jameelu on top
am jamilu Yusuf but my friends call me jameelu on top I am dan kt left to right
20/08/2025
A_____________B
Which one will be the best??
26/05/2025
06/04/2025
Alhmdllh
28/07/2024
๐๐ผ๐น๐น๐ผ๐โคแณ๐ง๐ต๐ถ๐๊ง๐ฃ๐ฎ๐ด๐ฒึ๐๐ฃ๐น๐ฒ๐ฎ๐๐ฒ๐
๐๐๐ฟ๐ฒ๐๐ฎ ๐ง๐ผ๐ฝ ๐๐ฒ๐น๐ฒ๐ฏ๐ฟ๐ถ๐๐ถ๐ฒ๐๐
โฅ๏ธโฅ๏ธโฅ๏ธmrโค๏ธโค๏ธmssโโโค๏ธโฅ๏ธ today the best kannywood celebrities ๐๐ with Hausa Fulani๐ท ๐๐๐๐ ๐ธ๐ชโ๏ธ๐ฅโ๏ธ๐๐๐๐ฏ๐โ๐ฏ
ใ
28/07/2024
DA ฦUMI ฦUMI: An Fitar Da Jadawalin Yadda Zanga-zanga Zata Kasance A Birnin Dutse da ikon allah
Al'Ummar dake yanki kamar Haka:
(1)Al,ummar garin shuwarin zasu rufe hanyar kano-maidugiri 6:00am na safe
(2)Al,ummar kudai - laraba zasu rufe hanyar kwanar huguma - Birnin kudu
(3)Al ummar cikin Birnin Dutse zasu rufe hanyar bayan FUD - sundimina dakuma hanyar Limawa zuwa fanisau
(4)Al ummar warwade zasu rufe hanyar baya
Duka a karfe 6:00am na safe
DOKA! DOKA!! DOKA!!!
(1)- Babu mฤkฤmรฎ. โ ๏ธ
(2)- Babu taba kayan kowa โ ๏ธ
(3)- Babu fada ku cin zarafin wani. โ ๏ธ
(4)- kowa ya fito da rubutu na kokensa a jikin kwali โ
(5)- idan da hali kowa yayi shigar farar riga da bakin wando, ko kuma duk shigar da kaga dama amma shiga mai ma'ana. โ
TAIMAKO! TAIMAKO!! TAIMAKO!!!
(1)- masu halin cikinmu su dafo abinci. โ
(2)- wasu su taimako da ruwan sha da kuma magani. โ
(3)- mu taimaki duk wanda yake bukatar taimako ko wannne iri" uwa daya uba daya. โ
Bamu daukewa kowa ba" daga kan Dan shekara 18 zuwa sama" matasa maza da mata" Dattijai da tsofaffi" kowa ya fito domin ceto kasar mu daga halin da shugabanni s**a jefata na tsananin yinwa da tsaradar rayuwa da kuma rashin tsaro.
ABINDA AKE BUฦATA GWAMNATI TA YI SHINE
(1)- A bude bodojin Arewa baki daya domin ashigo da abinci kamar yadda yake a baya da kuma kaiyade masa farashi.
(2)- A dawo da tallafin man Fetir ya dawo 200 duk lita.
(3)- Duk yan kunan dake fama da rashin tsaro a Arewa a dawo da zaman lafiyar yankin domin cigaba da noma da kiyo.
(4)- A dawo da tallafin karatu domin Dan Talaka ya yaki Jahilci.
(5)- A samarwa matasa maza da mata aiyukan dogaro dakai domin gujewar aikata munanan laifuka.
(6)- A dawo da tallafin wutar lantarki, domin karfafar masana'antu manya da kanana
Lokacin fitowa karfe 60:00Am na safe zuwa 60:00Pm na yamma.
Kafin afito kowa ya karanta duk wata addu'a wanda ya iya domin neman taimakon Ubangiji
By Aliyu Abdullahi Limawa (target) allah yatemakemu
30/04/2024
BIRTHDAY BOY
Happy birthday to u my man my god bless your life bless the more years ahead and more money in your bank account
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Katsina
Katsina
497041
