Ahbabu rasulillah 2
yakakejin shehu
17/07/2026
12/07/2026
yanada fa'ida
11/07/2026
y ibrahimu
With Abba na Niasse Assufi – I just got recognised as one of their top fans!
With Facebook for Creators – I've just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!
With Facebook for Creators – I just got recognised as one of their top fans!
06/07/2026
MAULANA SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA) YANA CEWA
Mafi Cikakken Kyau Shine Na Manzon Allah (ﷺ) banga wani kyakkyawan abin kallo da ya kai fuskar Manzon Allah ba (ﷺ) domin babu wata cikakkiyar ƙawa da ta kai ta fuskar Ma'abocin Suratul Muddaththir (ﷺ)
Allah Ya ƙawata Manzon Allah (ﷺ) da cikakken kyawun halitta da ɗabi'a. Kyawunsa ba na sura kaɗai ba ne, har da kyawun zuciya, rahama, tawadi'u da gaskiya da kamala duk wanda ya ƙaunace shi kuma yayi koyi da shi ya samu rabon wannan haske da albarka
Allah Ka cika zukatan mu da Soyayyar sa (ﷺ) kamana Alfarmar Zama da shi ka azurta mu bin tafarkin sa , Albarkar Manzan Allah da Shehu
04/07/2026
Kamfanonin dillancin labaran Iran sun ruwaito cewa Ayatollah Jafar Sobhani Tabrizi ne zai jagoranci sallar jana'izar a Tehran yayin da Ayatollah Nasser Makarem Shirazi a Qom, sannan Ayatollah Hossein Nouri Hamedani a Mashhad.
Ƙarin bayani - https://bbc.in/4veHyW5
04/07/2026
barhamu ai nishin suna ai nishin aiki ai nishin harafi sabida cika irin tasa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano Kumbotso
Kano
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Ahbabu rasulillah 2 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
