SIRIN mallakar mijina

SIRIN mallakar mijina

Share

iam simple

08/09/2026

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Hafsat Muhammad, Maman Humaira, Na'ima Gambo, Muhammad Awwoal, Muhammad Salma, Maryam Abdul, Maryam Ahmad

04/09/2026

HADIN GARIN KINFI AMARYA

Kina so ki Zama turaruwa a zuciyan Oga kuma Baki taba Gwada wannan Hadin bah🤔🤔🤔
Toh ki matso kusa in koya miki yanda zaki hada garin kifin Amarya.

04/09/2026

Yanzu haka am bani cigiyar mace wacce ta yadda ita Haríja ce wllh da gaske amma fa sai wacce ta gagara ake nema, Aúre zaa kulla

04/09/2026

wai nikadaice nakejin ko zamu shekara da mijina indai bai nemeniba nima bazan nemeshiba kuma lfy ta qlau

21/08/2026

SANIN AINAHIN INZALIN MACE(kawowa)

K**a daga sanin ainahin wurin da mace ta fi jin dadi a taba mata, da yin inzali fiye da sau daya, sanin ilimin yadda jin dadin jikin mace yake ta fannin jima'i abu ne da a da ya gagari masana kimiyya.

To amma yanzu k**ar yadda Linda Geddes ta gano, wasu gwaje-gwaje da aka yi na zurfafa bincike sun fara bayyana abubuwan da ba a gane ba a da.

Ga bayaninta:

A jikin na'urata ta wankin tufafi, akwai wani abin dannawa. Idan har kana son ka kunna wannan inji ka yi amfani da shi to sai ka danna wannan abu (makunni) zuwa wani dan lokaci, kuma ya kasance ka danna abin daidai yadda ya dace.

‎Idan ba ka danna da kyau yadda ya k**ata ba, na'urar ba za ta tashi ba, kuma idan ka danna wannan abu da karfi, sai na'urar ta yi wani kara.
‎
‎Amma idan ka lakanci yadda abin yake, mai sauki ne, sai ka ga wata 'yar fitila ta k**a, ya fara aiki, inda za ka ji yana wata kara da kai kasan ya k**a aiki yadda ya k**ata.
‎
‎A karshe kawai sai ka fara ganin wankakkun tufafinka suna ta fita ta wani bangare na na'urar bayan wani dan lokaci.
‎
‎Kayanka sun fita fes, sai dai kawai ka diba ka je ka shanya.
‎
‎To amma wannan abu fa ga wanda aka koya wa yadda ake amfani da na'urar ne.
‎
‎Idan ba haka ba sai dai kawai ka yi ta kame-kame kana son amfani da na'urar abu ya gagara.
‎
‎To bayan wannan, yanzu kuma ka yi tunanin yadda inzalin mace yake.
‎
‎JD Salinger ya taba rubuta wata kasida da ke cewa, ''jikin mace k**ar molo yake sai kwararren mawaki ne zai iya kada shi yadda ya k**ata''.
‎
‎Ka taba shi ko ka shafa shi, yadda ya dace, sai ka kai mace wani zango, da cikin wasu 'yan dakikoki za ta rasa inda take a duniyar nan.
‎
‎Amma idan ba ka san yadda za ka yi mata abin da ya dace ba, abin da zai iya biyo baya, sai ciwo da damuwa ko kuma lami kawai.
‎
‎Wannan ya sha bamban matuka da yadda namiji yake, domin shi gogan, in dai har mazakutarsa za ta tashi, wasan da za a yi mata na 'yan mintina zai sa ya yi inzali ( ya fitar da mani).
‎
‎Me ya sa inzali yake da matukar dadi?
‎
‎Me ya sa mata suke yin inzali fiye da sau daya a lokaci daya?
‎
‎Kuma, ko da gaske ne ma akwai wannan wurin da ake cewa mace ta fi jin dadi idan an taba mata shi?
‎
‎Wadan nan na daga tambayoyin da s**a dade suna ba wa masana kimiyya wahala wajen sanin amsarsu.
‎
‎''Mun yi nasarar zuwa duniyar wata amma ba mu fahimci yadda jikinmu yake ba sosai,'' inji Emmanuele Jannini na jami'ar birnin Rum, Tor Vergata, wanda ya dauki kusan tsawon shekarunsa na aiki (koyarwa da bincike) domin kokarin ganowa.
‎
‎A shekarun nan masana ilimin jima'i na sosai sun yi ta bincike da nazari da dama a kai, kuma a karshe dai sun fara ganin haske na fahimtar yadda wasu abubuwan suke.
‎
‎Kwakwalwa na tafarfasa.
‎Watakila babban kokarin da za a ce masana kimiyya sun yi shi ne, na shawo kan mata, su kawar da kunya da wasu al'adunsu, su yi wasa da jikinsu domin jin dadi da biyan bukatar jima'i da kansu.
‎
‎Ko kuma ma su sadu da namiji, a bainar masu binciken kimiyya har ma da na'urar daukar hoton aikin kwakwalwar mutum (fMRI) a wannan lokaci na saduwa.
‎
‎Daya daga cikin jagororin wannan bincike shi ne Barry Komisaruk, na jami'ar Rutgers da ke New Jersey, wanda yake son ya tabbatar ko bambancin kwakwalwa zai iya sa a fahimci dalilin bambancin jin dadin jima'i tsakanin mace da namiji.
‎
‎Ta tabbata cewa, duk da bambancin yadda suke ji a lokacin jima'in, kusan aiki iri daya kwakwalwar namiji da ta mace suke yi a lokacin inzali.
‎
‎K**anceceniyar namiji da mace a yayin inzali ta fi bambancinsu yawa, nesa ba kusa ba, '' inji Komisaruk.
‎
‎''Abin da muke gani shi ne, kwakwalwar ce gaba dayanta take k**a aiki gadan-gadan.''
‎
‎Wannan, kila shi zai iya bayyana abin da ya sa inzali ke mamaye jikin mutum gaba daya.
‎
‎Abu ne k**ar a ce, idan daji gaba daya ya k**a wuta, da wuya ka ce ga daga inda wutar ta tashi.
‎
‎''A yayin inzali, idan komai ya k**a aiki a lokaci daya, wannan zai kawar da bambancin aikin wani bangare da wani bangare,'' K**ar yadda Komisaruk ya yi bayani.
‎
‎Kila wannan ne ma ya sa ba ka iya tunanin komai a wannan lokacin.
‎
‎Akwai wuraren da ke da alhakin kula da jin dadi a kwakwalwar mutum, inda a duk lokacin da wani sako ya je wannan wuri, mutum yake jin matukar dadi.

