DR SAUKI NA ALLAH
Maganin Gargajiya
MAGANAN SANYI
27/06/2025
Jama'a barkanmu da wannan lokaci
17/05/2025
MAGANIN BASIR KOWANNE IRI.
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
16/05/2025
ALAMOMIN CIWON HANTA (Hepatitis).
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
1.Matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai.
2. Ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani.
3. Yawan haraswa da kuma tashin zuciya ko da mutum ruwa ya sha.
4. yellow Ido da rashin dandano a baki, da yellon fitsari ko matsananci zazzabi da jin sanyi ,bayan gidan mutum yakan koma kalan kasa.
6) Idan mutu yayi fitsari sai yaga yayi duhu, indan yataba wando ko wata tufa yanada wahalar wankewa.
7) Bayangida wato bahaya sai yayi duhu ko yayi baki
8) Yawan kaikayin jiki.
9) Rashin sancin abinci.
10) Cikin mara lafiya yakumbura k**ar na mace meciki.
11) Jijiyoyin cikin mara lafiya sutashi suyi rudu rudu .
12) Dadai sauran matsaloli.
Ga duk Wanda ya ji wadannan alamu sai ya yi kokarin zuwa asibiti domin Gwaji.
A daina tsoron gwaji domin magance cutar na farkonta yafi sauki akan sanda zata tsananta.
Masu ulcer dake yawan ciwon ciki da yawan haraswa da tashin zuciya da sauran su duk yana da fa'ida sosai su san matsayin hantar su.
Haka akwai alamomin da suke k**a da na ciwon hanta hanyar Gwaji shine mafita kawai.
Akwai maganin ciwan HANTA (Hepatitis) da mukahada.
Domin neaman magani ko karin bayani a nememu a
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
15/05/2025
MATSALOLIN MAHAIFA DASUKE HANA HAIHUWA
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
Masana sun yi bayanin abubuwa da yawa masu hana samun ciki. Amma ga guda uku masu muhimmanci za mu yi bayaninsu: dakuma magani da yadace
1⃣ ZAFIN MAHAIFA.
Wannan matsala idan yai yawa a cikin mahaifa yana iya sanya maniyyi idan ya shiga ciki sai zafin yai masa yawa sai ya rube, domin maniyyi yana kasancewa a cikin mahaifa kwana arba'in k**ar yadda ya tabbata cikin hadisi Manzon Allah (S.A.W) yace: "Hakika dayanku ana hada halittarsa a cikin mahaifiyarsa kwana arba'in yana digon maniyyi, sannan ya koma gudan jini misalin kwana arba'ir sannan ya koma tsoka kwana arba'in". sadaKa Rasulullahi (S.A.W).
to. Idan maniyyi ya shiga cikin mahaifa wannan zafin madaidaici shi zai fara dukan maniyyi sai ya fara zama k**ar jini- jini zuwa kwana arba'in sai ya daskare ya zam soka Idan mahaifar mace tana da zafi da yawa kafin kwana arba'in sai zafin yaiwa wannan maniyyin yawa sai ya rube. Kaga ciki ba zai samu ba.
ALAMOMIN WANNAN CUTA TA ZAFIN MAHAIFA ITA CE:
I Ciwon mara mai daurewa
2- Wasan al'ada
3. Ganin jinı dunkule-dunkule lokacin al'ada.
:2⃣ MATSALA TA BIYU SANYIN MAHAIFA
Wannan shine ake ce masa sanyin mahaifa. Shine idan maniyyi ya shiga cikin mahaifar sai sanyi yaí masa yawa sai ya kasance yafi yadda ake bukata saboda haka ciki ba zai samuba donmin yana zarce kwana arrba'in yana matsayin maniyyi bai koma jini ba, don haka ciki ba zai samuba.
ALAMUN SANYI MAI HANA HAIHUwA .
1- Fitar farin ruwa ta gaba.
2- Warin gaba
3- Kaikayin gaba.
4- Daukewar sha'awa.
5- Jin motsi a ciki.
MATSALA TA UKU ITACE: NAMJIN DARE-
Shine wani aljani da yake iya aurar budurwa ko matar aure. Yana hana budurwa aure. Ita kuma matar aure ya hanata haihuwa ko hanata zaman lafiya da miji. Alamunsa sun hada da:
1- Mafarkin jarirai.
2- Mafarkin wani na saduwa dake.
3- Bacin rai Da faduwar gaba.
