rabu,harsai ranar da Allah yaso ya rabamu Ina fata mu rayu cikin so na gaskiya...
28/01/2021
Soyayyar Danake maki yasa nake rokon Allah kada yasa naga ranar da zansa hannuna na dokeki yake abar Kaunata...
28/01/2021
Soyayyar Danake maki yasa na roqi da ki mutunta Mani kanki take abar kaunata...
Tabbas Cuta ta So babu magani= Yes or No..
Rayuwata da zanyi Koda ace zan wayi gari baka da komai zanyi ta dakai yakai masoyina....
Addu'a ta akoda yaushe agareka yakai mijina Allah ya dawo man dakai gida lafiya...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Funtua
783243280123
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Soyayyar Gaskiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