Wannan ne ma ya sa, bera zai iya zabar samun wannan jin dadi a maimakon abinci, wanda har ma zai iya hakuri da abincin yunwa ta k**a shi har ya mutu, in dai zai sami wannan jin dadi.

Bayan jima'i, abin da ke jawo jin dadin wannan bangare na kwakwalwa, sai hodar ibilis ta koken (co***ne) da sauransu (ampphetamine da caffeine da ni****ne da chocolate).

Ba mamaki ashe mutum yakan so idan ya yi inzali yake son ya kara yi
Bayan inzali, akwai wasu muhimman bambance-bambance da ake gani, wadanda za su iya bayyana abin da ya sa yanayin mace da namiji yake bambanta a lokacin.

Komisaruk da Kachina Allen sun gano wata sheda ta farko-farko da ke nuna cewa wasu bangarori na kwakwalwar namiji ba sa jin duk wani wasa da ake yi wa mazakuta ko marenansa, jim kadan bayan ya fitar da maniyyi.

Sabanin haka, ita mace irin wadan nan bangarori na kwakwalwarta suna jin irin wannan wasa idan an yi mata a wurin farjinta, bayan ta samu biyan bukatar farko.

Yadda jin dadi yake;

Idan wannan hoton aikin kwakwalwa ya haifar da cece-kuce, to wannan ba komai ba ne idan aka kwatanta da kokarin fahimtar yadda inzali ya kasu daban-daban.

Shi azzakari yana da jijiya ko hanya daya ce kawai, ta kai wa kwakwalwa sako.

Shi kuwa farjin mace yana da irin wadan nan jijiyoyi ko hanyoyi uku ko hudu.

A mazaunin farjin mace akwai abin da ake kira dan-tsaka (cl****is), wanda yake a bakin farjinta.

Maganar wanda ya gano shi kansa dan-tsakan a tsakanin masana kimiyya, an ce wata abar muhawara ce ita ma.