4- Mafarkin ruwa
5- Yawan ciwon kqi
6- Jin motsi a ciki kiji k**ar kina da ciki, sai an yi (scanning) ace miki babu komai a ciki.
7 Idan budurwace da maganar aurenta ya taso sai ya lalace.
8- yawan Damuwa da rama ko Kiba mara misali Wannan sune kadan daga cikin alamun Namijin dare
Akwai magani da mukahada akan wannan matsala.
Domin neman magani ko karin bayani a nememu a
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
14/05/2025
CIWAN DAKALIN MAFITSARA (Prostate).
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
Ciwan dakalin mafitsara wato (prostate) wannan ciwan yafi k**a manyan mutane wadanda shekarunsu s**aja dayawa.
ALAMOMIN CIWAN DAKALIN MAFITSARA.
1) Yawan yin fitsari .
2) Akowanne lokaci mutum yana yawan zagawa yin fitsari dadaddare ko darana.
3) Ciwan baya.
4) Ciwan gugu.
5) Dadai sauran matsaloli.
Akwai magani da Mukahada akan wannan matsala.
Domin neman magani ko karin bayani a nememu a
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
12/05/2025
ISTIMINAI, ISTIMINAI, ISTIMINAI.
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
Da yawan masu aikata ISTIMNA'I suna son bari, amma sun kasa.
KADAN DAGA ILLOLIN SA GA MAZA.
1. Kankancewar azzakari
2. Saurin kawowa
3. Fitar fafin ruwa daga gaba
4. Raunin jiki
5. Yawan kokonto
6. Rashin nutsuwa
7. Saurin tsufa
8. Yamushewar fatar jiki
9. Fitsarin jini
10. Jin zafi yayin fitsari.
11. Kaikayin matsematsi
12. Rishin sha’awa
13. Daukewar sha’awa
14. Kai kayin jiki
15. Jin tapia k**ar kiyashi a jiki
ILLOLIN SA GA MATA.
1.Lalacewar farji
2. Bushewar farji
3. Faitar farin ruwa daga farji
4. Daukewar sha'awa
5. Faitar kuraje daga farji
6. Gusar da budurcin ya mace.
7. Yamushewar fatar jiki.
8. Saurin kawowa yayin saduwa.
9. Yawan kokonto da rashin nutsuwa.
10. Tusar Gaba
11. Rishin Ni’ima
12. Daukewar sha’awa
13. Yawan mantuwa
13. Zubewar Gashi
14. Zobewar Nono.
Kadan kenan.
15. Rishin jindadi yayin jima’i
Akwai magani da Mukahada akan MATSALOLIN ISTIMNA'I.
Domin neman magani ko karin bayani anememi a
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
12/05/2025
ALAMOMIN CIWON ƘODA DA HANYOYIN KARE KAI DAGA CUTAR ƘODA.
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612, 09013821441.
ALAMOMIN SUN HAƊA DA:
■ Ciwon kwiɓin ciki daga lokaci zuwa lokaci, Wani zubin harda yunƙurin amai, koma aman. Wanda Irin wannan tsakuwa ce tafi kawo shi kuma ciwon kwiɓin yafi tsanani, don har kwantar da mutum zai iya yi, mutum ya kasa kataɓus.
■ Idan kuma daga mara ne zuwa ƙasa ciwon yake, za a ji ciwon mara maimakon na kwiɓin ciki, ko arika fitsari da jini da jin zafi da wahalar fitar fitsari, ko aga fitsari na rabuwa biyu (a maza)
■ Jin ɗanɗano k**ar ƙarfe mai tsatsa abaki. (Matuƙar ba mace mai ciki ce ba)
■ Yawan gajiya, Ciwon kafaɗa, da ƙaranci ko sarƙewar numfashi
■ Sai ƙuraje a jiki wanda za'a ga anata magani amma ko sun tafi sai su dawo, saboda ba ainishin matsalar Akai magani ba.
HANYOYIN DA ZA'A KARE KAI
1]- Duk mai hawan jini ko ciwon ƙoda kar yayi wasa ko ɗaga ƙafa wajen shan magani. Sannan wajibi ya kiyaye abubuwan da aka hanashi ci don tattalin lafiyarsa. Taurin kai ba naku bane komi sonku da abun kuwa.
Haka duk wanda yasan yana fama da wani yanayi da yasa kullum sai ya sha magani shima ya maida hankali tare da mu'amalantar likitansa da bibiyarsa akai akai.
