Health Education /ACSM
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Health Education /ACSM, Health/Beauty, Sokoto.
Health education/ACSM plays a pivotal role in improving community well-being by promoting knowledge and healthy practices across all age groups, addressing a wide range of health issues.
Updated Routine Immunization Schedule
27/05/2024
Introducing of human papilloma virus Vaccine (HPV) we anticipates for your usual cooperation towards the safeguarding the health of our children age 9 to 14 years,(HPV vaccine is Free )
27/05/2024
HPV VACCINE IS SAFE! get ur girls age 9_14 years to receive HPV vaccine.
20/05/2024
SANKARAR NONO GASKIYA CE , A DAURE A TURAWA YAN,UWA MATA SU KARANTA.
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
CUTAR SANKARAR NONO wato 'Breast Cancer' a turance. Ciwon kansa mafi shahara kuma lamba 1 a Nigeria dama duniya baki ɗaya wajen kashe ƴaƴa Mata fiye da duk wani nau'in cutar kansa.
KANSA ce da in akai jinkiri daga nono tana iya ratsa kaluluwa ta shiga lymphatic drainage ta taɓa Ƙashi ta haddasawa mutum (BONE Cancer) daga nan ta shiga ɓargo ta Haddasa (myeloid cancer) ta ɓargo, ta biyo jijiyoyin jini ta haddasa cancer a hantar mutum (Liver cancer) daga nan ta afko zuwa ga huhu ta Haddasa (Lung cancer) kai daga nan har Kwakwalwa wato (Brain cancer) har dawo ga kayan ciki ana haka ta baibaye jiki duk baki ɗaya sai kuma jiran lokaci.
____________________________________
Cutar kansa shu'uma ce, shiyasa a kullum muke jan hankali akoyi zuwa check up saboda EARLY DETECTION Shi zai tserar da Rayuwa ba magani ba, tunda stages ne 1---4 kunga in aka gano tun a stage 1 Toh abin zai fi zuwa da sauki. Domin kunji de yadda a cancer ɗaya ta fara ta breast amma karshe tana iya zama cancer 5, ga tsadar magani.
Kansar nono na afkuwa ne ayayin da kwayoyin halittar nono s**a fara girma akaran kansu batare da jiki ya umarcesu koya bukacesu da suyi hakan ba.
____________________________________
Matar dake dauke da wannan cutar babu wani alamun ciwo da zataji tashin farko! Kawai dai wani ɗan tsiro karami ko ƙullutu wanda yake jeji ne (cancerous cell) zataji cikin Nononta, Wanda akarshe ka iya jawo mata babbar illah da zatasa dole acire nonuwan gaba daya inma anyi sa'a bata warwatsu ba kenan.
Kamuwa da cutar ba laifin mutum bane, ba kuma a kamuwa ta hanyar jima'i, ko yin hulda da mai cutar.
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
MAFITA SHINE: Mace ta ringa kulawa da halin da take, da kuma halin da nonuwanta suke a koda yaushe ta hanyar duba kanta (self breast exams) ko sanya miji ya duba mata ko zuwa ga likita ya duba
20/05/2024
School Sensitization at magajin rafi model primary school sokoto South LGA for HPV vaccination campaign may 2024
18/05/2024
HPV VACCINE IS SAFE! get ur girls age 9_14 years to receive HPV vaccine.
18/05/2024
School sensitization at Yakubu muazu science school sokoto for upcoming HPV vaccination campaign
Together with Sokoto State ACSM TEAM we sensitized teacher and students for the benefits of HPV vaccine.
18/05/2024
School sensitization at sultan Ibrahim dasuki junior government day secondary school sokoto for upcoming HPV vaccination campaign
Introducing of human papilloma virus Vaccine (HPV) we anticipates for your usual cooperation towards the safeguarding the health of our children.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Sokoto