Domin sai a karni na 16 ne ma aka fara bayyana abin, a matsayin wani wuri ko abu na musamman, wanda kowa ce mace take da shi, wanda kuma taba shi, ke sa mata jin dadi.

A littafin Realdo Columbo, mai suna De re anatomica, wanda aka wallafa a 1559, ya bayyana dan-tsaka a matsayin ''cibiyar jin dadin mace''.

Amma kuma a sauran karnin da s**a biyo baya, sai masana kimiyyar jikin dan adam, ba su ba maganar jin dadin mace muhimmanci ba, kuma a kan haka, kusan aka manta ma da maganar dan-tsaka.

A karni na 20 ne maganarsa ta kara tasowa, amma duk da haka masana kimiyya da dama, ba su ba shi muhimmanci ba.

Duk da cewa Sigmund Freud ya yarda cewa mata za su iya samun inzali, amma ya yi amanna cewa inzalin da mace baliga za ta yi sak**akon shiga ko taba cikin farjinta, ya fi wanda za ta yi idan jin dadin ya taso daga dan-tsakanta ne.

A rubutun da ya yi, ya ce idan mace ta kasa ko kuma ba ta samun yin inzali daga jin dadin da ta samu na amfani da cikin farjinta, hakan ya shafi matsalar rashin balaga ce ta jima'i.

‎Idan haka gaskiya ne, to sai a ce, akwai mata masu yawan gaske da ba su fahimci yadda jin dadin jikinsu yake ba na jima'i.
‎
‎Kusan kashi 30 da 40 na mata sun ce ba su taba yin inzali ba ta hanyar jima'i (tabarya a cikin turmi) kawai.
‎
‎Ko da yake da yawa kuma sun ce suna samun biyan bukata (inzali) ta hanyar yi musu wasa da dan-tsakansu (cl****is).
‎
‎Maganar cewa inzali ta sanadin saduwa da mace ta farjinta shi ne inzalin da ya fi muhimmanci, ko ya fi duk wani inzali, abin ya bata ran masu rajin kishin mata da yawa.
‎
‎Saboda hakan k**ar yana nuna cewa matan da ba sa samun irin wannan inzali, k**ar ba sa kokarin samun hakan ne sosai.
‎
‎To dangane da hakan za a iya cewa, ke nan, samun irin wannan nau'in biyan bukata (inzali) na jima'i dama ce ga kowace mata ko kuma sai wasu da s**a dace ne kawai?
‎
‎Shin abu ne ma da zai iya yuwuwa a ce mace ta yi inzali idan ba ta da dan-tsaka?
‎
‎Barry Komisaruk ya yi sa'ar k**a matakan farko na amsa wadan nan tambayoyi, a lokacin da yake nazarin yadda beraye suke jima'i.
‎
‎Wata rana, a lokacin da yake tura wani dan tsinken karfe a farjin macen bera, sai ya ga ta yi wani abu da ya ba shi mamaki.
‎
‎''Ina taba kofar yankin da ke tsakanin farjinta da hanyar mahaifarta (cervix) sai kawai ta tsaya kyam (macen beran),'' ya ce.
‎
‎Ba wannan ba kadai, a lokacin irin wannan jin dadi ga alama ba ta jin duk wani ciwo ko radadi.
‎
‎Bayan wannan ne sai kuma mai binciken ya koma kan mata, da wannan gwaji nasa, kuma ya gano daidai irin abin ya gani a kan macen bera, wato jin dadi a cikin farji yana hana mace jin ciwo.
‎
‎Amma ta yaya hakan ke faruwa?
‎
‎A ina matattarar jin dadin mace (G spot) take?
Domin gano hakan, Komisaruk ya gudanar da bincike tare da Beverly Whipple, inda s**a yi nazari a kan matan da ke fama da raunin laka iri daban-daban.

A binciken, sun gano cewa, su wadan nan mata, duk da cewa hanyar jijiyoyin da ta tashi daga yankin farjinsu zuwa kwakwalwarsu ta toshe, ko ta yanke,(saboda raunin da s**a ji), matan suna ji idan an taba farjinsu ko can cikin farjin (cervix).

Wasu daga cikin matan, har s**an fitar da mani (inzali) sak**akon tattaba musu wurin, duk kuwa da cewa hanyar da ke aikawa da sako daga matancin nasu (farji) zuwa kwakwalwa ta yanke.