2]- Duk wanda aka taɓa samun a danginsa ancire wa wani tsakuwa a ƙodarsa (kidney stones) ko a matsarmama (gallstones), to shima yana cikin haɗarin samun tsakuwa a ƙoda. Don haka sai ya kiyaye ƙaidojin kariya.
3]- Akwai abinci kuma irinsu alayyahu da jan nama, wadanda s**an jawo saurin samun taruwar uric acid dake haifar da tsakuwa a ƙoda, don haka waɗannan mutane ya k**ata su nisance su amma da hujjar zasu maye gurbin abincin da wani irinsa, k**ar latas da kifi a wadanda suke da high uric acid level... musamman masu ciwon suga.
4] Haka yawan shan sinadari ko abincin da ya ƙunshi calcium musamman irin masu yawan shan madarar nan ba tare da kuna wani motsa jikin kirki ba hakan na jawo tsakuwa. Ba dadi bane wuya kuke shama kanku
5]- Akwai kuma yanayi na zafi da kan iya sa taruwar ita wannan tsakuwa, duka dai a irin wadannan mutane da kan iya samu. Don haka yawan shan ruwa lokutan zafi yakan kiyaye taruwar dattin da zasu hadu su bada tsakuwa.
6]- Ga masu noman rani na fadama, ko na damina a gonar da ruwa kan taru, ba tare da sun sa takalmin ruwa ba, da masu wanka a ruwa maras tsabta k**ar kududdufi duk ya k**ata susan cewa akwai kwayayen ciwon tsargiya da kan iya shiga jikinsu su kawo ƙari a tantanin fitsari wanda karshe Kan yi tasiri ga ƙoda.
Don haka takalman roba (takalmin ruwa) ga manoma don kariya daga kwayayen schistosoma zai iya kiyaye su. Su kuma masu wankan rafi ko kududdufi, sai dai su guji hakan, don kuwa suma suna cikin hadarin kamuwa da wannan tsuro.
7]- Duk wanda ya taɓa noman fadama inda ruwa kan kwanta, ba tare da takalmin ruwa ba, ko kuma ya taba yin wankan rafi, musamman idan mutum ya taɓa yin tsargiya ko fitsarin jini amma bai sha magani ba har yaga k**ar ciwon ya tafi dan kanshi, to yana da kyau yaje asibiti mafi kusa a gwada fitsarinsa a kuma ba shi maganin kashe wadannan tsutsotsi masu kawo tsuro a mafitsara.
8]- Duk namjin da ya taɓa yin ciwon sanyi, mai alamu na ganin farin ruwa k**ar kamu a karshen fitsari, bai je anba shi magungunan da s**a dace ba, shima yana cikin haɗarin kamuwa da toshewar mafitsara a nan gaba, don haka da zarar an ga irin wannan alamun ciwon sanyin ake daukar mataki kafin abin ya zama matsala musamman masu saduwa da mata barkatai.
9]- Yana da kyau duk macen da takai shekaru arba’in ta riƙa zuwa asibiti akalla sau ɗaya a shekara ana gwada ruwan bakin mahaifarta wato (pap smear) don kiyaye kamuwa daga ciwon daji na bakin mahaifa. Amma a shawara basai kin kai 40yrs ba at 35years ma yafi.
10]- Duk namijin da ya manyanta, yaba arba'in da biyar baya, kuma yake da wahalar fitar fitsari, ko jinkiri wajen fitsari, shima ya samawa kansa lafiya, yaje yaga likita domin duba prostate dinsa.
11]- Duk mai ciwon kwiɓin ciki, na ɓangare ɗaya ko duk biyun kuma ciwon yaki-ci-yaki cinyewa, to yaje yaga likita ko ayi masa hotunan koda ultrasound wadanda kan iya nuna duk wata matsala a kodar k**ar tsakuwa.
12] Karamin ma'aikacin lfy idan kayi iya kokarinka abu yaci tura kai tsaye ka tura mutum zuwa ga babban asibiti inda ake da kwararru hakan ba gajiyawa bane.
13] Ku kiyayi browsing din sunayen magunguna a internet kuna sha Wallahi wasu wannan ke kashe su tsakar dare alhalin ansan lfy aka rabu dasu, haka wannan ma na Kän gaba wajen kashe koda.
14] Dan ƙawarki ko abokinka yai fama da matsala irin taka ya warke ka Guji karbar magani irin wanda aka bashi kace kaima zaka sha, wannan ma na kashe ƙoda. Kaje asibiti likita ya baka da kanshi.
