Kiwon Lafiya - Health Care.
Lafiya Uwar jiki babu mai fushi dake, lafiya jarin mai ita. Kula da lafiya ilimine rashin kula da lafiya gangancine.
Guess what!
Omeprazole
Gestid
Clarithromacyn...
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Khadjiah Abdullahi, Sabon Yaro
*DAWOWAR S***M (MANIYYI) BAYAN GAMA JIMA'I DA WASU MATAN KE FUSKANTA*
Sau da dama wasu Mata na fuskantar wanann matsala alhali ba sunanta Matsala ba, mafi yawan matan da basu Daɗe da aure ba s**an samu wannan yanayin na dawowar s***m bayan gama ej*******on tsakanin Ma'aurata daga ƙarshe mace ta riƙa tunanin ko matsala ce.........
_Kiwon Lafiya 💉🩺💊_
Shin zan iya ɗaukan ciki a Haka duk da ina ganin Wannan da zaran mun gama s*x sai inji maniyyin duk ya biyo jikina???
TO bincike ya tabbatar da Mata ko mace zata iya ɗaukan ciki a Haka sannan wannan ba Yana nufin mace nada matsala ba, wannan baya Hana shigar ciki.
Da zaran ɗa namiji yayi release ƙasa da minti Ɗaya s***m ɗin shi zai shiga duk inda ya dace ya kuma yi amfani da ake buƙata, duk ruwan da za aga ya dawo akwai Wanda zai rage mace ta iya ɗaukan ciki dashi matuƙar bakin kahaifarta buɗe yake.
So gsky lafiya lau ne Babu matsala Dan mace taga irin hakan a tare da ita, a daina damuwa ana kashe kuɗaɗe saboda wannan baya Hana ko rage yiyuwar ɗaukan ciki insha Allah.
Aslm Alaikum, yan uwa masu bibiyanmu ta wannan shafi mai albarka kuyi hkri kunjimu shiru na kwanaki masu tsawo saboda dakatardamu da akayi daga hukumar Facebook, dan Allah kuyi hkri kuci gaba da bibiyarmu.
Masu Aure kawae! KAƊAN DAGA ALAMOMIN GAMSUWAR MACE
_Night Topic_
Masu Aure Kawai zasu karanta✓
Kowanne Miji wanda yasan haƙƙin Saduwar Aure yana da burin ya gamsar da matarsa. Ba kawai yin s*x ɗin ba. S*x daban Gamsuwa kuma daban. Mace ko bata so, zata iya bari miji yayi s*x har ya gamsu.
Domin akwai mijinda ko minti 5 bayayi yana s*x zai kawo maniyyi, shikenan shi yasamu gamsuwa.
Wannan ne dalilin da yake haddasa matsala a tsakanin wasu Ma'auratan.
Domin zai kasance ne kawai miji yana saka matarsa wankan janaba, ba tare da shan daɗin jima'i har ta samu gamsuwa ba.
Don haka wasu mazan kanyi ƙoƙarin fahimtar alamomin gamsuwar matansu kamar haka👇
A yayin da ake cikin jima'i da mace a lokacinda gumurzu ya kai gumurzu idan har ta kasance ma'abociyar kuka a yayin jima'i, idan tazo kawowa zakaji kukanta ya ƙara karfi fiye da yanda take yinsa a baya.
Da zaran miji ya kula da hakan, anaso ya ƙara azama wajan shiga da fitar azzakarin (gwatso) sama da yanda yake yinsa a baya, da matuƙar sauri da ƙarfi, hakan zaiyi matuƙar tasiri da taimaka mata wajan inzali cikin matuƙar daɗi...
2- Wata Kuma idan tazo inzali zata ƙanƙame mijinta matsewa ta gaske tamkar zata ɓalla sassan jikin sa gunduwa gunduwa ba tare da ta sani ba. Ananma sai miji ya ƙara saurin shiga da fitar Azzakarinsa cikin farjinta sossai da sossai (gwatso).