''Matan da ke fama da rauni a lakarsu, wadanda ba sa jin k**ar dan-tsakansu na jikinsu, duk da haka suna yin inzali idan aka tattaba musu farjinsu domin jin dadi,'' k**ar yadda Komisaruk ya ce.

''Wannan ga alama ita ce babbar shedar da ke tabbatar da cewa mace na yin inzali sak**akon jin dadi a cikin farjinta.''

Dalilin shi ne, daga jijiyoyin da ke kusa da lakarta, sakon jin dadi (na tattaba farjin) yake tafiya zuwa kwakwalwa.

''Mata suna bayyana inzalin da suke yi (na sanadin) idan an tattaba dan-tsakansu a matsayin karamin jin dadi kuma na waje.

Shi kuwa inzalin da suke yi a sanadin samun jin dadi a cikin farjinsu, s**an bayyana shi a matsayin, jin dadi na ciki kuma wanda yake shafar dukkanin jikinsu.

Wannan watakila saboda jijiyoyin da suke kai sako kwakwalwa daga dan-tsaka, daban suke da jijiyoyin da suke kai sako kwakwalwa daga ainahin cikin farjinsu ne,'' k**ar yadda Komisaruk ya yi bayani.

Kuma game da yadda (abin mamaki) jin dadi a cikin farji yake hana mace jin zafin ciwo, watakila jijiyoyin da s**a hadu da laka (spinal cord) su ne suke hana aikawa da wannan sako, na jin ciwo zuwa kwakwalwa.

To idan jijiyoyi daban-daban ne suke kai sakon jin dadi daga wurare daban-daban na matancin mace, kuma dukkanin biyun kowanne zai iya haifar da inzali, to za a iya cewa kenan wasu sassan na cikin farji sun fi wasu sassan haifar da dadi ga mace?

To tak**aimai daidai wane wuri kenan mata da miji za su nema a cikin farjin matar, domin samar da wannan jin dadi da zai jawo inzali, wanda ke samuwa a sanadin jin dadi na cikin farji ( wanda yake ratsa jikinta gaba daya)?

Matattara (G spot ): Wannan wuri shi ne matattarar jin dadi wanda masana ke wa lakabi da G spot da harshen Ingilishi.

Da dadewa wannan wuri mai farin jini, shi ne aka sanya a gaba. A farkon shekarun 1980 ne aka kirkiro masa wannan lakabi (G spot) saboda kwararren likitan matan nan na Jamus, Ernst Grafenberg.

A shekarar 1950 ne likitan ya bayyana wani sashe na gaban farjin mace wanda yake da daidai da wurin da mafitsara take a daya bangaren bangon.

A wasu bincike-binciken da aka yi bayan nasa na farko, an gano tarin jijiyoyin jini da wasu jijiyoyin da kuma baki bakin jijiyoyin da mani ke bi, wadanda dukkaninsu sun tattaru a daidai wannan wuri.

A kan haka ne ake ganin tattaba wannan wuri, ta hanyar jin dadi musamman a wasu kadan daga cikin mata zai iya sa su tsartar (fitarwa da karfi) da wani ruwa dan kadan daga mafitsararsu, wanda kuma ba fitsari ba ne.

Daga gano wannan wuri kuma, sai labari ya fara fita a game da wannan dan wuri mai ban mamaki da ta'ajibi, da ke gaban bangon farjin mace.

Sai ma'abota soyayya (maza da mata) s**a rinka dukufa domin gano wurin, kuma abin takaici sau da dama ba sa iya gano shi.

Wasu mata masu rajin kare 'yancin mata (feminists) sai s**a ce, yadda ake yayata muhimmancin wannan wuri (G spot), wata dabara ce kawai ta maza, domin mayar da hankali kan yin jima'i ta hanyar shigar da zakari cikin farjin mace, bayan da hankali ya karkata zuwa ga muhimmancin dan-tsaka (cl****is) a jima'i, a lokacin bunkasar da aka samu ta ilimin jima'i a shekarun 1960 da kuma da 70.

Shedar tabbatarwa ko kuma karyata cewa akwai wannan wuri (G spot) ba ta da inganci ko karfi sosai kuma yawanci ana zuzuta ta ne.

Wani nazari da ya musanta tabbatar wannan wuri, ya dogara ne ga wani hoto na asibiti da aka dauka na wata mace daya kawai.

