yusuf shehu Muhammad
nabude wannan pege dan samun hadinkan arewa nigeria
Yan uwa da akan kirki ina godiya da adu'oin ku nasamu lafia ta
Alhamdulillah Addu'oin sunyi nasara nagode Allah yabar zuminci
02/09/2023
ALBISHIRINKU SAKKWATAWA:
ZAMAN FARKO NA MAJALISAR ZARTARWA TA JIHAR SOKOTO YA ZAMO ALHAIRI GA SAKKWATAWA.
A zaman farko na majalisar zartarwa ta jihar Sokoto, an aminta da gudanarda wasu muhimman ayukkan alhairi zuwa ga dukkan al'ummar Sakkwato da kuma jiharmu ta Sokoto kamar haka;
BANGAREN TSARO.
1- Za'a samarda manya manyan motochin tsaro na zamani (Hilux Toyota 2023 Model) har guda 40 ga jami'an tsaron jihar Sokoto domin kai karshen matsalar tsaro akan kudi (N 1,526,500,000,00)
2- Za'a sake samarda wasu motochin tsaro na zamani kashi na biyu har guda 22 (Buffalo) ga jami'an tsaro.
3- Sannan za'a sake samarda wasu motochin tsaro kashi na ukku ga jami'an tsaro har guda 10 (Hilux Toyota).
BANGAREN SAMARDA ABINCHI
1- Za'a samarda buhuhuwan shinkafa har guda dubu 57 (50kg) ga Sakkwatawa domin rage radadi na chire tallafin man fetur akan kudi (N2,548,000,000,00).
2- Za'a samarda buhuhuwan hatsi (100kg) har guda dubu 26 zuwa ga Sakkwatawa lungu da sako domin rage radadi akan kudi (N 1,430,000,000,00).
Dukkanin kayan abinchin zasu zagaya a cikin kowane gida, kowace unguwa da kuma kananan hukumomi 23 na jihar Sokoto.
BANGAREN SAKA SOLAR
1- Za'a saka wutar Sola ta zamani me karfin (100 watt) akan manya tituna na cikin garin Sokoto kamar haka;
a-Titin Gawon Nama
b- Titin Sahara
c- Titin Airport
d-Titin Gidan Man Ada har zuwa Round about na Titin Dandima
Dukkan wadannan ayukka na saka Sola a titunan zai gudana akan kudi (N 1,184,232,750,00)
BANGAREN GINA GIDAJE
1- Za'a gina katafaran gidaje na ma'aikata har guda 500 a unguwar Kalambaina dake Karamar hukumar Wamakko. A cikin gidajen akwai 3 bedrooms guda 300 sai kuma 2 bedrooms guda 200 da kuma aikin zagaye dukkanin gidajen baki daya akan kudi (N 7,398,131,289,35).
BANGAREN SABUNTA WASU TITUNA
1- Za'a Sabunta Titin Abarshi akan kudi (N292,212,397,62)
2- Za'a sabunta Titin UDUTH 1 akan kudi (N 90,131,887, 47)
3- Za'a sabunta Titin UDUTH 2 akan kudi (N 70, 180, 347,08)
4- Za'a sabunta Titin Nagwamatse akan kudi (N 116, 125,834,94)
5- Sabunta Titin Zagga zuwa Titin Kware har zuwa Titin Jaredi akan kudi (N 641, 291,264, 67)
6- Sabunta Titunan Sahara Market zuwa Titin Bungudu, zuwa Titin Kamba har zuwa Titin Emir Yahayya akan kudi (N 645,388,541,84).
BANGAREN GYARA DA INGANTA WASU TITUNA 32 A CIKIN SOKOTO
1- Titin Kano Road
2- Titin Hubbare zuwa Kofar Kade
3- Titin Unguwar Mabera
4- Titin Unguwar Rogo zuwa Tudun Wada
5- Titin Ali Akilu
6-Titin Gwuiwa Low-cost
7-Titin Gusau Road
8-Titin Keystone Bank Round about zuwa Western Byepass
9-Titin Dandima Area
10- Titin Gidan Man Ada har zuwa Flyover
11- Titin Airport Round About har zuwa Gidan Man Ada
12- Titin Tsafe Road
13- Titin tsohuwar kasuwa zuwa Kofar Marke
14- Titin Furniture Road
15- Titin Kofar Rini zuwa Sultan Palace
16- Titin Sama Road
17- Titin Emir Yahayya
18- Titin Maiduguri Road
19- Titin Maccido Road
20- Titin Kaduna Road
21- Titin Aliyu Jodi Road
22- Titin Sultan Ariku Road
23-Titin Gawon Nama Road
24- Titin Mangoro Road
25- Tirin Tashar Illela
26- Titin Fodiyo Road
27-Pepsi Cola-Kwanni zuwa Aliyu Jodi Junction.
28- Titin Kara Road
29- Titin Hajiya Halima
30- Titin Garba duba zuwa Kalambaina har zuwa Cement Factory
31- Titin Bado Area
32- Titin Arkilla Area
Dukkan aikin titunan guda 32 zai kasance akan kuddi (N 631,380,755,13)
BANGAREN SUFURI
Majalisar zartarwa ta Sokoto ta sake aminta da ;
1- A Sawo dogayen motochi (18 Seater 2022 Model Toyota hiace) har guda 50 domin zirga zirgar Sakkwatawa zuwa wasu jahohi akan kudi ( N 2,875,000,000,00)
2- A sake sawo motochi Camry Saloon har guda 20 na amfanin zirga zirga cikin garin Sokoto ga uwaye mata kawai akan kudi (N 116,000,000,00).
Tushen labari daga
Hon. Naseer Bazza
SSA New Media To Sokoto State Governor.
2/9/2023
WLH RASHIN MAIFIYA MUSIBANE
ALLAH YA GAFARTAMA MAHAIFIYA TA
18/08/2023
Bro kada ka bayyana damuwar ka koda yaushe kazama mai boye damuwa .
Dan bakowa ne ake gayama damuma ba abokan kirki suke da wuya samu dan wani kawai so shike yasan damuwarka dan ya bayyaqa da sauran mutane
FATAN NASARA GA ABOKAN KIRKI
08/08/2023
Yan uwa na jini Allah ya kara shiryamuna ku yasa ayi alfahari daku
06/08/2023
WALIMA
Angudanar da walimar auren magajina abubakar shehu (Abba) ta aure a harabar masallacin yar'katanda
India mal usman malami manjadda wajadda ya gabatar India yake fadakarda ango da yayi hakuri juriya wajen sha'anin rayuwar aure
Sannan yakara da ba matasa shawarar sukoma makaranta inda yake chewa mubar ganin mun safke alqur'ani mai girma mubar zuwa makaranta yace musan cewa karatu bayan safka shene karatu kuma nanne ma masumar karatu dadai sauran shawarwarin wadan sai Wanda ya halarce walima zaijisu
Mal muna godiya mu matasn yar'katanga da kewaye Allah yabiya yasaka da mafificin alkhairi mal manjadda wa jadda
Kuma Allah yasa muyi anfani da shawarar mal
Kuma mu da bamuyi aure ba Allah ya horemuna abinyi wadan da sunkayi Allah yabasu zaman lafiya wadan da keda karanci fahinta Allah yabasu fahimtar junan su ga rayuwar aure
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Yar'katanga Area Sokoto North Local Government
Sokoto
YUSUFKATU
