Darul muhajirun
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Darul muhajirun, Health/Beauty, Jos.
Social media consultant
Digital journalist
writer
Content creator
Spreading authentic Islamic knowledge
based on Quran & Hadith understanding of the salaf 💯✍️
18/06/2026
WATA MIYAR SAI A MAƘWAFTA: Ina Yaranmu suke? Kuma Yaushe Za Su Dawo? Tambayar Dan Gwagwarmaya Verydarkman Ga Gwamnan Jihar Oyo
Daga Abubakar Shehu Dokoki
Jama'a wannan da kuke gani fitaccen ɗan gwagwarmaya ne a kudancin Najeriya wanda akewa laƙabi da Very dark man wato "VDM"
Tunda aka sace waɗannan ɗalibai guda Arba'in a jihar Oyo basu huta ba, mawaƙansu suna ƙira, 'yan gwagwarmayar su kuma suna zanga-zanga.
Hotunan da kuke gani, zanga-zangar shi wannan mutumin ya haɗa wacce Yakaisu har wajen gwamnan Oyo, wato seyi makinde, yana zuwa yakarɓi abin magana na makirfon yace masa "Ina ɗalibanmu? Kuma yaushe zasu dawo? Babu wanda ya harareshi bare har ayi yunƙurin k**a wani daga cikin tawagarsa.
Gwamnan yana karɓar abin magana yace "Oyo is not chibok" I'm ready to sacrifice myself for Abducted children. Wato da Hausa cewa yayi "Ɗaliban Oyo ba k**ar na Chibok bane" Na shirya sadaukar da rayuwata domin kuɓutar da yaran da akayi garkuwa dasu" wannan bayanin k**ar anyi wa 'yan Arewa shaguɓe ne, amma dai kuma gaskiya ya faɗa wato "Oyo is not Chibok" ko munaso ko bamaso, su bazasu yarda ɗalibansu su daɗe k**ar na Chibok ba.
Tunda s**a saka neman ɗaliban nan a gaba, babu abinda ya kawar da hankalinsu, hatta maganar ministan tsaro, fadan rarara da Davido, babu ruwansu dashi, su kawai abu ɗaya s**a saka agabansu "Kowa yana magana akan ɗaliban da aka sace" amma mu anan Arewa bayan kàshe janar Rabe Abubakar Saida akayi magana akan abubuwa wajen guda huɗu, Matan salim goje, zuwan rarara Abuja, faɗan rarara da Davido, dakuma sanya kakin soja akan maganar Ministan Tsaro.
Amma su shugabanninsu suna basu gudunmawa wajen buƙatar da take damunsu, kwanaki na karanta har yanzu akwai gwamnan da anan Arewa ya tsare wasu tun lokacin zanga-zangar tsadar rayuwa data wuce.
Tabbas an bar mu a baya, sai dai Allah Ya gyara mana.
18/06/2026
Alhamdulillah Hukumar Hisba Sokoto Sun K**a Sheɗan¡yar Yarinyar Da Take Yaɗa Video Ts¡ra¡cin Su A TikTok Live Da Y. America
Akwaii Link Na Tsokaci 👇 Tareda Video Jawabin Yan Uwanta Na Jini a Hukumar Hisba Ku Duba 👇👇👇
18/06/2026
Ashe dai ana zargin an yi garkuwa da Harirat Usman? 💔
Labarin da ke ci gaba da yawo ya ƙara tayar da hankalin al'umma da iyalanta. Duk da cewa har yanzu muna jiran cikakken bayani daga hukumomin tsaro, zuciyoyinmu suna cike da fargaba da damuwa kan halin da take ciki.
Ya Allah, muna roƙonKa cikin Sunayenka mafi kyawu:
🤲 Ka kuɓutar da Harirat daga duk wani sharri.
🤲 Ka tsare ta daga duk wani mai mugun nufi.
🤲 Ka rusa duk wani shiri na azzalumai a kanta.
🤲 Kada Ka ba masu laifi iko a kanta.
🤲 Ka dawo da ita gida lafiya, cikin koshin lafiya da kwanciyar hankali.
🤲 Ka sanya wannan jarabawa ta zama sanadin rahama da sauƙi ga iyalanta.
Muna kuma kira ga hukumomin tsaro da su gaggauta bincike tare da ɗaukar matakan da s**a dace domin gano inda take.
Allah Ya dawo da Harirat Usman gida lafiya. Ameen Ya Rabbal Alameen.
ℹ Indai arziki kakeso toh kada kayi wasa da wannan addu'ar ka lizimta koda yaushe 💎
👇
18/06/2026
Alhamdulillah Kebbi state Police Sunyi Nasarar K**a Masu Taimakawa Yan Bindiga Dakuma Ceto wasu Matan Daga Hannun Yan bindiga, Ubangiji Allah Ya Kara Baiwa Jami'an Tsaro Nasara
17/06/2026
Ya ku ke ganin matakin siyan kayan kare kai, don daina jiran gwamnati zai kawo maslaha?
Kuna Goyon bayan matakin???
An Yanke Mata Hukuncin Ki$a Allah Yasa A Zartar Da Ki$an
17/06/2026
ƊAN KUKA...Martanin Da Davido Ya Yi Wa Rarara, Ta Sa Ƴan Kudu Sun Ŝoma Yi Ŵa Ƴan Arewa Ķuɗin Goro
Davido ya yi 'posting' din bidiyon Rarara a shafinsa na twitter, inda ya rubuta Debidooo😭 dauke da alamar kuka (imoji).
Abinda ya sa ya rubuta Debidoo har ya yi alamar kuka shine yadda Rarara ya kasa kiran sunansa na Davido yake kiransa da Debidoo a bidiyon, wanda hakan ne ya sa Davido kuka.
Daga Abubakar Idris Bigidan
17/06/2026
Hausawa Da Fulani Suma Cikakkun Ƴan Asalin Filato Ne – Cewar Lalong
Tsohon gwamnan Jihar Filato kuma Sanata mai wakiltar Filato ta Kudu, Simon Bako Lalong, ya bayyana cewa Hausawa da Fulani ma cikakkun ƴan asalin jihar ne, yana mai cewa wasu shugabanni ne kawai ke ingiza ƙiyayya da rarrabuwar kawuna domin cimma muradunsu na siyasa.
Lalong ya bayyana hakan ne yayin wata ganawa da ya yi da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja, inda ya yi kira ga al'ummar Filato da su rungumi zaman lafiya da haɗin kai.
A cewarsa, matsalar rikice-rikicen da ake samu a jihar ba ta rasa nasaba da wasu mutane masu anfani da batun ƙabila da addini wajen haifar da rabuwar kai a tsakanin al'umma. Ya ce duk wanda yake zaune a Filato kuma ya cika sharuddan doka ya cancanci a ba shi damar rayuwa cikin walwala da mutunci.
Lalong ya ƙara da cewa a lokacin da yake gwamnan jihar, an samu zaman lafiya da kwanciyar hankali saboda gwamnatinsa ta rungumi kowa ba tare da nuna bambanci ba, yana mai jaddada cewa ci gaban Filato zai samu ne kawai idan an yi watsi da siyasar ƙiyayya tare da bai wa kowa dama iri ɗaya.
Zinariya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Jos