Rikici kan ainahin sunayen daidai na bangarori ko sassan cikin farjin mace da kuma maganar daga ina wannan halitta ta cikin farjin ta fara kuma ina ta kare ya kara kawar da muhawara kan wurin (matattarar jin dadi).

Amma duk da haka an lura da cewa akwai bambanci na zahiri tsakanin matan da suke cewa suna yin inzali idan s**a samu jin dadi a cikin matancinsu (jima'i), da kuma wadanda s**a ce ba sa yin inzali ta wannan jin dadin.

A shekarar 2008, Jannini ya wallafa sak**akon wani bincike da ya kunshi mata tara da suke yin inzalin ta hanyar jima'i turmi da tabarya (zakari cikin farji) da kuma wadansu 11, wadanda su kuma, s**a ce ba sa yin inzali ta wannan hanya kadai (wato sai an hada da taba wasu wuraren).

Kuma wani bincike da aka yi na asibiti ya gano cewa wadanda suke yin inzalin, suna da kaurin fata a daidai wannan wuri da ake cewa matattarar jin dadin (G spot), yayin da su kuma wadanda ba sa inzalin fatarsu ta wurin ba ta da irin wannan kauri.

Daga nan ne sai Jannini ya yanke cewa wannan bambanci watakila shi ne shedar tabbatar wannan wuri, da ake muhawara a kan kasancewarsa da kuma rashinsa. Amma karin wasu bincike-binciken sun sa a kara tunani a kan lamarin.

''Kalmar wuri na iya sa a ga k**ar wani abu ne da za ka danna ko ka tura ka samu inzali ko jin dadi,'' ya ce.

Tana nufin akwai wani abu na zahiri da ko dai yana wurin ko kuma ba ya nan. Ba wanda ya iya bayyana wannan abu karara a matsayin wuri.''

To tun da ba wani maballi ba ne, menene kenan? A wurin masu bincike da dama, amsar mai sauki ce: kuma ita ce dan tsaka.

Ko da yake a wurin mutane da yawa dan-tsaka wani abu ne kawai mai k**ar siffar kwayar fi (pea) a karkashin saman fatar bakin farji, binciken baya-bayan nan ya nuna cewa abin ya wuce girman yadda aka dauke shi.

Nazari ya nuna abin ya kai tsawon kusan inci uku da rabi ko tsawon dan yatsan hannun yawancin mutane.

Abin ya taho ne daga cikin saman farji har zuwa baki, inda a karshe ya dan fito.

Yawancin mutane suna ce masa dan-tsaka, kuma suna ganin shi ne bangaren da ya fi sa mace jin dadi a jikin wannan dan dogon abu, wanda kafafunsa kuma sun rabu ko sun bude a kofar farjin.

Za kuma a iya bayyana shi da cewa azzakari ne mai kai biyu. Daman kuma dukkaninsu, wato azzakari da shi dan-tsakan irin jijiyarsu daya.

Kuma sun samo asali ne daga farkon halittar jiki daga wuri daya.

Yayin da na mace yake karewa a matsayin dan-tsaka, shi kuwa na namiji sai ya zama azzakari da marena.

Amma kuma suna da wani bambanci mai muhimmanci, domin shi azzakari ba ya ci gaba da girma da zarar mutum ya balaga k**ar yadda kwayar halittar mazancinsa (testosterone) ke samuwa.

Shi kuwa dan-tsaka yana ci gaba da girma inji Jannini, ''ba wai dan karamin azzakari ba ne kawai,''

Farji ma yana samun sauyi sak**akon kasancewar kwayoyin halittar matanci, wanda wannan zai iya taimakawa wajen fahimtar abin da ya sa sha'awar mace ke sauyawa tsawon rayuwarta.

Wannan sarkakiya za ta iya sa a gane cewa abu ne mai wuyar gaske a tabbatar ko kuma a musanta cewa akwai wurin da ake cewa matattarar jin dadin mace (G spot).

Ba abu ne mai sauki ba, ka sa mace jin dadi daga gaban bangon farjinta kadai.

Yayin jima'in za ta iya kasancewa kana gugar bangaren cikin dan-tsakan da kuma mafitsararta.