3- Wata Kuma baza ta ƙanƙame miji ba, Kuma Bata kuka sai dai zata dinga nishi, a yayin da tazo inzali kuma nishinnan yana matuƙar ƙara ƙarfi da sauri.
4- Wata Kuma tana sambatu ne kala kala idan ana saduwa da ita
Irin wannan tana iya faɗawa miji cewar yayi gwatso da sauri,
Ko tace yayi da karfi, ko tace cigaba zan kawo, ko tace kayi da sauri.
5- Wata kuma idan zata gamsu lokacin jima'i, zata ƙanƙame zanin gado kamar zata rabashi gida biyu🤔😀
6- Wata kuma a lokacin da mijinta yake saduwar idan tazo inzali (release) zaka ga tana taya mijinta ta hanyar ƙara turo farjinta sosai a gabansa da sauri da karfi, tana juye juye. Allah yasa mudace
.
MATAN AURE ZALLA
TAFIYA. Kikoyi sarrafa jikinki yanda karuwai suke taku, idan miji ya dawo kitafi da sassarfa kamar doki ki rungumeshi, idan zaki kawo mishi wani Abu da sauri kiyi Dan gudun yanga kina juya hips dinki, idan yana fushi kiwuce ta gabanshi kina tafiya cikin yauki kina Dan mika agabnshi kiwuce kiyi ta karkada jiki, idan zaki bashi Abu kidan matso tagefenshi nononki yana shafarshi ki ajiye abun, kikoyi Iya tafiya sosai karki dinga tafiya batare da kissaba kizama duk tafiyar da zakiyi sai oga ya kalleki.
Shawarace.......👌👌
18/05/2023
Ramin Kwado Na Bukatar A Dinga Amfani Da Shi A Kai A Kai
Duk wani ramin kwado na bukatar mabudi ya dinga buɗe shi a kai a kai. Rashin sa mabudi/makulli a ciki na iya haifar ma da kwadon matsala.
Ramin kwado kala kala ne, akwai mai buƙatar mabudi sosai, wasu kuma buɗe sun bai dame su ba. Toh in yakasance mai ramin bata da mabudi, tana iya hakuri saboda kar ta saɓa ma Shari'a. In kuma tana dashi amma wanda mabudin ke wajen shi na yi mata wulakanci, ana iya samun akasi ta nema a waje. Saboda haka hakkin mutum mai aure ne ya dinga samar ma matar shi mabudi yadda zai kare mata mutuncin ta ya hana barayi yi mata sata.
Su ma mata ya kamata su dinga kula da ramin kwadon nan nasu saboda kar mai gida yaji cewa asarar kudi, lokaci da karfi ne yin amfani da mabudi wajen kokarin buɗe kwadon da duk yayi tsatsa, wasu ma sai a samu ramin kwadon ya fara fitar da tsirrai kamar yadda hoton nan ya nuna.
In baka da aure bai kamata ka gane wannan zancen nawa ba. In kuma ka gane Allah ya shirye ka ya baka ikon tara kuɗi ka siya kwado.
Allah ya ƙara dankon soyayya tsakanin kwado da mabudi ta Halastaccen hanya.
fadakarwa kawai nake yi.
Daga Duniyar ma'aurata.
Kalaman Da Ya Dace Duk Magidanci Yayi Amfani Dasu Bayan Ya Gama Saduwa Da Iyalinsa:
Tsangayar Malam Tonga
Ba duk maza suke furtawa matansu kalamai na kambamawa ko na godiya ba bayan da s**a kammala kwanciyar aure dasu.
Wasu Mazan ma ture matan nasu daga jikinsu suke yi bayan sun gama jin dadi dasu. Wada hakan ba daidai bane.
Ga wasu kalamai guda 12 da s**a dace duk wani magidanci ya furtawa matarsa su bayan kammala saduwan aure.