Akwai Maganin ciwan koda da Mukahada ingantacce.
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612, 09013821441.
10/05/2025
DALILAN DAKE HAIFAR DA RASHIN HAIHUWA .
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
Akwai dalillai masuyawa dake haifar da irin wannann matsala.
Amma gawasu kadan daga ciki.
1) Karancin ruwan maniyi.
2) Rashin kwayoyin halitta nahaihuwa dake cukin ruwan maniyi (S***m cells).
3)Idan maniyi yazama k**ar ruwa ( Watering s***m).
4) Ciwan Sanyi (Infection).
5) Idan akasimi toshewar jiji ko kwarkwaron dake dauko ruwan maniyi.
6) Dadai Sauran matsaloli.
Kawi magani da mukatanada akan wannan matsala.
Domin neman magani ko karin bayani a nememu a
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
08/05/2025
MANYAN CUTUTTUKA DAKE RAUNATA NAMIJI LOKACIN MU'AMALA.
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
Dukdacewa akwai cututtuka maso kawo raini ga namiji lokacin mu'amala na dayawa .
Ammadai antabbatar dacewa akwai dadansu manyan cututtuka da akaware wadanda sufi kowacce matsala.
1) Sanyi (Infection).
2) Basir.
3) Ciwan suga (Diabetis).
4) Jawan jini.
Wadannan suna kashe jijiyoyin jini na da namiji .
Akwai magani akan irin wannan matsala da mukahada.
Domin neman magani ko karin bayani a nememu a
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
07/05/2025
HAWAN JINI (HYPERTENSION):
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
MENENE HAWAN JINI?
High Blood Pressure : Ana kiransa da Hawan Jini a Hausance , Hawan Jini wani yanayi ne inda karfin bugun jinin a cikin jijioyoyin jini yake hawa fiyeda yadda ya k**ata.
MENENE ALAMOMIN HAWAN JINI?
A zahirin, gaskiya mafi yawan hawan jini baya nuna wata alama shi yasama ake kiranta ''Silent Killer''.
Amma Ga Kadan daga cikin alamominsa :
1- Ciwon Kai
2- Bugawar Zuciya
3- Fargaba
4- Gani Dishi Dishi
5- Karancin Samun Bacci
6- Kasala.
RABE-RABEN HAWAN JINI:
1- Primary Hypertension : Wannan shine hawan jinin da ba'asan me ya haddashi ba, kuma ana kiransa Essential Hypertension.
2- Secondary Hypertension :Wannan shine hawan jinin da aka san abinda ya haddasa shi.
MENENE YAKE KAWO HAWAN JINI?
Har Yanzu ko likitoci basu San tak**anmen dalilin da za'ace shi yake kawo hawan jinin.
Sai dai akoi wassu abubuwa ko al'amura da ake alakanta ga faruwar hawan Jini:
Ga kadan daga cikin su :
1- Wassu rukunan magunguna k**ar su NSAIDs da kuma Corticosteroid.
2- Yawan Shan Giya
3- Kibar Jiki mai tsanani
4- Stress (Tada Hankali)
5- Matsalar Qoda
6- Rashin Motsa Jiki
7- Yawan Shan Gishiri fiyeda kima.
ABUBUWAN DA HAWAN JINI KE HADDASAWA:
1- Shanye Bangaren Jiki.
2- Makanta
3- Zubarda ciki ga masu juna.
4- Ciwon Koda
5- Cutar Mantuwa.
6- Ciwon Zuciya mai haddasa Faduwar ta.
HANYOYIN KARIYA GA MAI HAWAN JINI:
1. Rage cin gishiri zuwa ƙasa da giram biyar (5 gram) a kullum. Wato giram biyar shi ne zai yi dai-dai da cikin mitsitsin cokalin shayi, amma ba babban cokalin da ake cin abinci da shi ba.
2. Cin 'ya'yan itatuwa / kayan marmari da ganyayyaki akai-akai. Amma ba jifa-jifa kawai ba.
3. Ƙaurace wa ko rage cimakar da ke maƙare da daskararren mai (saturated fat) k**ar kitse / kakide, madarar shanu, man shanu, cuku/cukwi, man kwakwar manja, manja da sauransu.
Akwai maganin HAWAN JINI da mukahada.
Domin neman magani ko karin bayani a nememu a
>>234 7066825612.
>>WhatsApp 07066825612.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
IBRAHIM TAIWO Road TUDUN WADA KADUNA
Kaduna South
