Taurarin Kannywood
Shafi da zaidinga kawo maku Bidiyoyi da labaren Hausa, da Kuma abubuwan Al'ajabi,da Kuma kimiyya dakuma ilimintarwa.kukasance tare damu.
05/08/2026
Masha Allah Malam Aminu Saira Tare da Amaryar Sa da uwar gida Allah ya Basu Zaman lafiya
04/08/2026
Wasu fitattun kyawawan Hotunan jaruma Bilkisu Safana
02/08/2026
Masha Allah Tsohuwar fitacciyar jaruma Ummahh Shehu da Babbar yar'ta Suna K**a Kuwa?
29/06/2026
Masha Allah Bashir mai shadda zai Angonce da jaruma Meerah Shu'aibu
29/06/2026
Fuskokin wasu jaruman Kannywood da alamun tsufa Wayafi kyau da tsufa cikinsu??
29/06/2026
Allah Sarki Tsohuwar jaruma Maryam Ceeter Tacika Shekara Ashirin da shidda da Rasuwa a duniya
29/06/2026
Masu kallon finafinan Hausa ne kawai zasu iya fada mana sunan wannan wane film ne wadannan Jaruman s**a fito atare haka??
29/06/2026
Matashiyar jaruma Aisha Abubakar Soba
29/06/2026
Zaku iya Tina cikin wane film ne wadannan jaruman s**a fito a Tare
29/06/2026
Masha Allah Tsohuwar jaruma Mansurah isah Tareda Babbar yar'ta ta Aisha Aure Allah ya kawo muji nagari
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Taurarin Kannywood posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
