Salim nakuwa

Salim nakuwa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Salim nakuwa, Health/Beauty, Kano tarauni, Lagos.

03/08/2026

‎INDAI KANA NUMFASHI A DUNIYAR NAN WLH KANA BUƘATAR WANNAN SIRRIN

‎ina masu matsalar bakin mutane, ido yayi maka yawa ,taurarin ka su kulle ,harkokin ka sun tsaya ,kuma duk abinda kayi na addu'a kamar ka shuka dusa, wallahi ga mafita ayi wuridin (li'ilafiƙuraish ) zuwa ƙarshe kafa 33 atofa a ruwa asha in anzo bacci,

‎Duk wannan matsalar da na'lissafa Allah zai raba ka da ita cikin gaggawa

‎Anyi izinine ga wanda ya tura group 7,domin wasu su amfana sannan yayi wa Annabi salati

‎Don Allah a rinƙa following ana like saboda saƙon ya rinƙa isa ga sauran al'ummar Musulmi

31/07/2026
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano Tarauni
Lagos