Dr Ayman muhd Sareena
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr Ayman muhd Sareena, Health/Beauty, Kano State Nigeria � Garko local Government Sareena, Kano.
04/08/2026
WLLH DAHA🤍🤍 INAJI 💥💕💥TAMKAR ZAN HAUKACE
04/08/2026
Wannan Shine Sarkin Masu bautan dodanni daya Musulunta da matansa biyu da yayan sa da mutanenshi guda 69, S**a karbi MUSULUNCI
02/08/2026
Rayuwa Da Aka Sadaukar Ga Al-Qur'ani, Ana Tunawa Da Ita Cikin Girmamawa
Ustazah Hj. Taslimah, malamar Al-Qur'ani mai mutunci 'yar kasar Indonesia, ta rasu a ranar 15 ga Satumba, 2022 yayin da take jagorantar taron Khatam al-Qur'ani a masallacin Assyafiiyah Al Barkah da ke Tebet, Kudancin Jakarta.
Bisa ga bayanan da aka wallafa a bainar jama'a, malamar mai shekaru 65 a duniya tana karanta ayoyi daga Suratul Baqara ne lokacin da muryarta ta fara raunana a hankali kafin ta fadi sumamme. Masallata da ke wurin s**a yi gaggawar zuwa taimaka mata s**a yi kokarin farfado da ita, amma daga baya aka tabbatar ta rasu sak**akon bugun zuciya.
Ga mutane da yawa, rasuwarta ta zama abin tunatarwa mai matukar ratsa zuciya na rayuwar da ta sadaukar wajen koyarwa da karatun Al-Qur'ani mai girma. Kudirinta na yada sakon Al-Qur'ani ya taba rayuwar dalibai da al'umma da dama.
Allah ﷻ Ya gafarta mata kura-kuranta, Ya haskaka kabarinta da haske, Ya karbi hidimar da ta yi wa Al-Qur'ani a tsawon rayuwarta, Ya kuma ba ta mafi girman matsayi a Jannatul Firdaus. Ameen. 🤲
09/04/2026
Innallahi wa inna ilaihi raji'un hakika munyi Babban rashi Kuma mun sheda Kai mutimin kirki ne maso yin ma,Aiki ubangiji yayi maka rahma ya karbi Shahadarka ya hadaka da maso yinka Annabi Muhammad S, a,w🤲
Ayshatul humairah
07/04/2026
Duk wanda yace Gwamnan Kano Adaline kutumar ubansa Dan gindin uwarsa kowaye
A garin mu Sarina Ruwa jarka daya 600
in ba kasan garinba Katambayi Azman air line garinsu ne wllh
07/04/2026
Gajerun Addu'o'i masu tasirin gaske
1. HasbunAllahu
wa ni'imal wakeel.
