IZINA MEDIA HAUSA
This page is looking for how to improve young stars to be the biggest in the whole world.
10/07/2026
10/07/2026
YANZU YANZU 💥💥💥
Jarumin Fina Finai Kuma Shugaban Kamfanin FKD, Shugaban Masu Shirya Fina Finai Ta Kasa Ali Nuhu Muhammad Ya Nuna Ɓacin Ransa Matuka Akan Masu S**arsa Dole Sai Yayi Tallan APC, Jarumin Yace Shi Dan Film ne Kuma Dan Boko, Waɗanda S**a Bashi Wannan Muƙamin Sunga Kwarewarsa ne s**a Bashi Wannan Muƙamin, Sannan Yace Shi Mutum ne mi Masoya a kowani ɓangare, Don haka meyasa zai ke Banta da Jam Iyya Daya Kuma Yace Bayason Kowa in har ba a jam Iyyar APC ba?
Ali Nuhu yace ita Siyasa Ra ayine Kuma bai taɓa cewa dole sai wani yayi ra ayinsa ba, kowa nada ikon zabar abinda yakeso, Babban Abinda Yakamata kowani dan Najeriya Yakamata yayi shine kawo gudun mawa wajen samar da zaman Lafiya, Jarumin Yace masu cewa dole ayi ra ayinsu Tabbas wannan kuskure ne, kowa nada abinda yayi masa dai dai, Yakamata Mu maida hankali wajen ganin kasarmu ta zauna lafiya, shugabanni sunyi abinda ya dace, an samar da ayyuka ga matasa, mai makon yawan Surutu akan jam Iyya Gara mu fuskanci kasar mu
Akarshe yayi kira ga masu zagi Acikin yan uwansa yan Film da su tuna mutane sune film, a yau idan mutane s**a daina kallon Film matukar ba wata sana ar Gareka ba Tabbas kashiga mátsala, ina kiraga yan uwa da mu nemi ilimi domin ilima baya bari mutum ya riƙa ai watar da abinda zaizo yayi dana sani, mu Kasance Masu Hànkalí da hangen nesa, komai ka samu a duniya zaka barshi, sai halin ka ne kaɗai zai bika makwanci.
Daga Surajo Ɗorayi.
Labari Da Gaskiya ✍️.
10/07/2026
05/07/2026
Ina Kiraga Masoya na Da Su Zaɓi Tinubu A 2027, Duk Wanda Yaki Zaɓen Tinubu To Ba Masoyina Bane~ Fati Muhammad.
05/07/2026
TIRƘASHI: Yau Nayi Kuká Nayi Háwaye Kuma Nayi Nádamar Shiga Harkar Film, Taimakon Dubu Dari Biyu Na Nema Domin Acire Mun Kari A Hannuna Wajen Abba El Mustapha Da Ali Nuhu Amma Ban Samu Ba, Yanzu Haka Ko Wayata Basa Dauka, Tabbas Wannan Abu Ya Bani Mamaki, Banga Amfanin Zama A Jam Iyyar APC ba~ Inji Mama Rabi.Uwá Ga Musa mai Sana a a shirin Film.
09/06/2026
Da Dumi Dumi: Tabbas Munyi Kuskure Wajen Tallata Gwamnatin Muslim Muslim, Bamusan Yaudarar Mutane Za ai Da Sunan Addini ba, Tabbas Dole Mu Roki Al umma Su Yafe Mana, Bazamu Sake Yiwa Kowa Biyayya Akan Wannan Tsarin Na Son Zuciya ba, Tabbas Zamu War Ware Abinda Muka Kulla Insha Allah.
Sheik Alkali Salihu Zariya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna
Kaduna South
AAA
