Diamond marry
Supporting human
01/09/2022
Kutaimakawa yar uwarku kanwarku dashawara
Ga abunda tace please hide my I'd sister🙏🙏
Nayi aure ina gama jss3 tin bayan aurena da mijina watanmu daya naga chanji kwata kwata yadaina nunamin kulawa da soyayya hatta abinci banasamu ishashshe ina hakuri har allah ya azurtani da ciki nafarko dik da inada ciki baisa yachanza ba kullum cikin wahala nake akwai wasu yara guda biyu a anguwarmu susuke shigowa debemin kewa bayan nahaihu mijina ko riga baisiyawa yarinyar ba akwai lokacinma da yarinyar tanajin yunwa sai gari najika mata tasha mahaifiyata ita take taimakamin da abincin dazanci nan har nasamu ciki na biyu itama da nahaifeta ko subulu bai siya mana ba domin daman tin farkon aurenmu baya siyamana ko sabulu saide idan agidanmu anbani nazo nahada da kayansa na wanke amma dik da hk ban tsira ba zagin yau daban nagobe daban har cewa yy idan nasake taba masa kaya allah ya isa lokacin da mahaifina yasani yace idan yagaji dani kwai yarabu dani amma yaki nanfa nakara samun ciki na uku shima farkon cikin cewa yayi saide nazubar naki yadda hk nahaifesa da namiji yayi masa riga guda uku tindaga lkcn baikara ba har lokacin da yarinyata tayi ciwo ko ajikinsa dukantama yake yana ikirarin shidama ta mutu yahuta daya daga cikin yaran dasuke shigomin da tayi aure auren yamutu aiko nan yazaga ya aureta dik lokacin kwanana sai yace zaiji gunta yayi hour uku sbd batada lfy kuma yasan damuwarta hk bb yadda na iya zaitafi narasa yazanyi gashi babu ci babu sha baya kulawa dani da yaransa narasa yazanyi dan allah yan uwa kubani shawara yazanyi wllh ko anguwa nafita nadawo saikaji tace min ai abinci yakare bazan samu ba kullum cikin wahala nake dan allah kutaimaka min da shawara yazanyi dan wllh nayi hakuri iya hakuri
Please kutaimakamin da shawara nagode
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Idu