2. Astagfirullah wa atubu ilaih.
3. Laa'ilaha illallah.
4. Subhanallah.
5. Alhamdulillah
6. Allahu Akhbar.
7. Laailaha illa Anta subhanaka inni kuntu minazzalimin.
8. Allahumma inni As'aluka Jannah wa a'uzubika minnan nar
9. Allahumma Atiƙ riƙabana minan narr.
10. Subhanallahi wa bi hamdihi subhanallahil Azeem.
11. Rabbi inni Lima anzalta ilayya min Khairin faƙir.
12. Ya muƙallibal ƙuluub thabbit ƙalbee ala deenika.
13. Rabbi a'inni ala zikrika wa shukhrika wa husni ibadatik.
14. Rabbana atinaa fiddunya hasanatan wa fil akhirati hasanatan wa ƙinaa azabannar.
15. Rabbana hablana min azwajina wa zurriyatina ƙurrata a'ayunin wa ja'alna lil muttaƙiyna imaama.
16. Rabbi gifirliy, waliwalidayya, warhamhuma k**a rabbayani sagiyra.
17. Lahaula wala ƙuwwata illa billah.
18. Allahumma innaka afuwun tuhibbul afuwa fa'afu anniy.
19. Rabbi tawaffaniy musliman wa alhiƙniy bissalihiyn.
20. Rabbana taƙabbal minna innaka antas Samee'ul Aleem.
06/04/2026
ALAMOMIN NAMIJI LAFIYAYYE – GUDA 10
Namiji lafiyayye shi ne ginshiƙin gida, kuma lafiyarsa tana da muhimmanci a rayuwar aure da jin daɗin iyali. Akwai wasu alamomi da ke nuna cewa namiji yana da ƙoshin lafiya a jikinsa da kuma al’amuransa na sha’awa. Ga manyan alamomin guda goma:
1⃣ Farkawar Safe
Namiji mai ƙoshin lafiya yana farkawa da safe ko da asuba ya tarar da zakarinsa a miƙe. Wannan yana nuna ƙarfin jikinsa da lafiyar sha’awarsa.
2⃣ Ƙarfin Inzali
Yayin inzali, maniyyinsa yana fita da ƙarfi ta hanyar jijiyar zakari, har ma sau bakwai a jere. Wannan alama ce ta ƙoshin lafiya.
3⃣ Sha’awar Halal
Idan ya ga matarsa, zuciyarsa tana motsawa, ko da bai taɓata ba. Wannan yana nuna cewa jikinsa na aiki yadda ya k**ata.
4⃣ Sauyin Jima’i
Namiji lafiyayye yana iya yin jima’i sau biyu ko fiye a dare guda, muddin bai tsufa ba. Idan ba ya iya, akwai alamun rashin lafiya.
5⃣ Tsawon Lokaci a Saduwa
Lokacin da ya shiga, zakarinsa baya saurin kwanciya nan da nan. Yana iya ɗaukar tsawon mintuna uku ko fiye a miƙe kafin ya sauka.
6⃣ Tsafta da Lafiya
Yana kula da jikinsa – yana wanke ciki da mararsa lokaci-lokaci domin guje wa taruwar mai da zaƙi a jiki.
7⃣ Kulawa da Halal
Idanunsa da sha’awarsa sun tsaya ga halal ɗinsa kawai, ba ya yawan kallo da sha’awar waɗanda ba nasa ba.
8⃣ Daidaiton Gabobi
‘Ya’yan marainansa (gwaiwarsa) sun daidaita, ba tare da ɗaya ya fi girma ko ya ragu ba. Wannan alama ce ta lafiya.
9⃣ Gamsar da Mata
Yana iya biyan buƙatar matarsa a lokacin da ta taso, ya tabbatar da ta samu jin daɗi da nutsuwa.
🔟 Kulawa da Zuciya
Ba wai jima’i kaɗai ba, yana ba matarsa lokaci da sauraro. Yana fahimtar damuwarta, suna tafiya tare cikin haɗin kai.
🛑 Abubuwan Da Suke Rage Wannan Lafiya
Duk wanda bai cika waɗannan alamomi ba, yana iya fama da matsaloli k**ar:
Basir
Sanyi (infection)
Istimna’i (yawan taɓa kai shi kansa)
KAMMALAWA
Lafiyar namiji ta fi zama jiki kawai. Ita ce ke tabbatar da kwanciyar hankali, soyayya, da dorewar aure. Ka kula da jikinka, ka ni
06/04/2026
GARI YA WAYE: Me yasa yan APC ke son tanadar hulunan Kwano don fita yakin neman zaɓe wato Campaign...?
Maryam da Amina da sauransu wadanda jiga-jigan APC ne sun ce ba za su bari kansu ya kulle ba da hular kwano za su rika fita.
Kun san dalili?
Idan Aka Samu Man Fetur a Bayan Gidanka Na Gwamnati ne
Amman Idan Aka Samu Kullin Wiwi Wllh Ko Zaka Mutu Naka ne🤔🥹🙆😁
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano State Nigeria � Garko Local Government Sareena
Kano
