Skip to content
Salons10
Mu Gyara Mata

Mu Gyara Mata

Jahun Central Mosque, Jigawa Health/Beauty

Shafin Hausa mai Kawo Ingantattun Magunguna da shawarwari akan zamantakewar aure. 👩‍❤️‍👨

06/11/2026

MAGANIN ALJANU ME SAUKI

Ana samun garin fulasko ko senna a hada da garin magarya a rika shan karamin cokali a madara ko shayi ko nono sai kuma a rika diban babban cokali a zuba a ruwan wanka kullum haka za'ayi kwana 20.

InshaAllahu zaa samu waraka a matsalolin aljanu da izinin Allah.

04/11/2026

Dan kumasu Ana dakashi yayi gari mace ta rika zubawa a ruwan dumi tana k**a ruwa dashi yana gyara mace sosai musamman wanda s**a bude dayawa yana rage yawan buduwa. #

04/11/2026

Wallhi Nima shedace sabida Ina fama da ciwon nono wani kulu ya fitomin wlh ciwo na rukayi k**ar zan mutu akarasa gane kan ciwon harma hospital sunrike ni akan za Amin tiyata sunbani one month wlh wani mutun yashe nake hadata insha wlh cikin hukuncin Allah yanzu jikina alhamdulillahi donmin kuwa since Koda cansa ne idan nasha na 3,, month insha. Za a Sami waraka Allah yakarawa annbi muhd s a w daraja ❤️

Habbatussauda ake sha a cikin zuma kullum❤️

04/11/2026

GIRMAN N0N0 DA BAYA

Idan baka san abu ba, ba shi yake nuna cewa babu shi a ilimi ba.

Ana samun kumfar maliya ko kumfar teku a daka tayi gari a kwaba da ma'u wardi sosai.

Ana shafa wannan hadi a kirji ko baya domin kara musu girma da cika.

03/11/2026

Ya k**ata ka gwada wannan idan baka taba amfani dashi ba, yana karawa namiji shaawa sosai kuma yana kara masa gamsuwa da ruwan maniyyi mai yawa da karfi. Zubar maniyii dayawa na daga cikin abinda ke sa namiji jin dadin jima'i sosai kuma mace ma yana sa ta gamsu sosai taji dadi. 08146258930

Photos from Mu Gyara Mata's post 03/11/2026

INDAI BAKA WUCE MINTI 3 YAYIN SADUWA GA MAGANIN DA ZAKA YI AMFANI DASHI

1. Furen tumfafiya cokali 1
2. Kaninfari cokali 1
3. Zuma cokali 2

Wannan sha daya na fada muku, amma a ruwan zafi za'a zuba wannan hadin asha kullum

Ana shan wannan hadin ne minti 30 kafin aje ga iyali.

Idan kana minti 3 InshaAllahu zakayi min15 yayin mu'amala.

Ga masu bukatar hadadde kuna iya mana magana
08146258930

03/11/2026

MAGANIN GARGAJIYA

Ina yawan magana akan maganin gargajiya wanda muke kira traditional medicine ko islamic medicine.

Wato a matsayinka na maiso ya samu waraka daga wata larura ko rashin lafiya akwai bukatar hakuri idan an baka maganin gargajiya ko islamic medicine wato maganin da aka hada bisa koyarwar musulunci.

Dayawa idan kukayi bayanin matsala likita yana kokari wajan ya ceto lafiyarku daga rashinta ne, saboda haka idan ya bada magani yace sati 2 za'a sha ko wata 1 ko wata 2 to akwai bukatar daurewa kuyi amfani da maganin yadda ya k**ata.

Dayawan magungunan ana bukatar su ratsa jiki sosai ta hanyar zagayarwar jini, wanda hakan zai sa a samu kubuta daga larurar da ake fama da ita.

Dayawan matsalolin da ake fama dasu a wannan rayuwar basa wuce matsalar sanyi da matsalolin istimna'i.

Akalla maganin sanyi anaso asha sati 1 ko 2 ko wata domin kubuta, kuma idan mai aurene to akwai bukatarsu asha tare ko kuma mau larura ya nesanci mara larura ta kusanta har sai ya warke sannan.

0814 625 8930

03/11/2026

MAGANIN KOWACCE IRIN CUTA DA IZININ ALLAH

Ana hada ganyen ko garin zaytun da tsohuwar tsamiya daidai misali, sai a jika ya kwana sai a sha yana maganin Ciwon ciki ko wanne iri, garin zaytun yana maganin kowacce irin cuta musamman sihiri ko jinnu, ko cutar da ba a gane kanta ba. Kuma yana maganin ciwon Diabetes (ciwon sugar).
والله تعالى أعلم.
Dan uwanku a Musulunci
Ahmad Muhammad Nataala
(Abu Fu'ad)
CEO: Daru As'habun- Nabiy Islamic chemist Kaduna.

03/11/2026

Haka kawai ka auri yar mutane ka k**a hanya ka tafi Libya, kana aiko mada kudi, dare... fa? 😢🤔🙄

Other Health/Beauty in Jigawa

Show All

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mu Gyara Mata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Jigawa.