‎

17/07/2026

‎Haɗin Maltina da Madara yaudara ce. Babu wani Scientific or Physiological evidence da ya taɓa nuna cewa Maltina da Madara substitute ɗin ƙarin jini ne. Al'ada ce kawai da kuma ɗanyen kai. A cikin Ɓargon ƙashi (wato Bone Marrow kenan) ake samar da jini, shi kuma jini a cikin Bone Marrow yana samuwa ne kaɗai a lokacin da sinadarin IRON, FOLATE da kuma VITAMIN B12 su ka cuɗanya da juna. To yanzu kuma kalli wannan abun; ita Maltina baki ɗayan ta Non-alcoholic carbohydrate ce 100%, haka kuma a cikin carbohydrate ɗin ma a ɓangaren Disaccharides take saboda tana ɗauke ne da Sucrose da kuma Maltose (shiyasa ma ake ƙiran ta da Maltina saboda wannan Maltose composition ɗin). Da Sucrose da Maltose da kuma Calcium baki ɗayan su basu da amfani kuma ba'a ma buƙatar su a lokacin samar da jini. Wannan kenan. Idan kuma ka dawo kan Madara, ita Madara baki ɗayan ta Protein ce mai ɗauke da sinadarin LACTOSE da kuma CALCIUM. Calcium baki ɗayan ta hana Iron Reabsorption take yi.
‎
‎Ma'ana Iron ɗin ma da ɓargon ƙashin ka yake nema don ya samar da jini a jikin ka to ita CALCIUM ɗin ma lalata shi take yi a lokacin da ake buƙatar sa. Saboda haka Maltina da Madara ba sa ƙarawa mutum jini a jiki. Ko kamfanin Maltina zaka buɗe a ƙofar gidan ka babu abinda hakan zai amfane ka a ɓangaren ƙarin jini. Da ka sha Maltina da Madara cikin Tanker wai don su ƙara maka jini, gara ka ci AWARAR Naira 100 saboda ita waken suya ce kuma scientific evidence ya nuna tana ɗauke da sinadarin Iron, Folate, Magnesium da kuma Potassium. Saboda haka idan za ka sha kawai ka sha don ka more amma ko 2% ba zaka samu ba.👌
‎

13/04/2026

Idan kana shan wahala kafin matar ka tayi zuwan kai ka jarraba wannan hanyar.
Don Allah kada wanda bashi da aure ya karanta.

04/04/2026

Alfanun Baiwa Mijinki Nonuwan Ki Ya Sha Yayi Wasa Dasu Kamin Kiyi Bacci 👇

30/03/2026

akwi yanayin da yake sa namiji yake Sha.awan matarsa yak**ata ace kisan wannan
👇👇👇

18/03/2026

✨ KI KALLI HOTON NAN DAKYAU… KI FAHIMCI AMFANINSA! ✨
Wannan ana kiransa CICCIBI – gaban macen saniya 🐄
Shi kuma namijin saniya ana kiransa ABODE.

🌸 Wa yake amfani da Ciccibi?

✔️ Matan da s**a daɗe da haihuwa
✔️ Mata Masu zurfin gaba
✔️ Masu son cikowar halittar Gabansu
✔️ Masu son gyaran jiki gaba ɗaya

💯 Ciccibi na daga cikin sirrin gargajiya da mata ke amfani da shi tun tuni domin gyara da ƙara armashi.

🌿 YADDA AKE HAƊA CICCIBI 🌿
Ana amfani da:

• Saiwar kankana
• Saiwar bagaruwa
• Saiwar zogale
• Dankumasi
• Geron mata
• Kaninfari
• Tafarnuwa
• Star anise
• Citta
• Kimba
• Mosori
• Minannas
• ’Ya’yan baure
• Sassaken baure
• Saiwar malmo
• Garin zogale
• Garin biya rana
• Gishirin gallo
• Hakin daka
• Ruwan kabewa
• Hardin saiwar cidakaza
🫕 HANYAR HADA SHI:
Ki dafa saiwoyi a tukunya, ki tace ruwan.
Ki ƙara ruwan anama, kayan miya, maggi da manki har ya dahu sosai.
Daga nan ki juye ruwan kabewa da nonon rakumi (idan kina da su).

👉 Yana da matuƙar kyau kuma ana yaba sak**akonsa.

⚠️ Wasu kuma sun fi amfani da Abode (na namijin saniya) suna cewa yafi ƙarfi.

👉 Idan kika haɗa dukansu:
Ki wanke ciccibin, ki dafa shi kaɗai.
Bayan kin zubar da ruwan, sai ki ƙara maganin ki da kayan spices.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SIRIN mallakar mijina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Kano.