1: Na Gode:
2: Allah Ya Miki Albarka:
3: Naji Dadinki Fiye Da Jiya:
4: Kin Kaini Wata Duniyar Ta Daban:
5: Ke Ta Dabance A Dadi:
6: Kin Jikani Da Ruwa Har Kirjina:
7: Allah Ya Barmu Tare:
8: Bazan Iya Jimirin Rasaki Ba:
9: Allah Ya Yiwa Ungozomarki Albarka:
10: Shi Yasa Bana Koshi Dake:
11: Kinada Tsafta:
12: Da Fatan Ban Ji Miki Ciwo Ba:
Wadannan kalmomin ba na godiya kadai bane. Suna kara kauna da soyayya a tsakanin ma'aurata.
Kada ka gama saduwa da matarka ba tare da ka furta mata wani kalmar da zai sa taji tayi dacen miji ba.
Akwai kalmomi da damar gaske da zaka iya amfani dasu maimakon kawai ka mike ka saka wandonka.
Wadannan kalmomin tamkar cewa kake ka gode ka mutum da zai maka kyauta. Yadda mai kyauta bazai jidadin rashin masa godiya ba. Haka ita ma mace bazata ji dadin idan mijinta ya kasa furta mata kalmar godiya bayan saduwa da ita ba.
26/01/2023
🤑🤑🤑🤑🤑🤑🤑
Mydaily cash app Sun Kara Adadin Abinda Suke Badawa da 50 points Ne Yanzu Kuma 100 points(1$) ne per referral 🔥🔥 🔥🔥
Yadda zaka samu 10$For free 7500
Da farko zaka shiga cikin Link dake kasa.
App din bashida girma duka Befi 7mb ba
Bayan kabude ze nunoma hotuna guda uku kowanne bayan 5 second ze wuce
Bayan ya wuce
Seka shiga wajen register kasaka nigeria
Se kasaka lambar wayarka
Zakaga wajen referral code sekasaka
Wannan code din
👇
1152467987
Shine zasu baka dollar kyauta seka cire zuwa paypal
Sannan suna bada task kullum tana kaiwa minimum cirewa zaka cirewa ta PayPal account naka
Referral code 👇👇👇👇
1152467987
Indai bakasa code dinnan ba basa bayarwa
💥💥
Self referrral is Allowed
Self referral confirmed
Amma Gaskiya sai wayarka tana da Babban Ram.
12/01/2023
Aslm Alaikum.
Jama'ar wannan gida Mai Albarka, Ina Mai sanar daku cewa anfara sayarda data a farashi Mai rahusa don samun kudin shiga saboda samun sauki wajen ci gaba da tafiyar da wannan gida kamar yanda aka Saba, kamar yanda kowa ya sani rayuwar ynzu tadawo kusan komai Saida kudi yake gudana.
Ina fatan za'a bada hadin Kai wajen patronizing din kasuwanci na wannan zaure. Nagode sosai da kwarin gwiwa da kuke bayarwa.
Ga Mai bukata ko neman Karin bayani zai iya yin magana Kaitsaye ta cikin akwatin sako na wannan dandali.
DON MIJINA❤❤❤
Tausa
Bayan mijinki ya kai ga zubar da maniyyi wani abu da za kiyi masa don ya samu cikakkiyar gamsuwa shi ne, ki kankame shi a kirjinki zuwa wani dan lokaci, sannan kiyi masa tausasan kalamai a kunnensa, lokaci zuwa lokaci ki rika wasa da harshenki a kunnensa, a lokaci guda ki rika yi masa rada a kunnensa. Daga bisani ki rika yi masa tausa, zakiyi masa tausa ne a gabobinsa da kuma wuraren da suke motsa sha’awa. A yayin tausar zaki iya amfani da yatsunki ko harshenki wajen yin wasa a kwarin bayansa, kwarin dunduniyarsa da wuyansa da kuma kwarmin bayan kunnensa, wannan yana sanya maza nishadi da sakewa bayan an yi jima’i, hakan kuma zai ba shi cikakkiyar gamsuwa.
Allah ya karawa rayuwar gidajenmu Albarka.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Lelewal Filling Station
Gombe
77127
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Kiwon Lafiya - Health Care. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
